Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 12 September 2018

TARIHIN JARUMA {KAJOL-MUKHEERJI}

***°TARIHIN••JARUMAN•INDIA***
°°°
°°
°
*TARIHIN JARUMA {KAJOL-MUKHEERJI}*

••
•••
*Saturday-11/Aug/2018*
_©oPyRiGhTs By :•_
          *```✍🏻Najibkhan NB Srk*```
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •
.  •
•     •
   •
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Daparko Sunanta Nagaskiya *"Kajol Mukherjee Devgan"*.Sunan Da'ake Mata LaQabi Dashi Shine *"Kads"*..Kamar Yanda Muka Sani Quma Tarihi Yabayyana *"KajOl"* Jaruma Ce Wacce Take DamatuQar Fasaha Da Iya Salo Kala-Kala Acikin Kapcen Fina-Finanta Masu Kyau Da Qawa Hadi Da Burgewa.Sannan Sana'ar "Film" Itace Sana'arta Mapi Soyiwa Da Dacewa Agareta.Mashahuran Makapta Bincike Abangaren Sanin Kimiyyar Launin Dan Adam Sun Bayyana Cewa Kalar IdOn Jaruma "KajOl" Wani Launi Mapi Kyawu Acikin Ingantattun Launika Na Ban Mamaki Da Kyau Wanda Aturance Ake Cewa Da Fasalin Launin Da *"Hazel"*.Kalar Gashinta Quma Shine "Baki"..Jaruma "KajOl" An Haipeta A Ranar Biyar "5" Gawatan "August" A Cikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Hudu "1974" Daga LOkacin Da'aka Haipeta "1974" Zuwa Yanxu "2018" Jadawalan Kapatanin Shekarunta SunQama Shekararta "Arba'in Da Hudu" Aduniya.Wanda A Lissapin Kimiyyar Namba Suka Bada *"44Yrs"*.Garin Da Aka Haipeta Shine *"Mumbai, Maharashtra"* Dake Qasar *"India"*.Ayanxu Haka Tana Zaune Ne A Garinta Na Haihuwa Wato "Mumbai, Maharashtra, India"..To Me Girma #Ummi_Kajol Koda Kin Tashi Zuwa Gurinta Adireshinta Shine *5/6, Sheetal Apartments,Ground Floor,Opposite Chandan Cinema,Juhu, Mumbai 45/D Malgari Road, Mumbai*.  Bisa Bincikin Da Ma'antayar ZukulQula Binciken Mu Tayi MunganO Sunan Makarantar Da Wannan Jaruma Tayi Itace *"St. Joseph's Convent School, Panchgani, Maharashtra"*..Baya Dahaka Majiyar Tamu Ta Kara Zurpapa Bincike DOmin Samun Cikakkiyar Amsa Gameda Da Film Din Data Fara ZuQulQulawa A Rayuwarta Sunan Film Din *"Bekhudi"* Wanda Akayi Sa Ashekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Chassa'in Da Biyu *(1992)*.Baya Dahaka Tarihi Yabayyana Cewa Jaruma "KajOl" Tana Wani Kapcen Wani Shiri Agidan *"TV"* Wanda Ake Masa Take Da *"Rock-N-Roll Family"* Tapara Jan Ragamar Gudanar Da Wannan Shiri Ne Tum A Shekarar Dubu Biyu Da Takwas *(2008)*...Bari Shirin Namu Yayi Durar Mikiya Kan A Halinta Wato Danginta.To Dafarko Sunan Mahaipinta Murgayi *"Shomu Mukherjee"* Wanda Yakasance Shahararren Makapcin Hada Film Ne Wato *"(Filmmaker)"*.Sunan Mahaipiyarta *"Tanuja"* Bisa Yanda Tarihi Yabayyana Itama Jaruma Ce Kuma Yar Gwagwarmaya DOmin Ganin An Daukaka Harkar Film A Kasar "India" A LOkutan Dasuka Shude Baya.Haka Zalikha Tana Da Yar Uwa Wacce Masarrapan Fidda Sauti Suke Qiranta Da Suna *"Tanishaa Mukherjee"* Wacce Itama Tana Daya Daga Cikin Jarumai Masu TasOwa Nan Gaba.Hakan Yanai Mana Nuni Dacewa Harkar Film Ta Gada Ne Daga Wajen Iyayenta..Addinin _Hinduism_ Shine Addininta...Munsamu RahOtO Na Musamman Daga Wata Mujiya Wacce Ta Bayyana Mana Ire-Iren Abubuwanda Suke Burgeta A Rayuwarta Sune Kamar Haka *"Karatu Da SaQa"*.Sannan Kalar Abincin Dasuka Pi Burgeta Akwai *"Pizza, Spaghetti Salad with Olives and Frfriendship"*..Daga Cikin Jaruman Datapi So A Masana'antar *"Bollywood"* Shine Babban Mashahurun Sarki Me *"Bollywood"* Wato Sarki Abangaren Antayawa Fulawa Ruwa *"Shah Rukh Khan"*.Sai Kuma Mijinta Wato *"Ajay Devgan"*.Abangaren Jarumai Mata Quma Wadanda Sukapi SOyiwa A Ranta Itace Jaruman Nan Wacce Tasheke Zuwa Garin Da Ba'a DawOwa Wato *"Sridevi"*.Baya Dahaka Fina-Finan Dasukapi Burgeta Na Masana'antar
*"Bollywood"* Sune *"Sholay,Chaalbaaz"*.A Masana'antar *"Hollywood"* Kuwa Sune *"Casablanca, Ironman 3, Gone With The Wind"*..Daga Cikin Masu Bada Umarni Wanda Yapi Burgeta Shine Shahararren Me Bada Umarnin Dan Gidan *"Yash-Raj-Chopra"* Wato *"Aditya Chopra"*.Abangaren Littattapai Wanda Yapi Antaya Ta KOgin Nishadi Kuwa Shine *"My Struggle to Become a Person"* Wanda Fasihin Marubuncin Nan Me Suna *"Hugh Prather"* Ya Wallapa.Daga Fannin KalOli Kuwa Tazabi Kalar *"Fari/White"* A Matsayin Kalar Datapi So.Abangaren Abin Sanyaya MaQogOrO Tana Matukar SOn Ruwa Me Sanyi Wato (Cool Waters).Qasar Datapi Sha'awar Zuwa Itace Qasar *"Europe"*..Kamar Yanda Muka Sani Jaruma *"KajOl"* Tana Da Aure Tayi Aure Ne Tun A Ranar *"24 February 1999"*.Ta Auri Jarumi *"Ajay Devgan,"*.Wanda Yakasance Shima Jarumi Ne Nagartacce.A Yanzu Haka Suna Da Ya"ya Biyu Daya Mace Daya Namiji WatO *"Nysa & Yug"*.Kalar MOtar Datake Hawa Anai Mata LaQabi Da *"Mercedes Benz SUV"*
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
*KARIN BAYANI GAMEDA JARUMA {KAJOL}*
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
_Tarihi Yabayyana Cewa Jaruma *Kajol* Ta Kasance Ruwa Biyu Ce Ma'ana Tapito Ne Daga Kabilu Guda Biyu Kabilar *"Bengali"* Da Kabilar *"Maharashtrian"*..Sannan Wani Abin Mamaki Shine Tanajin Yaren *"Marathi"* Sosai Amma Tasha Gwagwarmaya Kapin Yaren *"Bengali"* Ya Zauna A Bakinta.Baya Dahaka Tapara Fitowa A Film Tun Tana Yar Shekara *"16yrs*...Jaruma *Kajol* Tana Dawasu Dabaru Wanda Takeyi Yayinda Take Gudanar Da Fina-Finanta Hakan Ne Yasa Tashiga Kundin Tarihin Jaruman Dabaza'a Taba Mantawa Dasu Ba Saboda Irin Gudun Mawar Da Tabawa Masana'antar *"Bollywood"*._
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
_Jaruma "Kajol" Tayi Fina-Finai Da Dama Masu Kyau Dasa Nishadi Ga Wasu Jerin Fina-Finanta Datayi A Rayuwarta._
1- VIP-2 Lalkar (2017)
2- Akira (2016)
3- Dilwale (2015)
4- 3 A.M. (2014)
5- Student Of The Year
6- Toonpur Ka Super
7- We Are Family
8- My Name Is Khan. (2010)
9- Rab Ne Bana Di Jodi
10- U Me Aur Hum
11- Kabhi Alvida Naa Kehna
12- Fanaa (2006)
13- Kabhi Khushi Kabh Gham (2001)
14- Kuch Khatti Kuch..
15- Raju Chacha (2000)
16- Dil Kya Kare (1999)
17- Hote Hote Pyaar Hai (1999)
18- Hum Aapke Dil Mein Rehti Hain (1999)
19- Kuch Kuch Hota Hai (1998)
20- Pyaar To Hona Hi Tha (1998)
21- Pyaar Kiya To Dar (1998)
22- Dushman (1998)
23- Ishq (1997)
24- Hameshaa (1997)
25- Gupt (1997)
26- Sapnay (1997)
27- Bambai Ka Babu (1996)
28- Dilwale Dulhaniya Le Jayange (1995)
29- Gundaraj (1995)
30- Hulchul (1995)
31- Taaqat (1995)
32- Karan Arjun (1995)
33- Yeh Dillagi (1994)
34- Udhar Ki Zindagi
35- Baazigar (1993)
36- Bekhudi (1992)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
_Jaruma "Kajol" Talashe Kambunan Kyautittika Sosai Sannan Tasamu Nambar Yabo Dubada Yanda Takeyin Film Dinta Cikin Nutsuwa Ga Wasu Daga Cikin Irin Kyautittikan Data Samu_
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
      *"Awards of the International Indian Film Academy"*
Popular Award [Nominee] (2007)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2002)
Actress in a Leading Role Fanaa (2006)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
           *"Filmfare Awards"*
Main Award [Nominee] (2016)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2011)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (2009)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2007)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2002)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (2000)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (1999)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (1999)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (1999)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (1998)
Best Villain/Villainess
Filmfare Award [Winner] (1996)
Best Actress Dilwale (2015)
My Name Is Khan (2010)
U Me Aur Hum (2008)
Fanaa (2006)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Hum Aapke Dil Mein Rehte Hain (1999)
Kuch Kuch Hota Hai (1998)
Dushman (1998)
Pyaar To Hona Hi Tha (1998)
Gupt: The Hidden Truth (1997)
Dilwale Dulhania Le Jayenge (1995)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
          *"Screen Awards"*
Screen Award [Winner] (2002)
Best Actress
Screen Award [Winner] (2002)
Jodi No. 1
Screen Award [Winner] (1999)
Best Actress Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Dushman (1998)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
          *"Screen Weekly Awards"*
Screen [Winner] (2002)
Best Actress
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
        *"Star Box Office India Awards"*
Box Office India Award [Winner] (2014)
Box Office India Milestone
Dilwale Dulhania Le Jayenge (1995)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
   *"Valenciennes International Festival of Action and Adventure Films"*
Best Actress [Winner] (2002)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
        *"Vogue Beauty Awards"*
Vogue Beauty Award [Winner] (2012)
Timeless Beauty
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
           *"Zee Cine Awards"*
Popular Award [Winner] (2002)
Outstanding Performance - Female
Popular Award [Nominee] (2002)
Best Actress Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
Kaasshhh....!!! Laipin Dadi Qarewa Duka-Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtse Magantuwa Yakuma SanQama Kapceciyar A Ya Agaba (....).Sai Quma Allah Yakaimu Wani Satin Daukeda Wani Sabon Shirin...Kuhuta Lapiya Abokaina Inna Alpahari DaQu Oveeerrrr.Bissalam...!!!
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
©-2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*
_(Dalibin Kimiyya Da Kapce)_

1 comment:

  1. Very very nice article. Thanks for sharing. Please keep sharing...

    games

    ReplyDelete

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a