◀◀◀◀◀TARIHIHIN JARUMAN INDIA▶▶▶▶▶
▪
▪▪▪
▪▪▪▪
▪▪▪▪▪▪
▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪
TARIHIN JARUMI "AKSHAY KUMAR"
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
⬛Date:-Sat-25-May-2019
⬛©opyRight By:-Najibkhan ◀NB▶ Srr

[GUNDARIN TARIHINSA]
⭐DaparkO Sunansa Nagaskiya "Rajiv Hari Om Bhatia",Sunayen Da Ake Masa LaQabi Dasu, Sune Kamar Haka. "Akki, Raju, Mac & Khiladi Kumar".Qamar Yanda Kuka Sani Jarumi "Akshay Kumar" Yakasance Babban Jarumi Ne Wanda Sunansa Yashiga Cikin Kundin Sunayen Taurarin Jarumai Na Duniya,Baya Dahaka Jarumin YaQasance Mashiryin Fina-Finai Ne.Masana A Fagen Bincike Da Nazarin Halittun Dan-adam Sun Tabvatarwa Da Al'umma Cewa Kalar Launin Idon Jarumi "Akshay Kumar" YaQasance "Ruwan Qasa" Ne Me Duhu Wanda A Yaren Me Jan Qunne Ake Cewa (Dark Brown),Shikuma Gashin Sa "Baki/Black" Ne,Kamar Yanda Nazarin Binciken Mu Ya Tabbatar Dahakan.Idan Kuma Mukai Duba Izuwa Fim Din Daya Fara Qaftawa A Rayuwarsa Shine Wani Qayataccen Shiri Me Suna (Saugandh) Wanda Akayi Sa A Shekarar "Alip Daya Da Dari Tara Da Chassa'in Da Daya,(1991).Daga Gepe Guda Kuwa Kamar Yanda Masarrapar Magantuwa Na Ta Ambata Cewa Jarumin Ya Kasance "Purodusa" Tabvas HaQa Lamarin Yake,Idan Akai Duba Da La"akari Akan Wani Fim Mesuna (Joker) Wato (Me Ban Dariya) Yakasance Fim Na FarKo Da Jarumin Yapara "Producing" Tun A Shekarar "Dubu Biyu Da Sha-Biyu" (2012).Sannan Akwai Wasu Fina-Finai Wanda Sukai Matukar TaQa Rawa A Duniyar Cinikayyar Fim Na Qasar India Musamman (Box-Office),Baya Dahaka Sun Qasance Wasu Lunzamai Na Nasararsa Domin Yadauki "Awad/Awards" Da Wadannan Fina-Finai,NafarkO Shine "Ajnabee" Wanda Yasamu Kyautar Zamantowa "Jarumi Na Musamman" Acikin Shirin "Ajnabee/BakO" A Shekarar (2002).Sannan Akwai Fim Mesuna (Garam Masala/Yabo) Wanda Yasami Kyautar Zamowa Jarumi Wanda Yapi Kowa Ban Dariya Acikin Shirin Wato (Best Comedian) A Shekarar (2006).Bugu Da Qari Yasamu Kyauta Ta Musamman Wacce Ake Qiranta Da Suna (National Film Award),Acikin Fim Din "Rustom" Wanda Akayi Sa Ashekarar (2017).Sai Kuma Qayataccen Shirin Nan Me Cike Da Fa'idar Amfanar Da Al"umma,Wanda "Gwamnatin" India Tabashi Kyauta Ta Musamman Acikin Fim Me Suna (Padman) Bisa TaQa Muhimmiyar Rawar Gani Da Yayi Wajen Qara Wayar Wa Da Mutane Kai Musamman Mata,Ganin Hakan Ne "Gwamnatin" India Tabashi Kyautar Qarramawa.

[RANAR HAIHUWA]
❇Jarumi "Akshay Kumar" An Haipeshi Ne A Ranar "Tara/9" Ga Watan "Satumba/September" A Shekarar "Alip Daya Da Dari Tara Da Sittin Da Bakwai" (1967). Daga Shekarar Da'aka Haipe Shi Zuwa Shekarar (2018) Jadawalan Kafatanin SheQarunsa SunQama Shekararsa "Hamsin Da Daya" Wanda A Lissapin Kapcen Namba Suke *"51Yrs".Garin Daya Qasance Mahaiparsa Shine "Amritsar" Wanda Yake Cikin Yankin "Punjab," Dake Qasar "India".Muhallin Dayake Gudanar Da Rayuwarsa A Yanzu Shine Garin "Mumbai",Ga Masu Son Zuwa Gidansa Qai Tsaye Adireshinsa Sune Kamar Haka...
★Adireshi Na ParkO1: 203 A Wing , Lokhandwala Complex , Andheri( West) , Mumbai 400053
★Adireshi Na Biyu: Ground Floor , Juhu Prime Beach Apartment , Gandhigram Road, Juhu , Mumbai 400049 .Idan Kuma Mukai Durar Mikiya Akan Makarantun Dayayi,Makarantar Daya Farayi A Rayuwarsa Itace "Don Bosco High School , Mirik, Darjeeling",Bayan Ya Kammala Wannan Makaranta Yayi Tattaki Ixuwa Mataki Na Gaba Wato Makarantar Gava Da "Sakandare" Wato 'Kwaleji",Wacce Yayi Itace (uru Nanak Khalsa College (King 's Circle).Dake Cikin Garin "Mumbai,India.Addininsa Yakasance Mabiyi Imanin Addinin "Hinduism".

[ABUBUWANDA YAFI SO]
◻Daga Fannin Abubuwanda Sukapi Burgeshi Da Sanya Shi Jin-dadi Yayinda Zuciyarsa Tai Tozali Dasu,Sune Kamar Haka....Yana Matukar SOn KallOn Tsohuwar "Fastar" Fina-Finan "Bollywood",Sannan Yana Muradin Yin Girki Da Qansa,Haka Zhalika Yana Begen Yin Zane Akoda Yaushe,Tareda Yin Wasan Kwallon Kafa Dakuma Atisayen Kapcen Wasan "Kiriket/Cricket".Bugu Da Qari Yakasance MesOn SaurarOn "Waka" Sannan Ma'abOcin "NinQaya"Swimming".Abincin Dayapi So Akwai "Thai Green Chicken Curry" Dakuma Wanda Yan Kabilar "Punjab" Suka Sarrapa Dakuma Na "Chiness".Abangaren Qayan Marmari "MangwarO/MangO" Shine Abinda Yapi Burgeshi.A Jarumai Kuma Sun Hada Da....
• Amitabh Bachchan
• Jackie Chan
A Jarumai Mata Kuma Sune Manyan Mashahuran Jaruman Nan Dasuka Hada Da.
• Late Sridevi
• Kareena Kapoor
Qalar Launin Qalar Dayapi So Shine "Baki/Black".Sai Qasar Dayapi Son Zuwa Akoda Yaushe Itace Qasar *"Mauritius"*.Motar Dayapi Son Hawa Kuwa Itace
• Honda CRV.
A Bangaren Babura Kuwa NaparKo Shine
• Yamaha VMax
• Harley Davidson

[BOYAYYEN SIRRI]
◾Boyayyen Sirri:-Akwai Wani Zane A Kapadar Jarumi "Akshay Kumar" Daga Kapadarsa Ta Dama,Bakomai Ne Ajikin Zanen Ba Face Inkiyar Sunan Matarsa WatO (Tina), Daga Bayan Sa Kuwa Sunan D'ansa Ne Ajiki Wanda Ake Qira Da "Aarav".Ko Meyasa Jarumin Yasa Akai Masa "Zane/TattO" Ajikin Sa?To Hakan Bakomai Bane FacE Nuna Tsantsar Qauna Da Muradin Begen Ahalinsa,Dakuma Yin Imani Da Soyayyar Da Take Tsakanin Sa Da Danginsa Musamman Matarsa Dakuma D'ansa,Domin Wannan Zanen Suna MatuQar Tuna Masa Da Iyalansa,Yayinda Wani Yakusanci Taba Hannunsa Ko Kuma Bayansa,Saboda Al'adar Indiyawa Shine Koda Yaushe Idan Suka Hadu Da Juna Runguma Itace A Matsayin Muhimmiyar Gaisuwarsu,Adede Nan Idan Akai La'akari Da Duba Zamuga Cewa Idan Mutum Zai Rungumi AbOkinsa To Dole Sai Hannunsa Ya Shapi Kafadar AbOkinsa Sa'anban Tapukan Hannusa Su Ta6a Bayan Sa,Wannan Hikima Ce Daga Wajen Jarumi "Akshay Kumar.

[RANAR AURE]
⬜Jarumi "Akshay Kumar" Yayi Aure Ne A Ranar "17" Ga Watan "Jinairu/Jan" Ashekara Ta "Dubu Biyu Da Daya" (2001) Wanda Ya Auri "Twinkle Khanna".A YanxU Haka Allah Ya Azurtasu Da Yaya Biyu,Akwai Mace Me Suna "Nitara",Namijin Quma Sunansa "Aarav".Sa'annan Akwai Jaruman Da Suka Qasance AbOkanansa Wadanda ShaQuwa Ta Qasance A Tsakanin Su,Sune Qamar Haka.....
•Pooja Batra
•Ayesha Jhulka
•Raveena Tandon
•Rekha
•Shilpa Shetty
•Priyanka Chopra
•Twinkle Khanna.

[SUNAYEN DANGINSA]
❇Idan Mukai Waiwaye Izuwa Ahalin Gidansu,Daparko Sunan Mahaipiyarsa (Aruna Bhatia),Yana Da Yar Uwa Mace Wanda Ake Kirada "Alka Bhatia".

[QARIN BAYANAI GAMEDA SHI]
◼Akshay Kumar Anhaipeshine A Yankin "Amritsar" Cikin Dangin Kabilar "Punjab",Daga Bisani Bayan Ya Girma Yakoma Zama A Wani Gari Da'ake Kira "Koliwada" Dake Cikin "Mumbai".Jarumin Tun Yana Qarami Yake Sha'awar Fitowa Cikin Fina-Finai Tareda Muradin Qasancewa Me Zane.Yasamu Horo Na Musamman Tun Yana Matakin Aji "8".Kamar Yanda Rahotanni Suka Bayyana Jarumi "Akshay" Yayi Aiki A Gurin Saida Abinci Wanda Ake Qiransa Da Suna "Metro Guest House" Shi Dai Wannan Gurin Saida Abinci Yana Nan Acikin Garin "Bangkok" Jarumin Ana Biyansa Kudin Wanda Adadinsu Yakama ₹1,500,A Gurin Wannan Saida Abinci.Bayan Wasu Yan Lokuta Daya Dauka A Wannan Guri Sai YadawO Garin "Mumbai" Yafara Aiki Acikin Wata Hukuma Ta Tapiye-Tapiye Wacce Reshenta Ke Cikin Garin "Kolkata.Har Ila Yau Yakan Zana Taswirar Hoton Mutane,Yana Matukar Kokarin Bayyana Hikimarsa Wajen Talla Yayinda Yake Cikin Dalibai Na Ajin Su,Baya Dahaka Yana Daya Daga Cikin "Photographer" Wanda Ake Ji Dasu MatuQa.Bayan Ya Cimma Nasara Akan Muradinsa Daga Nan Ya Chanja Sunansa Daga "Rajeev Om Bhatia" Zuwa "Akshay Kumar" Sunan Da Mukapi Saninsa Dashi Kenan Acikin Fina-Finai Ko Kuma Nace Masana'antar 'Bollywood'.Sannan Akwai Wani Suna Da Ake Gayawa Jarumin Wato "Khiladi Kumar" Yasamu Wannan Inkiyar Ne Dubada Wasu Fina-Finansa Guda "8" Wadanda Suka Qasance Acikin Su Akwai Wanannan Kalmar Ta "Khiladi" Fina-Finan Sune Qamar HaQa...
• it-Khiladi
• Main Khiladi Tu Anari
• Sabse Bada Khiladi
• Khiladiyon Ka Khiladi
• International Khiladi
• Mr and Mrs Khiladi
• Khiladi 420
• Khiladi 786.
Wannan Shine Qadan Daga Cikin Wasu Yan Karin Bayanai Gameda Wannan Babban Jarumi WatO "Akshay Kumar".

[WASU MANYAN FINA-FINANSA]
⭐Jarumi "Akshay Kumar" Yayi Fina-Finai Wanda Suke Masu Kyau Da Qayatarwa Ga Wasu Kadan Daga Ciki Sune Kamar Haka.....
*
•1. Hera Pheri (2000)
•2. Special 26 (2013)
•3. Baby (I) (2015)
•4. Airlift (2016)
•5. Khiladi (1992)
•6. Padman (2018)
•7. Toilet - Ek Prem Katha (2017)
•8. Rustom (2016)
•9. Kesari (2019)
•10. Jolly LLB 2 (2017)
•11. OMG: Oh My God! (2012)
•12. Mohra (1994)
•13. Khakee (2004)
•14. Holiday (2014)
•15. Gabbar is Back (2015)
•16. Dhadkan
•17. Namastey London (2007)
•18. 2.0 (2018)
•19. Waqt: The Race Against Time (2005)
•20. Sangharsh (1999)
•21. Aankhen (2002)
•22. Bhool Bhulaiyaa (2007)
•23. Main Khiladi Tu Anari (1994)
•24. Garam Masala (2005)
•25. Gold (I) (2018)
•26. Mujhse Shaadi Karogi (2004)
•27. Sainik (1993)
•28. Welcome (I) (2007)
•29. Sabse Bada Khiladi (1995)
•30. Mr. & Mrs. Khiladi (1997)
•31. Ajnabee (2001)
•32. Khiladiyon Ka Khiladi (1996)
•33. Bhagam Bhag (2006)
•34. Singh Is King (2008)
•35. Aitraaz (2004)
•36. Phir Hera Pheri (2006)
•37. Saugandh (1991)
•38. Jaanwar (1999)
•39. Brothers (I) (2015)
•40. Jaan-E-Mann: Let's Fall in Love... Again (2006)
•41. Dil To Pagal Hai (1997)
•42. Yeh Dillagi (1994)
•43. Heyy Babyy (2007)
•44. Rowdy Rathore (2012)
•45. Desi Boyz (2011)
•46. Awara Paagal Deewana (2002)
•47. Housefull (2010)
•48. Waqt Hamara Hai (1993)
•49. Khatta Meetha (2010)
•50. De Dana Dan (2009)

[YASAMU KYAUTITTIQA]
⭐Jarumi Akshay Kumar YataQa Muhimmiyar Rawar Gani A Masana'antar Bollywood Wanda Hakan Tasa Ya Lashe KyautittiQa Da Dama Irin Su......
▪
[Apsara Film Producers Guild Awards]
Apsara Award [Nominee] (2009)
Best Actor
Apsara Award [Nominee] (2006)
Best Actor - Movie
Apsara Award [Nominee] (2006)
Best Actor In A Supporting Role - Movie
Singh Is Kinng (2008)
Waqt: The Race Against Time (2005)
Mujhse Shaadi Karogi (2004)
⬛
[Asian Film Awards]
Asian Film Award [Nominee] (2009)
Best Actor
Singh Is Kinng (2008)
⬛
[Awards of the International Indian Film Academy]
⚫
International Indian Film Academy Award [Nominee] (2018)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2013)
Best Actor in a Supporting Role
Special Award [Nominee] (2012)
Star Plus Hottest Pair
Popular Award [Nominee] (2008)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2006)
Best Performance in a Comic Role
Popular Award [Winner] (2005)
Best Performance in a Comic Role
Popular Award [Winner] (2002)
Performance in a Negative Role
Popular Award [Nominee] (2001)
Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2001)
Best Actor in a Leading Role
Toilet - Ek Prem Katha (2017)
OMG: Oh My God! (2012)
Desi Boyz (2011)
Bhool Bhulaiyaa (2007)
Garam Masala (2005)
Mujhse Shaadi Karogi (2004)
Ajnabee (2001)
Dhadkan (2000)
Dhadkan (2000)
⬛
[Bollywood Hungama Surfers' Choice Movie Awards]
*
Surfers' Choice Award [Winner] (2013)
Best Actor in a Supporting Role
OMG: Oh My God! (2012)
Filmfail Awards
Filmfail Award [Nominee] (2013)
Worst Actor of the Year
Rowdy Rathore (2012)
Joker (2012)
⬛
[Filmfare Awards]
⚫
Main Award [Nominee] (2019)
Best Actor
Main Award [Nominee] (2018)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2015)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2013)
Best Supporting Actor
Filmfare Award [Nominee] (2009)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2008)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2006)
Best Actor in a Comic Role
Filmfare Award [Nominee] (2005)
Best Supporting Actor
Filmfare Award [Nominee] (2005)
Best Supporting Actor
Filmfare Award [Nominee] (2005)
Best Actor in a Comic Role
Filmfare Award [Winner] (2002)
Best Villain/Villainess
Filmfare Award [Nominee] (1998)
Best Supporting Actor
Padman (2018)
Toilet - Ek Prem Katha (2017)
Holiday (2014)
OMG: Oh My God! (2012)
Singh Is Kinng (2008)
Namastey London (2007)
Garam Masala (2005)
Khakee (2004)
Mujhse Shaadi Karogi (2004)
Mujhse Shaadi Karogi (2004)
Ajnabee (2001)
Dil To Pagal Hai (1997)
⬛
[GQ Awards, India]
*
GQ Award [Winner] (2018)
GQ Legend
GQ Award [Winner] (2015)
The Ultimate GQ Man
⬛
[National Film Awards]
*
Silver Lotus Award [Winner] (2017)
Best Actor
Rustom (2016)
⬛
[Nickelodeon Kids' Choice Awards]
*
Nickelodeon Kids' Choice Award [Nominee]
(2016)

(2013)
Best Actor - Movie
Airlift (2016)
Rowdy Rathore (2012)
⬛
[People's Choice Awards]
Movie Award [Winner] (2012)
Favorite Comedy Movie Star
Movie Award [Nominee] (2012)
Favorite Actor
Housefull 2 (2012)
Rowdy Rathore (2012)
⬛
[Screen Awards]
Screen Award [Nominee] (2018)
Best Actor
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Actor
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Actor
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Performance by an Actor in a Comic Role
Screen Award [Nominee] (2013)
Best Actor in a Supporting Role
Screen Award [Winner] (2009)
Best Actor (Popular)
Screen Award [Nominee] (2002)
Best Villain
Toilet - Ek Prem Katha (2017)
Airlift (2016)
Rustom (2016)
Housefull 3 (2016)
OMG: Oh My God! (2012)
Singh Is Kinng (2008)
Ajnabee (2001)
Screen Weekly Awards
Screen [Nominee] (2005)
Best Supporting Actor
Special Award [Nominee] (2005)
Jodi No. 1
Mujhse Shaadi Karogi (2004)
⬛
[Star Box Office India Awards]
*
Box Office India Award [Winner] (2014)
Box Office 1000 Crore Hero
Collected over Rs 1000 crore at the domestic box ... More
⬛
[Stardust Awards]
Reader's Choice [Winner] (2013)
Star of the Year - Male
Reader's Choice [Winner] (2012)
Best Actor in a Comedy or Romance
Reader's Choice [Winner] (2011)
Star of the Year - Male
Reader's Choice [Winner] (2011)
Best Actor in a Comedy or Romance
Housefull 2 (2012)
Rowdy Rathore (2012)
OMG: Oh My God! (2012)
Desi Boyz (2011)
Housefull (2010)
Housefull (2010)
⬛
[Zee Cine Awards]
Viewers' Choice Award [Winner] (2018)
Best Actor
Viewers' Choice Award [Nominee] (2018)
Best Actor
Jury's Choice Award [Nominee] (2018)
Best Actor
Popular Award [Nominee] (2014)
Best Actor in a Negative Role
Popular Award [Nominee] (2005)
Best Actor in a Supporting Role
Popular Award [Nominee] (2005)
Best Performance in a Comic Role
Popular Award [Nominee] (2002)
Best Villain
Jolly LLB 2 (2017)
Toilet - Ek Prem Katha (2017)
Toilet - Ek Prem Katha (2017)
Once Upon a Time in Mumbai Dobaara!

⬜Kasssshhh.....! Laipin Dadi Karewa To Jama'a Anan Masarrapin Rubuta Na Zai Yada ZangO Sai Kuma Allah Yanuna Mana Wani Lokacin Domin Zuwar Muku Da Wani SabOn Shirin Ta Cikin Shirin "TARIHIN JARUMAN INDIA.Wanda Yake Zuwar Muku Aduk Ranar "Asabar" Daga "ZAUREN INDIA" Muhuta Lapiya AbOkaina Bissalam.

❇©-2019•By:-Malamin Kimiyya Da Kapce.wwwnajibkhann.blogspot.com/2019-may-tarihin-akshay-kumar

No comments:
Post a Comment
Comment