Cancer Pain
MAGANIN CIWON KANSA.
Musamman ta ciki domin ita dayawa mutane suna yawan amfani da magungunan asibiti , amma kaga saukin sai A hankali . to lallai da ikon Allah ka jarabta wannan maganin domin samun sauki dan uwa na ko yar uwa ta .
SUNE KAMAR HAKA
Da farko zaka sama wadannan Abubuwan guda hudu 4.
1- Tafarnuwa
2- Zuma
3- Siltar
4- Badunus.
Sai ka dibi tafarnuwa cokali daya 1 Zuma kuma cokali biyu 2 , siltar cokali daya 1 , Badunus cokali daya 1 , .
Sai a tafasa su da ruwa cikin babban kwanon shan ruwa , sai a rika shan kofi daya sai uku a yini har tsawon kwana bakwai 7.
Da ikon Allah za'a samu sauki Allah yakara mana lafiya.
No comments:
Post a Comment
Comment