Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Friday, 9 November 2018

TARIHIN BABBAN JARUMIN NAN SHAH RUKH KHAN 53YRS

*TARIHIN JARUMI {SHAH RUKH KHAN}*••••••*Frιday-2/ŋσ ۷ ємɞєя/2018*_©oPyRiGhTs By :•
* Najibkhan NB Srk

  •  •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •. •• ••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••: . .`҉҉´- ``҉´-¸.*-`҉҉@══════@.║ Happy ║.║ Birthday║@══════@*.-`҉҉´-*´ ¸*-`҉҉¸.*.-`҉҉╔═════════════════╗║ HAPPY BIRTHDAY!!!!!!!!! ║╚═════════════════╝հɑԹԹվ ცíɾԵհժɑվ Եօ ყơų (SHΔRUҜHΔΠ) ʄơr (53ყɛąrʂ) աíՏհ ɑӀօղց ՏօԹհíՏԵícɑԵҽժ Եíʍҽ ɑհҽɑժ íղ ɑժѵɑղcҽՏ. ą ცırɬɧɖąყ ıʂŋ'ɬ cơm℘lɛɬɛ wıɬɧơųɬ wıʂɧɛʂ.ı ʂɛŋɖ ყơų mıŋɛ ʄơr ą ʂcıŋɬılląɬıŋɠ ყɛąr ąɧɛąɖ.ҳơҳơ ..•*¨`*•. ☆ .•*¨`*•.Wishing You the HAPPIEST Birthday Ever!!!✿•*¨`*•. (¯`v´¯) (¯`v´¯) .•*¨`*•✿. . . ✿•*¨`*•.¸(¯`v´¯)¸.•´*¨`*•✿ . . .…………… …. •.¸.•´ ……………••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•Daparko Sunansa Nagaskiya *"Shah Rukh Khan"*,Sunayen Da'ake Masa LaQabi Tare Da Take Sune Kamar Haka *"SRK, King Khan, King of Romance, Baadshah"*.Kamar Yanda Masarrapar Sanayar Mu Take Tunani Da Tabbatar Da HakiQanin Gaskiya Kowa Dai Yasan Jarumi *"Sharukhan"* Jarumi Ne Gahurtacce Kuma Mashahuri Haka Zhalikha Fitacce Aduniyar Fina-Finan "India" Baki Daya.Baya Dahaka "Purodusa" Ne.Masana Afannin Kimiyyar Bincike Da Gindaya Yanayin Da Fasalin Halittar Mutum Sun Bayyanawa Manema Labarai Cewa Jarumi Akan Alakanta Shi Da Fasalin Tsayi Amma Ata Wata Fuskar Alkhalima Sun Nuna Cewa Shi Ba'akirashi Da Dogo Ba Haka Zalikha Ba'a Kirashi Da Gajere Ba.Sannan Kuma Yanayin Kimiyyar Idonsa Yakasance *"Ruwan Qasa Ne Me Duhu"*,Wanda A Yaren Bature Akan Lakaptashi Da (Dark Brown).Shikuma Gashinsa Baki Ne Wato (Black)..Anhaipeshi A Ranar "2" Gawatan "'Nuwamba" Acikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Sittin Da Biyar (1965).Daga Lokacin Da'aka Haipeshi (1965) Zuwa Wannan Shekara Da Muke Ciki (2018) Yana Da Kimanin Shekarar "Hamsin Da Uku *(53Years)*.Baya Dahaka Garin Da'aka Samu Qaruwarsa Shine Babban Birnin Qasar India WatO *(New Delhi)*.Amma Yayi Shekara Biyar Agarin *"Bangalore"* Dake Qasar "India".Wanda Ayanxu Haka Yana Zaune Ne Da Zama A Garin *"New Delhi"*,A Cikin Kataparen Gidansa Wanda Ake Kirada *"Mannat House"*.Adireshin Sa Shine *"Mannat, Land’s End, Bandstand, Bandra (West), Mumbai, Maharashtra – 400050, India"*..Jarumi Sharukhan Yayi Makarantu Da Dama Amma Wacce Yapara SanQama Kapcen Karatunsa Aciki Itace *"St. Columba’s School,"* Wacce Take Cikin Garin "Delhi".Bayan Yagama Wannan Makaranta Ne Yayi Tattaki Ixuwa Wata "Kwaleji" Me Suna *"Hansraj College, University of Delhi,"* Domin Ci Gaba Da Karatunsa.Daga Nan Kuma Yasamu Damar Kammala Karatunsa Acikin Wata Jami'a Mesuna *"Jamia Millia Islamia University"*,Har Ila Yau Itama Dai Acikin Garin *"New Delhi"* Take.Jarumi "Sharukhan" Yana Da Matashin "Digiri" Wato *"Bachelor's Degree"* A Fannin Hada Hadar Tattalin Arxiki Na Kasuwanci WatO (Economics).Baya Da Haka Yana Da Takar Dar Shedar Qwarewa A Fagen Ilimin "Hanyoyin Sadarwa" Wato (Mass Communications) Wanda Takaida Yanada (Masters Degree) A Wannan Shapin Na Sadarwa.Addinin Musulunci Shine Addinin Sa Kamar Yanda Muka Sani Jarumi *"Sharukhan"* Yapito Ne Daga Dangin Musulmai Wanda Hakan Yasamo Asaline Tun Daga Kan (Kakan) Ninsa.Kakansa Nawanen Mahaipiya Sunansa ★Ifthikar Ahmad",Wanda Yakasance Babban "Injiniya" Ne Ashekarar Alif Daya Da Dari Tara Da Sitting (1960s) Shi Yakasance Dan Asalin Garin (Karnataka) Ne.Sai Kuma Kakansa Nawajen Mahaipinsa Sunansa ★Jan Muhammad,.Shi Kuma Asalin Dan Garin (Afghanistan) Ne.Baya Dahaka Sunan Mahaipinsa *"Taj Muhammad"*.Wanda Yana Daya Daga Cikin Yan Gwagwarmayar Kwato Yancin "Indiya" Ne A Wajen Turawan Mulkin Mallaka.Sannan Kuma Dan Kasuwa Ne Wanda Yake Da Gidan "Abinci".Sunan Mahaipiyarsa *"Fatima Lateef"*.Ita Kuma Takasance Yar Kasuwace Me Hurda Da Jama'a.Haka Zalika Sunyi Aure Ne Da Juna Acikin Shekarar Alif Daya Da Dari Tara Da Hamsin Da Tara (1959).Jarumi "Sharukhan" Yanada Yar Uwa Wacce Ake Kira Da *"Shahnaz Lalarukh"* Takasance Yaya Ce Agareshi Duba Da Shekarun Data Bashi Guda Shida A Tsakanin Sa Da'ita.Jarumi "Sharukhan" Yapara Fitowa Ne Tun Acikin Wani Wasan Kwakwayo Wanda Ake Gabatar Dashi A Gidan (TV) Ana Kiransa Da *"Fauji"* Yapara Yinsa Tun A (1989).Daga Nan Kuma Ya Antayo Cikin Masana'antar "Bollywood" Wanda Mutane Suke Cewa Jaruma "(Hema Malini)" Itace Sular Shigar Sa Film Amna Kapin Nan Akwai Wani "Darakta" Wanda Shine Yaga Irin Yanda "Sharukhan" Yake Gudanar Da "Aktin" Dinsa Ganin Hakan Ne Tasa Yaje Yagayawa Jaruma *"Hema Malini"*.Saboda Adede Wannan Lokacin Tanada Wani Fim Nata Wanda Zatayi Me Suna (Dil Ashna Hai) Tana Neman Wanda Zai Yi Wannan Fim Din Dakuma Wanda Zai Pito A Irin Salon Fim Din Yai Dede Dashi.Wannan Shine Dalilin.Amma Fim Dinsa Da'aka Fara Ganin Shi A "Sinema" $hine *"Deewana"*,Wanda Akayi Acikin Alip "Daya Da Dari Tara Da Chassa'in Da Biyu",(1992).Daga Fagen Abubuwanda Jarumin Yapiso Akwai *"Wasan Kiriket,Wasannin Dake Na'ura.Abinci Kuma Sune *"Tandoori Chicken, Chinese Cuisines"*.Daga Bangaren Kayan Sanyaya MaQogoro Dakuma Zapapa Shi Sune *"Pepsi, Coffee"*.Abangaren Jarumai Wadanda Sukapi Soyuwa A Ransa Sune Manyan Mashahuran Tsopappin Jaruman Nan Daparko Akwai Dan Gwawarmayar Nan *"Dilip Kumar"* Sai Kuma *"Amitabh Bachchan"*.A Mata Kuma Sune *"Mumtaz, Saira Banu"*.Gidan (TV) Din Dayapi Qayatar Dashi Shine (TV Show American Narcos) Wanda Yake Qasar "Amurka".Baya Dahaka Yabayyanawa Manema Labarai Irin Launin Kalar Kayan Dayapi So Sunr *"Shudi,Baki Da Fari.Qashashen Dayapi Muradin Zuwa Akwai *(London & Dubai)*.Littapin Dayapi Burge Shi,Shine *"The Hitch-Hiker's Guid to The Galaxy"*,Wanda Shahararren Marubucin Nan Me Suna *"Douglas"* Yakapa Alkhalami Akai.A Kayan Sawa Kuma Akwai *"Jeans, T-Shirt and Jacket"*.Sababbin Jarumai Kuma Na Wannan Lukutan Sune *"Sanjay Dutt, Anil Kapoor, Jackie Shroff"*.Mata Kuma Sune *"Juhi Chawla, Kajol, Madhuri Dixit"*.Daga Bangaren Darakta Wanda Yapiso Shine *"Manmohan Desai"*.A Fagen Masu Bada Umarnin Waka Kuwa Shine Shahararren Mawakin Nan Me Suna *"A. R. Rahman"*.A Fannin Wasannin Wadanda Sukapi Qayatar Dashi Akwai Wasan "Kiriket" Sai Kuma Wasan Kwallon Kapa "Ball" Wanda Yabayyanawa Manema Labarai Cewa Yan Uwasa Irinsu *"Pele, Maradona and Mattheus"*.Suna Daga Cikin Manyan Yan Wasan Dasuke Antayashi Nishadi Ba QaQQautawa.Sannan Kuma Akwai Manyan Mutanen Nan Wadanda Sukai Gwagwarmaya A Duniya Irinsu *"Genghis Khan, Hitler, Napoleon"*.Yana Matukar Qaunarsu.Sannan Wani Gidan Jarida Yazanta Dashi Gameda *"Subject"* Din Dayapi Burgeshi A Makaranta .Jarumin Yabayyana Cewa *"Ingilis"* Shine Aikin Dayapi So A Makaranta.Sannan Quma Yakara Dacewa Kalar Motocin Dasukapi Burge Shi Sune Kamar Haka......*Audi A6 Luxury Saloon, *Benteley Continental GT,*BMW 6 Series,*BMW 7 Series, *BMW I8*Bugatti Veyron,*Mitsubishi Pajero SFX,*Rolls Royce Phantom Drophead Coupe,*Toyota Land Cruiser Prado... !Abubuwanda Kuma Ya Tsana A Rayuwarsa Shine *"Son Zuciya,Makaryata,Dakuma Adauke Shi A Hoto Yayinda Yake Cin Abinci.Jarumi Sharukhan Yayi Aure Aranar *"25"* Ga Watan *"October"* Acikin Shekarar *"1991"*.Sunan Wacce Ya Aura *"Gauri Chibber"*.Yar Asalin Garin (Punjab) Sannan Takasance "Purodusa" Ce.Wanda A Yanxu Haka Suna Da Yaya Uku Akwai (Aryan Khan) Wanda Aka Haipe Shi A Shekarar "1997" Sai Kuma Mai Binsa (Suhana Khan)Wacce Aka Haipeta A"2000",Sai Kuma Nakarshen Me Suna (Abhram Khan) Shikuma Anhaipeshi A Shekarar "2013"..Kimanin Adadin Kudin Dayake Samu A Film Shine *"₹45 crore/film*.Idan Kuma Aka Juya Su Ixuwa Dalar "Amurka" Adadin Yawansu Da Nauyin Sunkai Miliyan Dari Shida Wato *$600 Million*??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•*KARIN BAYANAI AKAN TARIHIN JARUMI SHAH RUKH KHAN*??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•*Shah Rukh Khan* Babban Jarumi Ne A "India",Sannan 'Purodusa' Ne.Baya Dahaka Mashiryin Gabatar Da Wasan Kwaikwayone Agidan *"TV"*.Kamar Yanda Al'umma Suka Sani Mutum Ne Wanda Ake Masa LaQabi Dasunaye Da Dama Daga Cikin Sunayen Akwai *"Baadshah of Bollywood", "King of Bollywood" or "King Khan",*.Sannan Yabayyana Acikin Fina-Finai Bollywood Wanda Kimanin Su Yakai 'Tamanin' *80*,Wadanda Suka Kunshi *"Soyayya,Fada,Bandariya.Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Sha Hudu *"2014"* A Fadin Gasar "India" Dama "Asia" Gaba Daya Babu Wani Jarumi Dayakai Shi Kudi.Bisa Bincike Da Nazari Da'akayi A Wannan Shekara Ta (2014) "Sharukhan" Yana Matsayib Mutum Nabiyu Wanda Sukapi Kowanne Jarumi Kudi A Duniya Wanda Kimanin Kudinsa Yakai Dalar "Amurka" Biliyan "Dari-Shida",US $600 Billion".Haka Zhalika "Co-chairman" Ne A Kataparen Kampanin Nan Me Suna *"Motion Picture Production company Red Chillies Entertainment"*.Wanda Duk Kan Wasu Abubuwa Dake Gudana Duka Suna Karkashin Kulawarsa Ne.Baya Dahaka *"Sharukhan"* Yana Da Wani Tim Na Wasan "Kiriket" Wanda Ake Kira Da *"Indian Premier League cricket team Kolkata Knight Riders"* An QirQiri Wannan Kulop Din Tun Ashekarar *"2007"*.Rahotanni Sun Nuna Cewa Akwai Wani Shiri Da "Sharukhan" Yake Jagoranta Agidan Wani (TV) Me Suna *(Star Plus game show Kaun Banega Crorepati).Wanda Hakan Tasa Al'umma Sukewa Shirin Nasa Take Da "Brand SRK",Saboda Irin Yanda Yake Nuna Kulawa Dayanda Za'akare Lapiyar Yara Kanana A Wannan Shirin Nasa,Ganin Hakan Ne Tasa Qungiyar Nan Me Rajin Qare HaQQin Yara Musamman Bangaren Lapiya Wato *"UNKhan's"* Tabashi Awad Na Karramawa Wanda Ake Kirada *"Pyramide con Marni award"*,Acikin Shekar Dubu Biyu Da Sha *(2011)* Bisa Yanda Yake Qula Da Al"amuran Qaratun Qananan Yara.Bayw Dahaka Ashekarar "2008" Akwai Wani Gidan Jarida Me Suna (Newsweek) Wanda Yakira *Sharukhan* Da (One Of their 50 most powerful people in the world.) Ma'ana "Mutum Dayayi Daidai Da Kimanin Mutane "50" Wadanda Suke Da Karpi A Duniya",.Kowa Yasani Jarumi *"Sharukhan"* Mutum Ne Wanda Yake Da Yawan Masoya Da Al'umma Haka Zalika Da Dukiya Irin Wayanda Babu Masu Irin Su A Fadin "India" Gaba Daya.Baya Dahaka Wannan Gidan Jarida Dana Ambata Abaya Wato (Newsweek) Sun Qaraya Yin Wata Magana Akan Jarumi *Sharukhan* Yanda Sukace (S.R.K He Is The World's biggest movie star"),Ma'ana (S R K Shi Babban Tauraro Ne Na Fim A Duniya Baki Daya).Ayanxu Haka Jarumi "Sharukhan" Yakapa Wani Tarihi Acikin Duniyar Hada-Hadar Cinikayyar Fina-Finan Indiya Wato (Box Office) Domin Kuwa Yana Cikin Jerin Gwanon Jarumai Na Musamman Wadanda Sunansu Bazai Taba Gogewa Ba.Bisa Irin Nasarorin Da Fim Din Sa Suka Samu Tundaga *"1994 Da 1995 Da 1998 Da 2002 Har Zuwa 2008.A Duk Lokacin Da Aka Yi Magana A Akan Jaruman Fina-finan Indiya, Wadanda Ake Kira Fina-finan Bollywood, Ba Za A Kammala Ba.Ba Tare Da An Ambati "Shah Rukh Khan" Ba,Idan Ba A Fara Da Ambato Shi Ba Ke Nan.A Shekaru 23 Da Ya Yi A Harkar Fina-finan Bollywood, Shah Rukh Khan Ya Fito A Fina-finai 57.Fim Din "Darr" Na Kamfanin "Yash Chopra".Shi Ne Fim Din Da Ya Fara Fitowa Da Shi A Shekarar 1993, Amma Fim Din Da Ya Fara Fitowa Acikin Sa Shine "Deewana" Ya Fito A Shekarar 1992.Wani Abin Mamaki Da "Shah Rukh Khan", Shi Ne Galibin Fina-finan Da Suka Daga Tauraruwarsa Asali Ba Shi Aka Shirya Ya Fito A Cikinsu Ba, Jaruman Da Aka Nemi Su Fito Ki Suka Yi, Ciki Har Da Fim Din Na "Darr.Shah Rukh Khan Maraya Ne Gaba Da Baya, Domin Mahaifinsa Ya Rasu Tun Yana Dan Shekara "15" Bayan Ya Yi Wata Doguwar Jinya Sakamakon Kamuwa Da cutar Daji, wato "Cancer". Ita Ma Mahaifiyarsa Ta Rasu Shekarar 1990.A Iya Cewa Rarashi Mahaifi Ya Jefa "Shah Rukh Khan" Cikin Wahalar Rayuwa, Musamman Ta Fuskar Karatu.Ya Halarci Makarantar *"St. Columbar's School"* Inda Ya Karanci Fannin Wasan Kwaikwayo (Drama).Kafin Fitarsa Daga Makarantar Ya Zama Dalibin Da Babu Kamarsa, Inda Ya Karbi Kyautar *"Sword of Honour"*.Bayan Nan Ya Wuce Zuwa Kwalejin *"Hansraj"* Daga 1985 Zuwa 1988.Duk Da Dimbin Kalubalen Da Ya Rika Puskanta Rayrayuwarsa. Yasamu Nasarar Kammala Digirinsa Na Farko A Fannin Nazarin Tattalin Arziki (Economics) A Wannan Makaranta.Kafin Shigarsa Bollywood, "Shah Rukh Khan" Ya Fito a Fina-finan Talibijin, Irin su "Fauji,Da Circus, Da Commando Abhimanyu, Wadanda Suka Ja Hankalin 'Yan Kallo. A Nan Ya Fara Yin Suna.Tun Daga Wancan Lokacin Ne Kuma Masana Suka Fara Kwatanta Shi Da Shahararren Jarumin Nan "Dilip Kumar.Babban Abin Lura Game Da "Shah Rukh Khan" Shi Ne, Duk Da Cewa Ya Fado Harkar A Tsakiyar Manyan Jarumai, Wadansu Daga Cikinsu Ma Iyayensu Ne Ke Shige Musu Gaba Wajen Nema Musu Labarin Da Suke Ganin Zai Fi Qasuwa, Shi Kuwa Ya Zo Ba Shi Da Kowa, Don Akwai Fina finan Da Kusan Kyauta Ya Yi, Ba Ba Shi Wani Kudin Kirki Ba.Amma Da Yake Mutum Ne Mai Jajircewa Da Naci, Yanzu Shi Ne Jarumi Na Biyu Daga Cikin Jadawalin jajaruman Dasuka Wawadata A Duniya.Da Qansa Yake Fadin Cewa, "Akwai Lokacin Da Sai Na Yi Rancen Kudi Kafin Na Samu Zuwa Inda Nake Neman A Sanya Ni a Fim."Kadan Daga Cikin Nasarorinsa Su Ne:A Cikin Shekaru 10 Ya Fi Dukkan Jaruman Da Suka Zo Kafinsa Kudi, Da Suna, Da Masoya, Da Fina-finan Da Suka Yi Kasuwa Da Samun Karbuwa, Domin An Yi Kiyasi Cewa Fina-finansa Wadanda Suka Shahara Sun Fi Na Dukkan Takwarorinsa Yawa.Shekarar 1995 Na Cikin Shekarun Nasarar Jarumin, Don Ya Fito Fina-finai Biyu Da Suka Zama Sanadin Zamowarsa Jarumi Lamba Daya, Wato Fim Din "Karan Arjun". Inda Suka Yi Haduwar Farko Guda D Jarumi Salman Khan--Wanda "Rakesh Roshan" Ya Ba Da Umarni Kuma Ya Samu Karbuwa Sosai Aciki Da wajen Indiya, Sai "Dilwaale Dulhaniya Le Jayenge, Fim Na Biyu Da "Khan Ya Yi A Qarkashin Kamfanin "Yash Raj.Tsakanin Shekarun 1998 Zuwa 2002 Ya Zama Jarumin Da Duniya Ta San Da Zamansa, Wato *"International Icon"*. Sakamakon Rawar Da Ya Taka Fifina-fina Irinsu *"Kuch Kuch Hota Hai, da Dil Se, da Badshaah, da Duplicate, da Mohabbatein."*Duplicate Fim Ne Na Barkwanci Kuma Ya Fito Tare Da *"Juhi Chawla da Sonali Bendre"*. Duk Da Wannan Fim Bai Samu Kasuwa Sosai Ba, Hakan Bai Hana Masana Harka Fim Yaba Masa Ba Saboda Rawar Da Ya Taka Ta Mutum Biyu (Double Role).A Shekarar 2000 Shi Da Abokiyar Aikinsa *"Juhi Chawla,"*. Suka Shawarar Bude Kamfaninsu Na Kansu Mai Suna *"Dreamz Unlimited"*Bayan Kammala Yarjejeniya Suka Fara Da Fim Na Farko *"Phir Bhi Dil Hai Hindustani"*.Wanda *"Aziz Mirza"* Ya Ba Da Umarni. Daga Nan Ya Fito A Cikin "Josh" Na "Mansor Khan" Tare Da *"Aishwar Rai Bachchan."*.Jerin Wasu Daga Cikin Fina-finansa Da Suka Samu Gagarumar Nasara A Duniyar Fim Su Ne: Anjaam, da Dil To Pagal Hai, da Badshaah, da Kabhi Haan Kabhi Naa, da Chahat, da Raju Ban Gaya Gentleman, da Kabhi Khushi Kabhi Gham, da Devdes. Sauran su ne Chalte Chalte, da Swades, da Kal Ho Naa Ho, da Main Hoon Na, da Kabhi Alvida Naa Kehna, da Chekde India, da Veer Zaara, da Om Shanti Om, da kuma Rabne Bana Di Jodi. Akwai kuma My Name Is Khan, da Ra One, da Jab Tak Hai Jaan, da Chennai Express, da Happy New Year.Babbar Gudunmuwarsa Ga Harkar Fina-finan Bollywood Ita Ce, Yadda Ya Dauke Da Daga Harkar Cikin Gida, Ya Daukaka Ta.Ta Samu Karbuwa A Duk Duniya.Fina-finansa Ne Suka Fara Karbuwa A Qasashe Irin Su "Amurka", Da Ingila, Da Australia, Da Jamus, Da Morocco, da Faransa, Da Italya, da Indonesiya, da China, da Japan.Shi Yasa Ma A Wani A Babban Gidan Ajiye Kayan Tarihi Da Ke Birnin "Landan" Aka Yi Mutum-mutuminsa Domin Tunawa Da Shi.Har Ila Yau, Qasar "Faransa" Ta Qarrama Shi Da Lambar Girma Mafi Daraja Wato "Legend De France".Sannan Ya Bude Kamfani Mai Suna *"Red Chillies Entertainment"*. Wanda Daruruwan Matasa Ke Cin Abinci A Qarkashinsa.Ya Fi Kowanne Jarumi Yawan Lashe Kyaututtuka A Qasar Indiya, Domin Yanzu A Gidansa Akawai Qambi Kusan '217, Wanda Babu Jarumin Da Ya Ke Da Yawan Awad Dinsa.Sannan Akwai Abubuwan Da Ya Bambanta Shi Da Sauran Jaruman Fina-Finan Duniya: Duk Da Cewa Yana Da Milyoyin Masoya, Hakan Bai Hana Shi Qokarin Sadar Da Zumunci Tsakaninsa Da Su Ba, Shi Ya Sa Ya Kirkiri Wani Dandali Na Musamman Da Masoyansa Kan Hadu Su Tattauna, A Wasu Lokutan Ma Har Da Shi.Jarumin Yana Yawan Hawa Dandalin Sada Zumunta Na Facebook Da Twitter, Domin A Yanzu Shi Ne Wanda Ya Kere Kowanne Jarumi A Indiya Yawan Mabiya Bayan *"Amitabh Bachchan"*.Yanzu Haka, Qukusan Ko Wacce Kasa Yana Da Qungiya Ta Masoyansa Mai Tsari Bisa Shugabanci, Kuma Yana Bibiyar Abubuwan Da Suke Yi, Har Yana Aikewa Da Goron Gayyata Idan Wani Shagli Ya Taso.An Tambaye Shi Wacce Kalma Bakinsa Ya Fi Furtawa, Sai Ya Bayar Da Amsa Da Cewa "AlhamdulilLah" Da "Masha-Allah"??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•NASARORIN DAYA SAMU SUNE KAMAR HAKA??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•*Annual Central European Bollywood Awards, India*Popular Award [Winner] (2011)Best ActorPopular Award [Winner] (2008)Best ActorPopular Award [Winner] (2007)Best ActorPopular Award [Nominee] (2006)Best Actor My Name Is Khan (2010)Chak De! India (2007)Kabhi Alvida Naa Kehna (2006)Paheli (2005)★*Apsara Film Producers Guild Awards*Apsara Award [Nominee] (2015)Best Actor - MovieSpecial Awards [Winner] (2014)Renault Star Guild Entertainer of the YearApsara Award [Winner] (2011)Entertainer of the YearShared the award with Katrina KaifApsara Award [Winner] (2010)Best ActorApsara Award [Winner] (2008)Best ActorApsara Award [Nominee] (2006)Best Actor - MovieApsara Award [Nominee] (2004)Best Actor - Movie Happy New Year (2014)Rab Ne Bana Di Jodi (2008)Chak De! India (2007)Swades: We, the People (2004)Kal Ho Naa Ho (2003)★*Asian Film Awards*Asian Film Award [Nominee] (2007)Best ActorDon (2006)★*Awards of the International Indian Film Academy*Popular Award [Nominee] (2017)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2017)Best Performance in a Negative RolePopular Award [Nominee] (2015)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2014)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2012)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Winner] (2011)Best Actor in a Leading Role★*IIFA Golden Decade Honour* [Winner](2009)Star of the Decade - MaleSpecial Award [Winner] (2009)Star of the Decade - MalePopular Award [Nominee] (2009)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Winner] (2008)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2007)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2006)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Winner] (2005)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2005)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2004)Best Actor in a Leading RolePopular Award [Winner] (2003)Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2002)Actor in a Leading RolePopular Award [Nominee] (2001)Best Actor in a Leading Role Fan (2016)Fan (2016)Happy New Year (2014)Chennai Express (2013)Don 2 (2011)My Name Is Khan (2010)Rab Ne Bana Di Jodi (2008)Chak De! India (2007)Don (2006)Paheli (2005)Veer-Zaara (2004)Swades: We, the People (2004)Kal Ho Naa Ho (2003)Devdas (2002)Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)Mohabbatein (2000)★*BIG Star Entertainment Awards, India*Special Award [Winner] (2013)Entertainer of the YearFilm Award [Winner] (2013)Most Entertaining Pair of the YearFilm Award [Nominee] (2013)Most Entertaining Film Actor (Male)Film Award [Nominee] (2013)Most Entertaining Actor in a Comedy Film (Male)Film Award [Nominee] (2013)Most Entertaining Actor in an Action Film (Male)Film Award [Winner] (2012)Most Entertaining Romantic Couple Chennai Express (2013)Chennai Express (2013)Chennai Express (2013)Chennai Express (2013)Jab Tak Hai Jaan (2012)★*Bollywood Hungama Surfers' Choice Movie Awards*Surfers' Choice Award [Nominee] (2015)Best ActorSurfers' Choice Award [Winner] (2014)Best ActorSurfers' Choice Award [Nominee] (2013)Best ActorSurfers' Choice Award [Nominee] (2011)Best Actor Happy New Year (2014)Chennai Express (2013)Jab Tak Hai Jaan (2012)My Name Is Khan (2010)CNN-IBN Indian of the YearIndian of the Year [Nominee] (2013)Entertainment CategoryFor producing and starring in Hindi cinema's ... More★*Cosmopolitan Fun Fearless Awards*Fun Fearless Award [Winner] (2012)Fun Fearless Male of All TimeFun Fearless Award [Winner] (2009)Fun Fearless Male of All TimeFun Fearless Award [Winner] (2008)Fun Fearless Male of All TimeDubai International Film FestivalLifetime Achievement Award [Winner](2006)★*ETC Bollywood Business* AwardsBollywood Business Award [Winner](2013)Most Profitable Actor (Overseas)★*Filmfail Awards*Filmfail Award [Nominee] (2018)Worst Actor of the YearJab Harry Met Sejal (2017)Filmfare AwardsMain Award [Nominee] (2018)Best ActorMain Award [Nominee] (2017)Best ActorMain Award [Nominee] (2016)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2014)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2013)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2012)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2012)Best FilmFilmfare Award [Winner] (2011)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2009)Best ActorFilmfare Award [Winner] (2008)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2008)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2007)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2007)Best ActorFilmfare Award [Winner] (2005)Best ActorPower Award [Winner] (2005)Filmfare Award [Nominee] (2005)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2005)Best ActorPower Award [Winner] (2004)Filmfare Award [Nominee] (2004)Best ActorFilmfare Award [Winner] (2003)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2002)Best ActorFilmfare Award [Winner] (2001)Best Actor - CriticsFilmfare Award [Nominee] (2001)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (2000)Best Comedian/ComedienneFilmfare Award [Winner] (1999)Best ActorFilmfare Award [Winner] (1998)Best ActorFilmfare Award [Nominee] (1998)Best ActorFilmfare Award [Winner] (1996)Best ActorFilmfare Award [Winner] (1995)Best Villain/VillainessFilmfare Award [Nominee] (1995)Best ActorFilmfare Award [Winner] (1994)Best ActorFilmfare Award [Winner] (1994)Best Performer - CriticsFilmfare Award [Nominee] (1994)Best Villain/VillainessFilmfare Award [Winner] (1993)Best Newcomer - Male Raees (2017)Fan (2016)Dilwale (2015)Chennai Express (2013)Jab Tak Hai Jaan (2012)Don 2 (2011)Don 2 (2011)My Name Is Khan (2010)Rab Ne Bana Di Jodi (2008)Chak De! India (2007)Om Shanti Om (2007)Don (2006)Kabhi Alvida Naa Kehna (2006)Swades: We, the People (2004)Main Hoon Na (2004)Veer-Zaara (2004)Kal Ho Naa Ho (2003)Devdas (2002)Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)Mohabbatein (2000)Mohabbatein (2000)Baadshah (1999)Kuch Kuch Hotha Hai (1998)Dil To Pagal Hai (1997)Yes Boss (1997)Dilwale Dulhania Le Jayenge (1995)Anjaam (1994)Kabhi Haan Kabhi Naa (1994)Baazigar (1993)Kabhi Haan Kabhi Naa (1994)Darr (1993)Deewana (1992)GQ Awards, IndiaGQ Award [Winner] (2011)★*Cinematic Icon of the YearHELLO! Hall of Fame Awards, India*HELLO! Hall of Fame Award [Winner](2013)Superstar of the YearHELLO! Hall of Fame Award [Winner](2011)★*Personality of the YearHT Café Film Awards*HT Café Film Award [Winner] (2007)Best ActorChak De! India (2007)★*IBNLive Movie Awards*Popular Award [Winner] (2016)Best Onscreen CoupleDilwale (2015)★*Indian Telly Awards Indian* Telly Award [Winner] (2007)Best AnchorKaun Banega Crorepati? (2000)★*Kids' Choice Awards, India*Blimp Award [Winner] (2013)Best Movie Actor★*Mirchi Music Awards, IN*Special Award [Winner] (2014)Face of Romantic Song★*Nickelodeon Kids' Choice Awards, India*Nickelodeon Kids' Choice Award [Winner] (2016)Kid's Icon Of The YearNickelodeon Kids' Choice Award [Nominee] (2016)Best Actor - MovieNickelodeon Kids' Choice Award [Winner] (2013)Best Actor - Movie Fan (2016)Chennai Express (2013)★*Screen Awards, IN*Screen Award [Nominee] (2017)Best Actor in a Supporting RoleScreen Award [Nominee] (2017)Best ActorScreen Award [Winner] (2012)Best Actor (Popular)Screen Award [Winner] (2012)Jodi No. 1Screen Award [Winner] (2011)Best Actor (Popular)Screen Award [Nominee] (2011)Best ActorScreen Award [Nominee] (2009)Best ActorScreen Award [Winner] (2008)Best ActorScreen Award [Winner] (2008)Jodi No. 1Screen Award [Nominee] (2006)Best ActorScreen Award [Winner] (2005)Best ActorScreen Award [Winner] (2005)Jodi No. 1Screen Award [Nominee] (2004)Best ActorScreen Award [Winner] (2003)Best ActorShared the award with Ajay DevgnScreen Award [Winner] (2003)Jodi No. 1Screen Award [Winner] (2002)Jodi No. 1Screen Award [Nominee] (2002)Best ActorScreen Award [Winner] (1996)Best Actor Dear Zindagi (2016)Fan (2016)Don 2 (2011)Don 2 (2011)My Name Is Khan (2010)My Name Is Khan (2010)Rab Ne Bana Di Jodi (2008)Chak De! India (2007)Om Shanti Om (2007)Paheli (2005)Veer-Zaara (2004)Veer-Zaara (2004)Kal Ho Naa Ho (2003)Devdas (2002)Devdas (2002)Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)Dilwale Dulhania Le Jayenge (1995)★*Screen Weekly Awards*Screen [Winner] (2007)Jodi No. 1Screen [Winner] (2005)Best ActorSpecial Award [Winner] (2005)Jodi No. 1Screen [Nominee] (2004)Best ActorSpecial Award [Winner] (2003)Jodi No. 1Screen [Nominee] (2001)Best Actor Kabhi Alvida Naa Kehna (2006)Veer-Zaara (2004)Chalte Chalte (2003)Devdas (2002)Mohabbatein (2000)★*Star Box Office India Awards*Box Office India Award [Winner] (2014)Mr Box Office WorldThe actor who has spread Hindi cinema across the ... MoreBox Office India Award [Winner] (2014)Box Office India MilestoneDilwale Dulhania Le Jayenge (1995)★*Stardust Awards, India*Editor's Choice [Winner] (2017)Best ActorReader's Choice [Nominee] (2017)Best Supporting ActorReader's Choice [Winner] (2014)Star of the Year - MaleReader's Choice [Winner] (2014)Best Actor in a Thriller or ActionReader's Choice [Winner] (2013)Star of the Year - Male Fan (2016)Dear Zindagi (2016)Happy New Year (2014)Happy New Year (2014)Jab Tak Hai Jaan (2012)The Ghanta AwardsGhanta Award [Winner] (2016)Worst ActorDilwale (2015)★*Zee Cine Awards*Special Award [Winner] (2018)Contribution to Cinema and TV over the Last 25 YearsViewers' Choice Award [Nominee](2018)Best ActorPopular Award [Winner] (2014)Best ActorSpecial Award [Winner] (2014)Most Influential Bollywood Personality on Social MediaPopular Award [Nominee] (2013)Best ActorCritics Choice Award [Winner] (2012)Best ActorPopular Award [Winner] (2011)Best ActorPopular Award [Winner] (2005)Best ActorPopular Award [Nominee] (2005)Best ActorPopular Award [Nominee] (2005)Best ActorPopular Award [Nominee] (2004)Best ActorPopular Award [Winner] (2003)Best ActorPopular Award [Nominee] (2002)Best FilmPopular Award [Nominee] (2002)Best Actor Raees (2017)Chennai Express (2013)Jab Tak Hai Jaan (2012)Ra.One (2011)My Name Is Khan (2010)Veer-Zaara (2004)Main Hoon Na (2004)Swades: We, the People (2004)Kal Ho Naa Ho (2003)Devdas (2002)Asoka (2001)Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•Kaashhhh...Duka-Duka Anan Zan Gimtse Nakuma SanQama Aya Gameda Da Takaitaccen Tarihin Wannan Babban Jarumi WatO (Shah Rukh Khan).Muhuta Lapiya Abokaina Bissalam...!??°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•©-2018•By*{Najibkhan NB Srk)

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a