***°JARUMAN★TOLLYWOOD ***
°°°
°°
°
*TARIHIN JARUMI {PRABHAS/DAN-TAWAYE}*
•
••
•••
_Happy-Sallah_
*Sunday-17/Jun/2018*
_©oPyRiGhTs By :•Najibkhan NB Srk_
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •
. •
• •
•
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Daparko Sunansa Na Gaskiya *"Venkata Satyanarayana Prabhas Raju Uppalapati"*..Sunan Da'ake Masa LaQabi Dasu Sune *"Darling, Young Rebel Star"*.'Prabhas Yakasance Jarumi Ne Wanda Yakapa Tarihi Wanda Har Ya Mutu Wannan Tabon Da Yayiwa "India" Bazai Taba Gogewa Domin Yayi Abin Bajinta Da Alphahari A "India" Baki Daya Jarumi "Prabhas" Sana'ar Film Itace Babbar Sana'arsa Tilo Wacce Da Ita Yake Jan Ragamar Gudanar Da Linzamin Rayuwarsa Dana Danginsa Baki Dayaaa....Sunansa Yakara Dugunxuma Cikin Fadi Duniya Bisa Film Dinsa Dayayi Me Suna *"Baahubali"* Takun Farko Dakuma Takun Karshee...Wanda Yapito Asunaye Kamar Haka *"Baahubali/Shivudu"* ...Masana Kimiyyar Sanin Fasalin Taswirar Launin Dan-Adam.Sun Bayyana Cewa Jarumi "Prabhas" Yakasance Dogo Ne Me Hade Da Kiba Dede Misali Sannan Sunkara Dacewa Yanayin Launin Idonsa Yakasance "Ruwan Kasa" Ne Wanda Ayaren Bature Ake Cewa Yanayin Da *"Brown"* Haka Zalika Gashinsa Yakasance BaQi Ne Wato *"Black"*....Jarumi "Prabhas" Anhaipeshi Ne Aranar Ashirin Da Uku '23' Ga Watan "October" Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Tara Wanda A Lissapin Number Suka Kama "1979"...Daga Lokacin Da Aka Haipeshi 1979 Zuwa Shekarar 2017 Bisa Binciken Da Masarrapin Antaya Fasahar Bincikin Mu Yayi Taswirar Jadawalan Shekarunsa Sun Kama Gaba Daya Shekararsa Talatin Da Takwas *"(38Yrs)"*...Garin *"Chennai, Tamil Nadu,"* Wanda Ke Qasar *"India"* Shine Wajen Da'aka Haipi Jarumi "Prabhas"...Wanda Ayanxu Haka Yana Gudanar Da Rayuwarsa Acikin Garin
*"Hyderabad, India"*.Address Dinsa Shine. *"Jublee Hills, Hyderabad"*
.Munsamu Rahoto Na Musamman Daga Bakin #Auwal_Isa_Prabhas_Hotoro Inda Ya Bayyana Mana Cewa Jarumin Sa *"Prabhas"* Makarantun Da Yayi Sune *"DNR School, Bhimavara
Sri Chaitanya College, Hyderabad"*...Sannan Yana Da Shedar Takardar Gimtsee Karatunsa A Bangaren Fannin
*(B.Tech)*...Jarumi *"Prabhas"* Yapara Film Ne Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Biyu *(2002)* Wanda Yapara Da Wani Film Wanda Masana'antar Shirya Fina-Finan Kudancin India Wato *(Telegu Film)* Tabashi Umarnin Gudanar Dashi Film Din Anai Masa LaQabi Da *"Eeshwar"*....To Bari Mukarkatar Da Linzamin Mu Kan Ahalinsa Daparko Mahaipinsa Yakasance *"Purodusa/Producer"* Ne Kapin Ya Mutu Sunansa Murgayi *"Uppalapati Surya Narayana Raju"*....Sannan Sunan Mahaipiyarsa *"Siva Kumari"*.. Jarumin Yakasance Yanada Yan Uwa Guda Biyu Daya Namiji Daya Mace Wadanda Suka Kasance Yayye 'Elders' Agaresa Sunan Namijin *"Pramod Uppalapati"* Sai Kuma Macen Ana Kiranta Da *"Pragathi Uppalapati"*....Addinin _Hinduism_ Shine Addinin Da Jarumin Yai Imani Dashi Domin A Wajensa Shine Addini Mapi Girma Da Gaskia...Bisa Binciken Da Mujiyarmu Tayi Mungano Ire-Iren Abubuwanda Da Jarumi *"Prabhas"* Sukapi Burgeshi Da Sanya Shi Nishadi Yayin Dayake Kan Gudanar Da Wadannan Abubuwan Nasanya Nishadi Hadi Da Jin-Dadi Daga Ciki Akwai Wasan Kwallo Wato *"Ball"* Sai Kuma *"Karatu"* Akan Littattapai Wadanda Linzamin Su Yapi Karkata Ga Tarihi Ko Kuma Labari Akan Masoya Da Ma Qamantansu....Haka Zalika Afagen Abinci Shine *"Biryani"*...Munsamu Rahoto Na Musamman Daga Wata Ma Suburbudar Antaya Bayanai Wacce Tabayyana Cewa Jarumi *"Prabhas"* Baida Jarumai Wadanda Sukapi Matukar Soyuwa Aransa Irin Manyan Jiga Jigan GinshiQin Jaruman Dasukai Pice Aduniya Wajen Nishadantarwa'Wa'azantarwa'Ilimantarwa Kai Harma Da Nuna Yanda Ake Kapcen Fada Hadi Da Soyayya Me Cike Da Qawa Da Burgewa Wadannan Jarumai Sune Duk Wanda Yaji Sunayensu Hakan Qansa ZuQatan Sauran Jarumai Su Girgiza Saboda Sun Ga Sarakai Aduniyar Fina-Finan "India" Baki Daya Wato *"Shah Rukh Khan" Da "Salman Khan" Hadi Da "Robert De Niro"*...Abangaren Jarumai Mata Ma Ya Bayyanawa Manema Labarai ZaQa Quran Jaruman Da Zuciyarsa Tapi Kwarewa Sonsu Sune Manyan Mashahuran Jaruman Da "Bollywood" Dama "India" Ke Alpahari Dasu Duba Da Yanda Suke Chaskalen Fina-Finansu Cikin Hankali Da Nutsuwa Da Sanya ZuQatan Al'umma Zuwa Ga Kogin Nishadi Wadannan Jarumai Sune Kamar Haka *"Raveena Tandon , Deepika Padukone , Jayasudha,
Trisha Krishnan, Shriya Saran"*...Sannan Fina-Finan Dasukapi Burgeshi Wanda Masana'antar Bollywood Ta Zukulkula Sun Hada Da *"Munna Bhai MBBS, 3 Idiots and PK"*...Sai Kuma Na Masana:antar Da Yakeyiwa Aiki Wato
*"Tollywood"* Sukuma Fina Finan Dasukapi Soyiwa Agareshi Sune *"Bhakta Kannappa, Geethanjali"*....Abangaren Me Bada Umarni Kuwa Ya Zabi Nagartaccen Daraktan Nan Wanda Masarrapin Magana Ke Kiransa Da *"Rajkumar Hirani"*...Sai Kuma Littapin Dayapi Son Karantawa Wanda Hamshakin Marubucin Nan Me Suna *"Ayn Rand"* Ya Wallapa Shine *"The Fountainhead"*....Sannan Wakar Dayapi Son Ji Da Saurara Itace *"Mellaga Karagani"* Wacce Akayita Acikin Film Dinsa *(Varsham)*.....Aban Garen Taswirar Kaloli Na Fasalin Irin Yanayin Kayan Dayapi So Shine "Baki/Black"..Haka ZaliQa Qasar Dayapi So Da Zuwa Itace Qasar *"Landan/London"*.....Bisa Hasashe Da Bincike Da Masarrapin Antaya Binciken Mu Ya Zukulkula Mungano Cewa Jarumi *"Prabhas"* Har Yanxu Besamu Ya Shiga Daga Ciki Ba Ma'ana Besamu Yayi Aure Ba Kamar Yanda Taswirar Ilimin Taurarin Mu Ta Nuna Akan Hakan...Amma Dai Ana Zarginsa Ko Kyautata Zaton Akwai Kyakkyawar AlaQa Dashida Jaruma *"Anushka Shetty"* Wacce Tapito A Matsayin Mahaipiyarsa Acikin Film Dinsa Na Biyu Wato *"Baahubali 2"*....Haka Zalika Akwai Qawance Me Karpi Tsakaninsa Da Jaruma *"Ileana D'Cruz"*....Baya Dahaka Daga Cikin Irin Motocin Dayake Hawa Sune Kamar Haka *"Rolls Royce Phantom, Jaguar XJ"*...Haka Zalika Bisa Yanda Kasapi Ya Nuna Jarumi *"Prabhas"* Yana Daukan Salari Kimanin
*"24 crore/film Wanda Nauyin Su Yakai Dalar Amurka Miliyan Sha-Biyu Wato $12 million"*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*_KARIN BAYANAI AKAN JARUMI (PRABHAS)_*
°
°°
°°°°
*"Prabhas"* Babban Jarumi Ne Wanda Yana Daya Daga Cikin Jiga-Jigan Jaruman Da'ake Ji Dasu Amasana'antar "Tollywood" Duba Da Yanda Yake "Mazga,ShiQa,Kapce,Chaskale,Sambade-Bade, Kai Harma Da 'Zukulkule Abokan Gaba Acikin Qayatattun Fina-Finansa Masu Dadi Da Sanya Nishadi...Haka Zalika A Fagen Raya Fure Da SheQa Masa Ruwa Domin Furen Yayi Kyau Nan Ma Fasaharsa Takai MaQura Akwai Shi Da Salo Na Musamman Awajen Iya Kalamai Masu Sanya Zuciyar Mata Girgiza Da ShauQi....Jarumi "'Prabhas"' Bisa Yanda Tarihi Yanuna Yaso Yazama Dan Qasuwa.Amma Yakarkatar Da Linzaminsa Izuwa Shirin Film Wanda Hakan Yajawo Masa Suna Da Daraja A Idon Dunia Sannan Jarumi Ne Wanda Yai Suna Alokaci Daya Acikin Masana'antarsa Ta *"Telegu Film"*...Sannan Mahaipinsa Wanda Yake A Matsayin Jarumi Kuma Me Bada Umarni Me Suna *"Uppalapati Krishnam Raju"*.Shine Wanda Yakara Karpapa Mai Guiwa Gameda Shirin Film,..Haka Zalika Akwai Film Din Da Masana'antar "Bollywood" Ta Shirya Me Suna ‘Action Jackson’ Wanda Akayi Shi Acikin Shekarar (2014).Bisa Yanda Binciken Mu Yanuna Jarumi *"Prabhas"* Yayi Pitowa Ta Musamman Aciki....Baya Dahaka Film Dinsa Dayayi Wato *"Bahuubali"* Sai Da Aka Dau Tsahon Shekaru Biyar 5yrs Kapin A Kirkiri Fasahar Yanda Za'a Tapiyar Dashi Cikin SanQama Fikra Hadi Da Tsara Labarin Tayanda Zai Qayatar Da Al"umma Daga Cikin Shekaru Biyar 5yrs. Dinnan Sai Da Yayi Shekara Uku 3yrs Domin Gina Ilahirin Taswirar Jikinsa Domin Yazama Jarumin Da Kana Ganinsa Kasan Yasamu Tirenin Na Musamman Akwai Wani Gidan Jarida Wanda Muka Samu Rahoto Na Musamman Acewarsa Ankashe Masa Kimanin Karo Daya Da Digo Biyar 1.5Cr Domin Yasamu Cikakken Tirenin Me Karpi Don Fuskantar Abokan Gaba Ata Fuskar Nuna Izza Da Sadaukantaka Ga Namijin Da Ya Isa DaQansa Wanda Zaipito Da Salon Jarumtar Acikin Film Din *"Baahubali"* Yasamu Tirenin Din Ne Daga Wajen Wani Shahararen Mutum Wanda Ya Kwarewa Wajen Koyar Da Yanda Mutum Zai Gina Jikinsa SUNANsa Mr.Lakshman Reddy...Baya Dahaka Shine Jarumin Dayapi Kowanne Jarumi Daukan Kudi A Masana'antar Kudancin *"India"* ....Baya Dahaka Yakapa Tarihi Wanda Har Duniya Ta Nade Baza'a Taba Mantawa Dashi Saboda Ayanxu Yashiga Cikin Kundin Tarihi Na Kasar *"India"* Duba Da Yanda Ya Bada Mamaki Da Nuna Bajinta A Ci Gaban Film Din Sa Me Suna *"Baahubali 2: The Conclusion"* Wanda Akayi Sa Acikin Shekarar (2017)...Haka Zalika Yakapa Tarihi A Duniyar Hada-Hadar Cinikayyar Fina-Finan India Wato *(Box-Offices)"* ...Film Din *"Baahubali Film Ne Wanda Ya Kapa Tarihi Aduniya Baki Daya...!!!
*
_Wannan Shine Kadan Daga Cikin Karin Bayanai Akan Jarumi *"Prabhas"*_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Jarumi *"Prabhas"* Yayi Fina Finai Masu Kyau Da Qayatarwa Wasu Fada Ne Zallah Wasu Soyayya Aka Kapta Da Dai Sauransu Ga Wasu Jerin Gwanon Fina-Finansa Wadanda Ya Zukulkula A Rayuwarsa_
★
```1- Eeswar {2002)
2- Raghavendra {2003)
3- Varsham (2004)
4- Adavi Ramudu (2004)
5- Chakram (2005)
6- Chatrapathi (2005)
7- Pournami (2006)
8- Yogi (2007)
9- Munna (2007)
10- 2008 Bujjigadu Bujji {2008}
11- Billa (2009)
12- Ek Niranjan Chotu {2009)
13- Darling (2010)
14- Mr. Perfect (2011)
15- Rebel (2012)
16- Mirchi (2013
17- Baahubali: The Beginning (2015)
18- Baahubali 2: The Conclusion (2017)```
***
_Ayanxu Haka Yana Nan Yana Kapcen Film Dinsa Me Suna *"(Saaho)"* Wanda Zaipita A Wannan Shekarar Ta 2o18_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Jarumi "Prabhas" Yasamu Nasarori Da Dama Acikin Fina-Finansa Dayayi Daga Cikin Akwai......!!!_
∆
*Filmfare Awards South*
Filmfare Award - Telugu Film Industry [Nominee] (2016)
Best Actor
Filmfare Award - Telugu Film Industry [Nominee] (2014)
Best Actor
Filmfare Award - Telugu Film Industry [Nominee] (2012)
Best Actor Bahubali: The Beginning (2015)
Mirchi (2013)
Mr Perfect (2011)
★
*IBNLive Movie Awards*
Popular Award [Nominee] (2016)
Best Actor South
Bahubali: The Beginning (2015)
★
*Nandi Awards*
Nandi Award [Winner] (2014)
Best Actor
Mirchi (2013)
*
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Kambunan Kyautittikan Da Jarumi *"Prabhas"* Ya Lasheeee_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Baya Dahaka Munsamu Jin Tabakin Daya Daga Cikin Masoyin Babban Wannan Jarumi Wato Jarumi (Auwal Isah Prabhas Hotoro) Ga Abinda Yace Gameda Jarumin Sa (Prabhas)
Auwal Isah Prabhas Hotoro
Hmmmm gaskiya PRABHAS mai gidane.
Abinda xan iya cewa Najeeb shine Prabhas jarumine wanda tauraruwarsa take kan haskakawa a yanxun.
A kowane lokaci ina hangen nasara akanshi ,ina ganin PRABHAS xai iya xama jarumi wanda babu kamarshi nan gaba.
Koda baxai xama jarumi wanda babu kamarshi ba toh, ina hangen xai xama jarumin da xai fi 3khans ko kuma ya karya record din da suka kafa nan gaba. Duba da film dinsa mai suna Bahubali yanda ya jijjiga duniya gabaki daya, daman tuntuni PRABHAS yasab samun nasara a finafinansa. Gashi yanxun yana shirin film dinsa mai # SAAHO
Nidai akaf duniya ban taba ganin jarumi ba kamar PRABHAS according to my interest.
Kamar yanda jarumai irinsu VINOD KHANNAH ,Kamal Hassan, Amitabh Bachchan, Rishi kapoor da dai sauransu yanda jarumi Sharukhan ya karya musu record, toh haka nima nakeji a jinin jikina #Darling dina xaiyi fiyeda haka .
PRABHAS BABU KAMARSHI
*
Dakyau Dan Uwa Muna Godia Da Wannan Gudun Mawar Taka Allah Yasaka Da AlQairiiiiiiiiii.........!!!!!!!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Kaaassshhhh........!!! Laipin Dadi Qarewa Anan Masarrapin Antaya Bayanan Mu Zai Gimtseee Yakuma SanQama Ayaaa Ku Taraaa Wani Lokacin Domin Jin Mu Daukeda Sabon Wani Labarin Akan Jaruman Masana'antar Kudancin India *"Tollywood"*.....Bissalam Kuhuta Lapiya Abokaina Da Yan Uwanaa Dapatan Munyi Sallah Lapiya Kuma Zamuyi Hutun Sallah Cikin Jin Dadi Da Wal-wala Ameeeeeenn',.....!
*
©-2018•By
*"{Najibkhan NB Srk}"*
Very very nice article. Thanks for sharing. Please keep sharing...
ReplyDeletegames
Wow! Thnks Alot.
ReplyDelete