Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 10 January 2019

MUSHA DARIYA


*ZUKI TAMALLE**

wata mata mai suna zukitamalle ta samu

gardamar haihuwa a garin sharota, aka kaita

asibitin Dr. Zubairu National hospital, Nurses

sukayi iya bakin kokarin su amma yaro yaki

fitowa, bayan awa 24 sai yaro ya leko da

kansa yayi tambayoyi kamar haka:

yaro: Nan Najeriya ne?

Nurses: Eh

yaro: kash.. Abinda nake jin tsoro kenan shi

yasa naki fitowa tun jiya.

Nurses: oh abin mamaki.

Yaro: nawane litre mai?

Nurse: N145

Nawa buhun shinkafa?

Nurse: 18,000

Yaro: masarafa?

Nurse: 16,000

Yaro: kalanzir galanfa?

Nurse: 1,200

Yaro: awa nawa ake samun wuta arana?

Nurse: awa 1 a rana koma kasa da haka

Yaro: yan matan chibok angansu?

Nurse: a kawai ragowar kusan 200.

Yaro: sai buhari yaci zan sauko

Nurse: ai shine yake mulkin

Yaro: da gaske? To bazan saukoba,

Ku kai babata Dubai ta haifini a can

bazan sauko ananba

By Najibkhan NB Srk

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a