Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

TARIHIN JARUMA (PRIYNKA CHOPRA)

*TAQAITACCEN TARIHIN JARUMA {PRIYANKA CHOPRA}*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Daparko Sunanta Na Gaskiya *"Priyanka Chopra"*.Sunayen Da"ake Mata LaQabi Dasu Sune *"Piggy Chops, Sunshine, Mimi, PC"*..Kamar Yanda Muka Sani *Priyanka* Jaruma Ce Wacce Ta Qasance HaziQa Ce Wajen Iya Kapce Hadi Da ZuQulQula Film Masu Kyau Da Sanya Nishadi..Haka Zalika Jarumace Wacce Tayi Pice Wajen Tallatawa Kampanunuwa Nasaida Kayan Kwalliya Hadi Da Qayan Qawa...Bata Tsaya A Iya Nan Ba Domin Tarihi Yabayyana Jaruma *"Priyanka"* Mawakiya Ce Me Cike Da Abin Mamaki...Sana"ar Film Itace Sana'arta Mapi Rinjaye Da Alpahari Agareta..Fasihai Manya Abangaren SanQama Bincike Afannin Siffar Dan' Adam Sun Bayyana Cewa Jaruma *"Priyanka"* Kalar Idonta Ruwan Qasa Ne Me Duhu Wato *(Dark Brown)*.Sannan Kalar Launin Gashinta Quma  *(Baki/Black)*....Jaruma *"Priyanka Chopra)"* Anhaipeta Ne Aranar Sha-Takwas "18" Ga Watan "July" Acikin Shekarar Alip 1 Da Dari Tara Da Tamanin Da Biyu Wato "1982"..Daga Lokacin Da'aka Haipeta 1982" Zuwa Yanxu 2018 Jadawalan Kapatanin Shekarunta SunQama Shekararta "Talatin Da Shida" A Duniya .Wanda Alissapin Namba Yakama *{36Yrs}*..Garin Da'aka Haipeta Shine *"Jamshedpur, Jharkhand,"* Dake *India*...Wanda Ayanxu Haka Tana Nan Azaune A Wani Gari Wanda Ake Kira Da *"Bareilly, Uttar Pradesh"*..Adireshinta Shine.*Green Acres at Lokhandwala complex, Andheri, Mumbai*..Munsamu Rahoto Na Musamman Daga Gidan Wani Jarida Wanda Ke Qasar #Nigeria Me Suna #ZEEAFLAM_CHAKDE_INDIA_KANO ..Yabayyana Mana Sunan Makarantun Da Jarumar Tayi Sunansu *"La Martiniere Girls School, Lucknow
St. Maria Goretti College, Bareilly
Newton North High School in Newton, Massachusetts
John F. Kennedy High School in Cedar Rapids, Lowa
Army School, Bareilly"*..Baya Dahaka Ta Dora Da Karatunta Acikin Wata Kwaleji Me Suna *"Jai Hind College and Basant Singh Institute of Science, Mumbai"*..Film Din Da Jaruma *"Priyanka"* Tapara Zukulkulawa A Rayuwarta Shine *"Thamizhan"* Wanda Masana'antar *{Tamil}* Ta Shirya Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Biyu Wato (2002)...Sannan Film Din Data Parayi A Masana'antar "Bollywood" Shine *"The Hero: Love Story of a Spy"* Wanda Akayi Shi Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Uku (2003)..Baya Dahaka Ba A Iya Nan Ta Tsayaba Tana Kapcen Shirin Film A Gidan *"TV"* Wanda Ta Para Chaskalawa Ashekarar (2010) Sunan Shirin Data Parayi Shine *"Khatron Ke Khiladi"*.Idan Buku Mantaba Abaya Na'ambaci Cewa Jaruma "Priyanka" Takasance MawaQiya Ce Taparayin Wakane Acikin Film Din Da Ta Taparayi Wanda (Tamil Film) Suka Shirya Me Suna (Thamizhan 2002)...*{Ullathai Killathe}* Itace Sunan Wakar Data Parayi A Rayuwarta...To Masu Sauraro Da Karatu Bari Mu Waiwayar Da Kapcen Mu Zuwa Kan A Halinta Wato DanGinta To Daparko Sunan Mahaipinta Murgayi *"Late Ashok Chopra"* Wanda Yakasance (Physician in Indian Army)...Sannan Sunan Mahaipiyarta *'Madhu Chopra"* Wanda Itama (Physician in Indian Army)...Haka Zalika Tana Da Dan Uwa Wanda Yake Qani Agurinta Sunansa *"Siddharth Chopra"*...Addinin _Hinduism_ Shine Addininta Wanda Tai Riko Da Imani Dashi....Bisa Bincike Damukayi Mungano Cewa *"Rubutu Da Waka"* Suna Daya Daga Cikin Abubuwanda Sukapi Burgeta..Sannan Abangaren Abinci Wadanda Ta Zaba A Matsayin Wadanda Sukapi Burgeta Sune *"Risotto, Burgers, French fries, Chicken/Mutton Biryani, Fish curry, Sarson ka saag, Bourbon biscuits, Red velvet cake"*..Abangaren Jarumai Kuma Wadanta Sukapi Sata Nisha Di Sune *"Matthew Mcconaughey, Tom Hardy, Mel Gibson,
Shah Rukh Khan, Kishore Kumar and Dharmendra"*..Afagen Jarumai Mata Quma Sune *"Rekha and Sushmita Sen"*...Sannan Tabayyanawa Manema Labarai Irin Fina Finan Dasuka Pi Burgeta Sune *"Dilwale Dulhania Le Jayenge, Mujhse Shaadi Karogi"*...A Fina Finan Da Masana'antar *"Hollywood"* Suka ZukulQula Sune *"Jerry Maguire, Pretty Woman, Walk in the Clouds"*....A WaQa Ma Ba'abarta Abaya Ba Domin Ta Zayyana WaQoQin Da Sukapi Antayata Cikin Nishadi Daga Ciki Akwai *"Careless Whispers.Wanda Shahararren Makapci SanQama Wakar Nan Me Suna *"George Micheal,"* Ya Rera..Sai Quma Wakar "I Will Always Love You" Wacce Mawakiyar Nan Me Suna *"Sarah Washington"*..Ta Rera....Bisa Binciken Damukai Munsamu Rahoto Gameda Littattapan Datapi Son Karantawa Akwai *"Romeo and Juliet"* Wanda Fasihin Marubucin Nan Me Suna *"William Shakespeare"* Ya Wallapa Sai Kuma Littapi Na Gaba Shine *"Tell me your Dreams"* Wanda Fasihin Ma Kapcin Rubuce Rubucen Nan Me Suna *"Sidney Sheldon"* Ya Walla Pha...Wajen Cin Abincin Dayapi Burgeta Shine *"Olive in Mumbai"*....Daga Bangaren Qasashe Quwa Wadanda Tapison Zuwa Sune *"Paris, Brazil and Mexico"*...Bisa Yanda Tarihi Da Labari Yanuna Jaruma *"Priyanka"* Bata Da Aure Amma Akwai Wanda Ake Tunanin Da Zaton Akwai Kyakkyawar AlaQa Da Ita Wacce Wasu Suke Cewa Ta Soyayyace Sunansa *"Aseem Merchant"*..Sannan Akwai Abokananta Wadanda Suka ShaQu Da Juna Naparko Shine Jarumin Nan Me Suna *(Akshay Kumar Da Harman Baweja)* Sai Kuma Sarki Gwani Abangaren Iya Kapce Raya Fure Wato King Of Bollywood *(Shah Rukh Khan)*...Haka Zalika Jarumi (Shahid Kapoor) Da Nick Jonas Suma Suna Daga Cikin Jaruman Dasuke Abota Da Juna....Kalar Motocin Datake Hawa Anai Musu Kapcen LaQabi Da
*"(Rolls Royce Ghost, Porsche Cayenne, Mercedes Benz E Class and BMW 7 Series)"*..Baya Dahaka Kimanin Kudin Da Take Dauka Wanda Ake Kira A Turanci *"Money Factor Salary (approx.) ₹9-10 crorfilm $4 million/year for TV show Net Worth (approx.) $32 million"*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
*KARIN BAYANI AKAN JARUMA {PRIYANKA CHOPRA}*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Jaruma *"Priyanka"* Anhaipetane Acikin Dangin Likitoci Wanda Iyayenta Suka Qasance Likitoci Ne Na Musamman Wadanda Suke Qula Da Sojojin *India*..Saboda Hakane Ma Iyayenta Suka Dinga Zaunawa A Wajaje Da Yawa Daga Ciki Akwai *"Bareilly, Lucknow, Delhi, Pune, Ladakh, Chandigarh, Ambala, Mumbai and USA"*..Jaruma Priyanka Bayan Tagama Makaranta Ta Lashe Wata Kyauta Ta Kyau Wacce Akewa LaQabi Da *"May Queen,’ whi"*..Haka Zalika Tun Tana Yar Shekara Goma Sha-Takwas.Ta Qara Lashe Kyautar *(Femina Miss India)* Acikin Shekarar Dubu Biyu *(2000)*....!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Kaaasshhh......!!!Laipin Dadi Qarewa Duka Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtsee Baya Dahaka Muna Tayata Murna Na Zagayowar Ranar Haihuwarta....!!!
©2018-By
Najibkhan NB Srk

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a