Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Saturday, 5 January 2019

MAGANIN KARFIN MAZA



MAGANIN KARFIN MAZA MARA ILLA .
Islamic Medicine

Shi maganin karin kuzarin Namiji, ya bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Misali maganin da wani yasha yaji dadinsa, ba lallai ne kai idan kasha yayi maka aiki ba. Amma dai ga wasu abubuwan , wanda muna sa ran insha Allahu zai bada ma'ana za izinin Allah.
1- Asama tafarnuwa cokali biyar 5
2- Kurtafalu cokali uku 3
3- Citta cokali biyu 2
4- Fijil cokali biyar 5
5 Zuma kwalba daya 1.
Sai a hadasu wuri daya a chakuda su da zumar kullum asha cokali biyu a yini kawai insha Allahu za'a samu da cewa da izini Allah .

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a