Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 18 April 2018

YANDA AKE GIRKI NA ZAMANI


*_____🍣GIRKE-GIRKEN((🍜))MASOYA🍣_____*
          *🌺 Daga:HADADDUN MASOYA🌺*
                       *🌹🌿 GROUP🌿🌹*
              *🌻Tare da:Muhievert India🌻*
         _____________________________________________
_HHHHH YAUFA HADADDUN MU MAZAN DA MATAN DUK GIRKI ZASU YI BARI DAI MUJI GIRKIN WANDA YAFI DADI DA YIN DAI-DAI.LOL KODA YAKE AI KWARARRU NE A FANNIN GIRKI MA DN BA'A BARSU A BAYA BA._
        ______________________________________________
🥙
      ♡      
            🥗
*Iliya India:* ~YANDA AKE SHAYI>>>~ _To idan mutum zai dafa shayi zai nemi ruwa mai kyau sannan citta da karin fani sai na'ana dakuma Lipton to duka zaka zuba acin ruwa saika zuba sukari karufe idan yatafasa to shayi yadahu 😀 idan kuma dagyara sai a gyara min 😜_
🍲
      ♡      
            🍜
*Murtala Mustapha:* *~Yanda a ke furar gero~;-* _Za a wanke gero a baza shi yasha iska sai a hada shi da kayan kanshi a kai niqa daga nan sai a kawo tukunya da ruwa a dora a kan wuta sannan a cura niqaqqen geron nan a saka shi cikin ruwan zafi idan ya dahu sai a tsame shi daga ruwan a sa a turmi a daka. Allah yasa nayi dai-dai_
🥙
      ♡      
            🥗
*Abdulsalam Nura:* *~Yanda ake indomie da dankalin turawa~*  _indomie, dankalin turawa, kayan dqndano. bayan ruwan zafi ya tafasa sai azuba indomie da kayan kanshi dama ka riga ka gyara dankalinka saika hada bayan sun daho zaika zuba mai kabarta tadan kara dahuwa kadan 👌🏽👌🏽👌🏽👌🏽👌🏽_
🍲
      ♡      
            🍜
*Jidda Sadiq (Hawwer Jidda):* ~Kunun gyada~ _Za'a sami farar shinkafa 1cup a samu gyada 2cups se a wanke a jiqa zuwa dan wani lokaci. se a markada a tace se a dora tukunya a wuta a zuba wannan markaden se a dinga juyawa a hankali har ya danyi kauri se a zuba lemon tsami kadan ko dan tsami a cigaba da juyawa a hankali da muciya fa shikenan se a sauke. a saka sugar kadan da madara na gari ko na ruwa😋_
🥙
      ♡      
            🥗
*HusnuL Mubaraq:* ~Yanda ake yin Alabo:~ _da farko zaka Samu ruwa ka tafasa shi sai ka Debo garin kwaki ka Xuba ka Dunga juyawa har sai yayi Kauri sosai,  sai ka tuka shi Kamar Tuwo_
🍲
      ♡      
            🍜
*Ummzee:* ~ALALAN SHINKAFA~, _Shinkafa tatuwo, Kwai, Curry, Thyme, Tattasai albasa, Nama ko Kifi, Mangyada, Magi da gishiri. Za'asami shinkafa a wanketa a shanya ta bushe sai akai anuko sai a tankade,a kwaba kamar kwabin kullin kosai a yayyanka dafaffen kwai a zuba kayan dan dandano sannan a marmasa nama ko kifi ajuya ko ina ya samu idan ta gongwani zakuyi a tura ra idan ta Leda kuma sai a dafa...🥣🥣🥣Aci dadi lfy 😋😋😋😋By 💃🏻💃🏻Ummzee_💃🏻💃🏻
🥙
      ♡      
            🥗
*Nazifi S.Nuhu:* ~Alala~ _Wake ajika sai a markadashi sanan idan ankaoshi sai asamasa kayan miya dasu ingredient sanan sa asamo laida a ke zubawa ana kulewa sai azuba acikin tukunya, dama da ruwanka kadan aciki haka har ya turaro Nerzifi s nuhu jagaran hadadu_
🍲
      ♡      
            🍜
*Fatima Turaki:* ~singapore sphagetty~ _ingredient:,sphagetty, green beans, carrot, curry, salt, maggi, peace, cabbage, METHOD:   ki dora ruwa a gas ya tafasa,sae ki sa sphagettyn ki ta tafasa amma half don sae ki tace,ki sa mae a tukunya kisoya kisa kayan miya,maggi,salt,curry,green beans,piece,onion,carrot kisa ruwa dae dae yadda kike so,in ya tafasa sae kisa sphagettyn ki ki juya sae ki rufe,har sae ya dahu sae ki sauke,xaku ga tayi kyaw a ido ma sae aci da wannan.miyar_
~velongnie source~ _ingredient:, meat, kayan miyq, curry, aarish, mae, maggi, salt, garlic, method: ki dora nikakken naman ki a wuta kisa mae spices ki sa albasa,ki rufe sae ya dahu kisa dan maggi kadan sae kisa,kisa kayan miya dama kin fere aarish inki sae ki xuba ki juya ki rufe har sae ya dahu,sae ki sawke,aci dadi lafiya😋😋😋😋sae a hada dra wannan jus en_
~water melon ice lollices~ _ingerdient:, water melon, meant leaves, honey, orange juice, lemon juice, method: ki yanka water melon kanana,kisa a blander kisa meant leaves,honey,orange juice,lemon juice,a markada ajuye asa a gridge yayi sanyi in kunyi ku sammin don allah😋😋😋😋😋😁_
🥙
      ♡      
            🥗
*Sulaiman Haruna:* *~Zan Muku Danbun zogale da man ruruwa ,gagari en matan zamani🙈~* _Dafarko za,a sami gero a surfashi awanke Sai maidashi turmi adakashi yayi laushi amma ba soseba,daganan se asami danyen zogale azageshi awanke atsaneshi da kwando sannan se abarza gyada itama a ajiye.sannan asamu tukunya adora bisa murhu azuba ruwa kamar 2ltr Sai akawo madanbaci adora akan tukunyar ahada toka alikeshi ta yadda turiri bazai fitoba kwata kwata sannan ashirya kara da kaba aciki.akawo grain da sauran kayan hadi azuba magi,albasa ahadasu dagarin azuba aciki aturarashi sose idan ya turara se adeboshi rurarrengarin ahadashi da zogalen nan acakuda su asa kayan dandano amayar kanwuta harsaiya dahu ta hanyar turaahi sannan asuke.asoya man kulikuli azuba masa aka,🙈🙈🙈se su mumcy da aunty sufara harka😋😋😋😋_
🍲
      ♡      
            🍜
*Munaya Ado:* ~Yanda Ake Mando~ _to,farko,hajiyata zaki samu ramarki mai kyau saiki gyarata ki ajiyeta a gefe sai ki dauko turminki da tabarya ki share cikinsa,sannan ki dauko daddawarki ki dakata,tare da dan barkonanki idan suka daku saiki dauko maggi da gishiri kisa kidan kara dakawa,,bayan sun daku saiki dauko wannan ramar taki kizuba aciki kita dakawa har sai yadaku idan kina bukata zaki iya tankadewa idan kuma kinfisonshi da tsaki tsaki zaki iya sha haka😋😋😋😋😋_
🥙
      ♡      
            🥗
*Aysha Isyaku Brigade:* *~Rice And Beans~* _Ingredients: Shinka, Wake, Mangyada, Yaji yaji magii, Slad, Cocombre, Albasa, Tumatir. Saiki Daura ruwanki idan yayi zafi kisa Wake idan y tafasa kizuba shinkafaa, Itama idan ta tafaso kitace.. Saiki mayar harta dahu kartayi laushi Sai kisauke daga Nan sai kixuba kayan hadi Wayyo ba'abawa yaro Mai Qiwaaa..lol Aysha Isyaku Brigade_
🍲
      ♡      
            🍜
*Ali Musa Gaya:* ~Faten Plantain~ _zaku samu plantain ku bareta sannan sai ku yayyankata sai kisamu kayan miyanki ki jajjaga kisamu kifinki ki yayyankashi sannan ki wanke bayan kin zuba kifinki da kayan miya sai zuba ruwa dai dai misali ki samu plantain din itaama ki zuba bayan kamar minti goma sai ki sauke a ci lafiya Ali Musa Gaya_
🥙
      ♡      
            🥗
*Maryam Alhassan (Mumcy/Ummu TafaddaL):* ~Tuwom madara~ _Madara, Sugar, Ruwa kadan, Pink color, Flavour (optional) *Methode* Zaki zuba sugar da ruwa kadan a tukunya saiki zuba pink color, da kinga alaman sugar din yayi melting saiki zuba madaran ki tuka on low heat harsai kinga ta hade. Saiki samu leda ki shafa mai akai saiki juye madaran akan ledan. Saiki kara daura wani sugar din akan wuta amma wannan bazaki saka color ba, da yayi melting saikisa madara ki tuka ki juye akan madara me color saiki rolling da yasha iska saikiyi using cutters ki fidda shapes. *Tee's Kitchen*_

      By Quein Muhievert India

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a