Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

TARIHIN JARUMA (TAMANNAH-BHATIA)

Daparko Sunanta Nagaskia *"Tamannaah Bhatia"*.Sunayen Da'ake Mata LaQabi Dasu Sune *"Tammy and Milk Beauty"*..Kamar Yanda MuQa Sani Jaruma "Tamannah" TaQasance Masha Huriya Jaruma Ce Wacce Dake Da Fasaha Da Fikra A Wajen Gudanar Da Kapcen Fina-Finanta.Baya Dahaka Sana'ar Film Itace Sana'arta Mapi Girma Da Alpahari A Gareta..Masana Kapcen Bincike A Fannin Sanin Kimiyyar Fasalin Dan-Adam Sun Bayyana Cewa Idanuwan Jaruma "Tamannah" SunQasance Wani Irin Launi Ne Me Ban Mamaki Da Burgewa Anacewa Wannan Yanayin Kalar Da *"Hazel"*.Kalar Gashinta Quma *"Baki/Black"* Ne...Jaruma "Tamannah" Anhaipeta A Ranar Ashirin Da Daya "21" Ga Watan "December" Acikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Tara Wato *"1989"*.Daga Lokacin Da Aka SanQamota Duniya 1989 Zuwa Shekarar 2017 Lissapin Jadawalan Kapatanin Shekarunta SunQama Shekararta Ashirin Da Takwas Wanda A Kimiyyar Number SuQa Kama *"(28Yrs)"*..Garin Da'aka Haipeta Shine *"Mumbai, Maharashtra,"* Dake Qasar *India* Wanda A Yanxu Haka Tana Zaune A Garinta Na Haihuwa Wanda Na Anbata Abaya..Bisa Binciken Da Masarrapin ZuQulQula Binciken Mu Yayi Mungano Sunayen Makarantar Da Jarumar Tayi Sunanta *"Maneckji Cooper Education Trust School, Mumbai"*..Bayan Tagama Wannan MaQaranta Ta Dora Da Qaratunta Acikin Wata Qwaleji Wacce AQewa LaQabi Da *"National College, Mumbai"*.Ayanxu Haka Tana Da *"Bachelor of Arts (Distance Education)"*...Tarihi Ya Nuna Cewa Film Din Da Jarumar Tapara Chaskalawa A Rayuwarta Shine *"Chand Sa Roshan Chehra"* Wanda Akayi Shi Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Biyar Wato (2005)....Bari Mu QarQatO Da Linzamin Mu Domin Dura Shi Kan Ahalinta...To Daparko Sunan Mahaipinta *"Santhosh Bhatia"* Wanda Yakasance "Bafatake Ne Akan "Diamond/Zinare"..Sannan Sunan Mahaipiyarta *"Rajani Bhatia"*..Baya Dahaka Tana Da Wani Dan Uwa Guda Daya Wanda AQe Qiransa Da Suna *"Anand Bhatia"* Yakasance Ya"Ya Ne A Gareta Wato (Elder).....Addinin *_Hinduism_* Shine Addini Data Yarda Dashi A Rayuwarta...Munsamu Rahoto Daga Gidan Wani Jarida Wanda Yabayyana Mana Irin Abubuwanda Sukapi Burge Jaruma *"Tamannah"* Daga Ciki Akwai. "Rawa,Karatu,Rubutu Dama Rubutun WaQa...Sannan TaQara Bayyanawa Manema Labarai Cewa Kallon Film Din Jaruma *"Madhuri Dixit"* Yana Daya Daga Cikin Abubuwanda Suke Burgeta Sannan Tace Ta Tsanin Cin Wani Abinci Wanda Ake Qira Da *"Chapatis"*..Sannan Irin Abincin Dayapi Burgeta Shine *"Biryani"*...Daga Cikin Jaruman Dasukapi Shiga Ranta Wadanda Babu Qamarsu A Gurinta Sune Manyan Jaruman Nan Wato *"Mahesh Babu and Hrithik Roshan"*.Abangaren Jarumai Mata Quma Wacce Tapi Burgeta Itace Babbar Jaruman Nan Me Suna *"Madhuri Dixit"*..Sannan Fina-Finan Dasukapi Qayatar Da Ita Yayinda Take Qallon Su Sune Fina Finan Masana'antar *"Bollywood"*.Musamman Film *"Dilwale Dulhania Le Jayenge Da, "MughalE-Azam," Da "Dil To Pagal Hai,"*.Aban Garen Fina-Finan Qasar "Amurka" Wato Masana'antar "Hollywood Films". Films Din Dasukapi Burgeta Sune Kamar HaQa *"Titanic, Life is Beautiful, Erin Brockovich"*.Daga Masana'antar Su Quwa WatO Inda Take Qapcen Fina-Finanta (Tollywood) Jaruma "Tamanna" Ta Vaiyanawa Manema Labarai Cewa Film Me Suna *"Anand"* Shine Film Din Dayapi Burgeta Hadi Da Qawatar Da Ita Overr..Baya Dahaka Kalar Launin *"Ja Da Shudi"* WatO *"Red and Blue"* Sune Qalololin Da Tapi So A Rayuwarta..Haka ZaliQa Qasar *"Paris ,Dubai"* Dakuma *"Kashmir"* Suna Daya Daga Cikin Jiga-Jigan Qasashen Datapi Son Zuwa Domin Sunema Xabinta...Bisa Yanda Tarihi Da Labari Yanuna Jaruma "Tamannah" Bata Da Aure Sam Amma Anbayyana Cewa Wannan Dan Wasan "Kiriket/Cricket" Din Nan Me Suna *"Virat Kohli"* Wanda Ya Auri Jaruma *"Anushka Sharma"* Shine Abokinta Wanda Wasuma Suke Cewa Uwa Akwai AlaQar Soyayya A Tsakanin Su Da Juna Koma Dai Menene Sai Dai Tai HaQuri DOmin *"Anushka Sharma"* Ta SanQame Mata Shiii...Kalar Motar Da TaQe Hawa Anai Mata LaQabi Hadi Da TaQe Da Cars Collection *"SUV"*....!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*KARIN BAYANI AKAN JARUMA {TAMANNAH BHATIA}*
Jaruma *"Tamannaah"* Tapito Ne Daga Banar Qabilar *"Punjabi family "*..Sannan Takasance Macece Wacce Talura Da Karatunta Na Makaranta Tun Tana Yar SheQara Goma Sha Uku Wato *"13 years old."*..Jaruma "Tamanna" Tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman *"Kudancin India"* Amma Bisa Wasu Dalilai Suka Sa Tayi Hijira Daga Chan Zuwa Masana"antar Dake *"Arewacin India"*...Amma Lokacin Data Para Film Tapara Somawa Ne Dawani Film Me Suna *"Chand Sa Roshan Chehra,"* Wanda *"Hindi Film"* Suka Kapta.Baya Da Haka Jarumar Tapito Acikin Wani Bidiyo Na WaQa Me Suna *Abhijeet Savant’s* Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Biyar (2005)...!!!
*
_Wannan Shine Takaitaccen Qarin Bayani Akan Jaruma *"Tamannaah""*_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Jaruma "Tamannaah" Tayi Fina-Finai Masu Sa Nishadi Da Qawatarwa Ga Wasu Qadan Daga Cikin Fina-Finanta Wadanda Ta ZuQulQUla A Rayuwart@...!!!
```1- Chand Sa Roshan Chehra 2005
2- Sri Sandhya 2005
3- Kedi Priyanka 2006
4- Vyapari Savithri 2007
5- Happy Days Madhu 2007
6- Kalloori Shobana 2007
7- Kalidasu Archana 2008
8- Ninna Nedu Repu 2008
9- Netru Indru Naalai 2008
10- Ready Swapna 2008
11- Padikathavan Gayathri Reddy 2009
12- Konchem Ishtam Konchem Kashtam Geeta Subramanyam 2009
13- Ananda Thaandavam Madhumitha 2009
14- Ayan Yamuna 2009
15- Kanden Kadhalai Anjali 2009
16- Paiyaa Charulatha 2010
17- Sura Poornima 2010
18- Thillalangadi Nisha 2010
19- Siruthai Swetha 2011
2o- Ko Herself 2011
21- 2011 100% Love Mahalakshmi 2011
22- Badrinath Alakananda 2011
23- Venghai Radhika 2011
24- Oosaravelli Niharika 2011
25- Rachcha Chaitra (Ammu) 2012
26- Endhukante... Premanta! Srinidhi/Sravanthi 2012
27- Rebel Revathi 2012
28- Cameraman Ganga Tho Rambabu Ganga 2012
29- Tadakha Pallavi 2013
30- Himmatwala Rekha 2013
31- Veeram Kopperum Devi 2014
32- Humshakals Shanaya 2014
33- Alludu Seenu Herself 2014
37- Entertainment Sakshi 2014
38- Aagadu Saroja 2014
39- Nannbenda Herself 2015
40- Baahubali: The Beginning Avanthika 2015
41- Vasuvum Saravananum Onna Padichavanga Aishwarya 2015
42- Size Zero Herself 2015
43- Inji Iduppazhagi Herself 2015
44- Bengal Tiger Meera 2015
45- Speedunnodu Herself 2016
46- Oopiri Keerthi 2016
47- Dharma Durai Subhashini 2016
48- Jaguar Herself 2016
49- Devi Devi / Ruby 2016
50- Kaththi Sandai Divya / Bhanu 2016
51- Baahubali 2: The Conclusion Avanthika 2017
52- Anbanavan Asaradhavan Adangadhavan Ramya 2017```
*
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Jerin Gwanon Fina Finan Da Ta Kapta_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Jaruma "Twmannaah" Tasamu Damar Lashe Kambuna Na KyautittiQa Bisa Yanda Dake Da Qwazo Hadi Jajircewa Wajen Gudanar Da Fina-Finanta Gadai Jerin Kyaututtukan Data Samu A Rayuwarta...!!!_

       *"Kalaimamani Award for excellence"*
in the field of art and literature
2015 In March 2015, She also Signed as a Brand Ambassador for Channel Zee Telugu .
2016 In January 2016, She also Became the Brand Ambassador of the Government of India 's campaign Beti Bachao, Beti Padhao , an initiative of FOGSI .
2017 Dayawati Modi Global Award as Youth Icon of the Year for the Contributions in the field of Cinema Honorary Doctorate from CIAC, in association with KEISIE International University, South Korea for the contribution to Indian cinema.
B.Nagi Reddy Memorial Award
Year Category Nominated work Outcome
2012 Contributions to Telugu cinema 100% Love ,
Badrinath,
Oosaravelli Won

        *"Filmfare Awards South"*
The Filmfare Awards South is the South Indian segment of the annual Filmfare Awards, presented by The Times Group to honour artistic and technical excellence of professionals in the South Indian film industry.
Year Category Nominated work Result
2007 Best Actress – Tamil Kalloori Nominated
2009 Best Actress – Telugu Konchem Ishtam Konchem Kashtam Nominated
2010 Best Actress – Tamil Paiyaa Nominated
2011 Best Actress – Telugu 100% Love Nominated
2013 Best Actress – Telugu Racha Nominated
2016 Best Actress – Telugu Baahubali: The Beginning Nominated
2017 Best Actress – Tamil Devi Nominated
South Scope
Year Category Nominated work Result Ref.
2009 Best Actress Kandein Kadhalai Won  2017 South India's most Admired Celebrity Baahubali: The Beginning,
Baahubali 2: The Conclusion Won
Vijay Awards
Year Category Nominated work Result
2009 Best Actress -
Tamil Kanden Kadhalai Nominated
Favourite Heroine - Tamil Nominated
Favourite Heroine - Tamil Ayan Nominated
2010 Favourite Heroine - Tamil Paiyaa Nominated
CineMAA Awards
The CineMAA Awards are presented annually by the Movie Artists Association Group to honour artistic and technical excellence of professionals in the Telugu Cinema.
Year Category Nominated work Result
2011 Best Actress -
Telugu 100% Love
[9] Won
2012 Best Actress -
Telugu Badrinath Nominated
2013 Best Actress -
Telugu Racha  Nominated

         *"SIIMA Awards"*
Year Category Nominated work Result
2012 Best Actress -
Telugu 100% Love Nominated
2013 Best Actress
Critics -
Telugu Tadakha Won
2017 Best Actress -
Tamil Dharma Durai Nominated
Santosham Film Awards
Year Category Nominated work Outcome
2011 Best Actress - Telugu 100% Love Won

           *"IIFA Awards"*
Year Category Nominated work Result
2016 Best Performance in the Leading Role - Female Baahubali: The Beginning Nominated
42nd Saturn Awards
Year Category Nominated work Result
2016 Best Supporting Actress Baahubali: The Beginning Nominated

         *"Asiavision Awards"*
Year Category Nominated work Outcome Ref.
2016 Best Tamil Actress Dharma Durai Won

        *"Asianet Film Awards"*
Year Category Nominated work Outcome Ref.
2017 Most Popular Tamil Actress Devi Won

    *"TSR - TV9 National Film Awards"*
Year Category Nominated work Outcome
2011 Best Heroine 100% Love Won
2012 Best Heroine Cameraman Gangatho Rambabu Won
2013 Best Actress Tadakha [13] Won

        *"Zee Cinemalu Awards"*
Year Category Nominated work Result
2017 Queen of Box Office Baahubali: The Beginning ,
Bengal Tiger ,
Oopiri ,
Abhinetri Nominated

       *"Dayawati Modi Awards"*
Year Category Nominated work Outcome Ref.
2017 Youth Icon of the Year For the Contributions in the field of Cinema Won

         *"Elle Beauty Awards"*
Year Category Nominated work Outcome
2017 Contributions in Telugu and
Tamil Cinema from 10 years Baahubali: The Beginning,
Baahubali 2: The Conclusion Won

       *"NRI of the year Awards"*
Year Category Nominated work Outcome Ref.
2017 Global Indian Impact Icon Baahubali: The Beginning,
Baahubali 2: The Conclusion Won

      *"Hyderabad Times Film Awards"*
Year Category Nominated work Outcome Ref.
2011 Best Actress 100% Love Won

        *"Golden Kela Awards"*
Year Category Nominated work Result Ref.
2015 Worst Actress Humshakals Nominated.
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Kaaasshhh....!!! Laipin Dadi Qarewa Duka-Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtssee YaQuma SanQama Aya (...) A Gaba Sai Allah Yakaimu Wani Satin Dauketa Da Wani Qayataccen Shirin Me Dadi Da Antaya Nishadi Acikin Shirin *(TARIHIN JARUMAN INDIA)*.Mu Hadu Wani Sati Yan Uwa Na Da Abokaina..Kuhuta Lapiya.Bissalam
*
©2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a