Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

MUKOYI INDIYANCI ASAUKAQE KASHI NA DAYA

Assalam Alaikom Darasin Namu Na Yau Zaipara Ne Daga Gaisuwa A Cikin Yaren "Hindi" Wato Indiyanci To Kamar Yanda Muka Sani Gaisuwa Ta Qasu Zuwa Kala Hudu Cif Haka Zalika Ma Acikin Wannan Yaren Na (Hindi) Haka Suka Gindaya Al"amuran Su Dasuka Shapi Gaisuwa Bama Sukadai Ba Hakama Ga Sauran Yarurruka Na Duniya Baki Daya To Zamu Fara Da Gaisuwa Ta Farko Wato...!!!*```
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*HINDI.*           .      *HAUSA*
*1• Subh-Prabhat*=Barka Da Sapiya
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
★Ana Ampani Da Wannan Gaisuwar Ne Yayinda Alpijir Ya Qeto Wato Sapiya Ke Nan Ana Ampani Da Ita Daga Karpe *5:00Am* Har Zuwa Karpe *12:00Pm.*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*HINDI.*                  *HAUSA*
*2• Subh-Dopehar*= Barka Da Rana
★Ana Ampani Da Wannan Gaisuwar Yayinda Rana Tayi Ma'ana Daga Karpe *12:00Pm* Har Zuwa Karpe *4:00pm.*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*HINDI.*                  *HAUSA*
*3• Subh-Sandhya*=Barka Da Yamma
★Ana Ampani Da Wannan Gaisuwar Daga Yayinda Rana Tai Qasa Wato Yamma Ci Ke Nan Wanda Yakama Daga Karpe *4:00Pm* Har Zuwa Karpe *6:00pm-6:30pm.*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*HINDI.*                  *HAUSA*
*4• Subh-Ratri*=Barka Da Dare
★Gaisuwa Ce Wacce Ake Ampani Da Ita Yayinda Rana Ta Fadi Wato Dare Ke Nan Ana Ampani Da Wannan Gaisuwar Daga Karpe *6:00pm-6:30pm* Har Zuwa Karpe *4:00Am*...!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Kasshhh...!!! Duka Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtsee Maganuwa YaQuma SanQama Kapcececiyar Aya Daga Wajen Da Dagashi Ba Ba Sauran Bayani Wato Qarshe Ke Nan.....Dapatan An Qaru Da Dan Abin Da Muka Koyar Da Yar Qaramar Sanayyar Mu Akan Wanga Yare Wato "Indiyanci"..Bissalam
By Najibkhan NB Srk

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a