Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 18 April 2018

KO KUNSAN YANDA MASOYA SUKE GUDANAR DA SOYAYYAR SU DA JUNA ?


🌾❣🌾🍀```FILIN RAYA FURE```🍀🌾❣
        🍀 *Daga: Hadaddun Masoya Group*🍀
     🌾 ```Tare da: MUhievert India```🌾
 _________________________________________________
   ```Bari Kuji Yanda Ta Kaya da Wadan nan Masoyan:```

________~((🍀❣🍀))~________
             *_Fatima Turaki_*
_Baran iya jure kallon kyakkyawan_
_Face naka na fidda fushi ba,kunnuwana_
_Baxa su iya jure jin kalaman ka mara sa_
_Zaki bavka daure ka fadan kyawawan_
_Kalaman da kay kadae ne ka iya su,_
_Nasan nayi ma layfi da ban sami isowa_
_Gunka da wuri ba, I LOVE YOU SWEETER,_
      _I REALLY LOVE YOU_

________~((❣🍀❣))~________
              *_USB Dan love_*
_Haba tauraruwata kin sani bakya lefi_
_A wajena koda kinyi tabbas zuciya mai_
_Yafiyace gare ki dan bana san abunda zai_
_Sakaki cikin dimuwa farincikin zuciyata_
_Kasancewar ki cikin annushuwa da walwala_
_Zuciyata ta gaisheki kyauta dan gane da_
 _Farincikin da kike ciki a yanzu_

________~((🍀❣🍀))~________
            *_Fatima Turaki_*
_Nasan kasan farin cikina yana tare_
_Da naka please mu koma gefe mui LOVE_
_Dan mu bana son yan sa ido su jiyo sautin_
_Muryan ka kana fidda sihirtaccen murmushinka_
_Mae sani nutsuwa_

________~((❣🍀❣))~________
             *_USB Dan Love_*
_Baby koda muna cikin jama'a ki sani_
_Wannan murmushi nakine ke kadai sabi_
_Domin ke akayishi koda wata ta kalla_
_Bazataji zaqin dake qunshe a tattare dashi ba_

________~((🍀❣🍀))~________
            *_Fatima Turaki_*
_Alhamdulillah burina ya cika tunda_
_Naga murmushi kunshe akyakkyawan_
_Face naka kay na dabanne tsarinka nake_
_So saboda kasan kanka,na dade ena kallon_
_Masoya ban taba ganin halittun da suka dace_
_Da juna ba irin ni da kay,xan kula dakay da_
_Komai naka da dukkan alamuran ka ena sonka_
_Kayma kana sona rayuwa xamuyi mae dadi_
_Mae ban shaawa awajen mutane,da kayne_
_Kawae xan rayu naji dadin rayuwa_
_Zan ta hidimta maka har sae ka yarda kada_
_Kay ma dabanne ka yarda kayi saar masoyiya_
_Me sonka saboda ALLAH mae tunanin ka_
_Ason ka rayu cikin farin ciki_

________~((❣🍀❣))________
            *_USB Dan Love_*
_Wayyo dadi mesanyi nah duk wani farinciki_
_Dana saka ki dalilin faranta mun ne fatana yau_
_Burina ya cika zaki kasance dani tsawan_
_Rayuwar ki alqawari zan riqeki amana kasance_
_Mai mun biyayya kamar yanda kika saba nikam_
_Zan baki farin ciki wanda baki taba haduwa da_
_Irinsa ba ke tawace ni kadai ba tare da wani ba_
_Zan siyo miki liqaf mai dauke  da zanan heart 👩‍❤‍👩_
_Dan duk wanda ya ganki yasan ke mallakin_
                  _USB Dan Love ce_

________~((🍀❣🍀))~________
              *_Fatima Turaki_*
_Wowwwww wannan murmushin ya dace_
_Da fuskarka mae kyaw da tsari da dadin kallo_
_Wajen halitta ena sonka nawan may na dabanne💋_

_______~((❣🍀❣))~________
            *_USB Dan Love_*
_Akoda yaushe ina dada tunasar dake_
_Cewa ni bana sanki bana sanki bana sanki_
_Ni kaunarki bake dan shi so anayinsa ne zuwa_
_Wani lokaci sannan a rabu itako kauna tana da_
_Gurbi a zuciya ma'ana babu rabuwa sai mutuwa_
 _Ina kaunar ki masoyiyata_

________~((🍀❣🍀))~________
             *_Fatima Turaki_*
_Wayyo my nurul qalb da har kasa xuciyana_
_Bugawa na yan seconds,gsky kaf duniya_
_Babu wanda ya iya salon soyayyar kadon_
_Haka I LOVE YOU MORE_

________~((❣🍀❣))~________
               *_USB Dan Love_*
_Akoda yaushe ina dada tunasar dake cewa_
_Ni bana sanki bana sanki bana sanki ni qaunarki_
_Nake dan shi so ana yinsa ne zuwa wani lokaci_
_Sannan a rabu, ita ko qauna tana da gurbi a zuciya_
_Ma'ana babu rabuwa sai mutuwa ina_
_qaunar ki masoyiyata_

________~((🍀❣🍀))~________
             *_Fatima Turaki_*
_People say you only fall in love once,but_
_When i hear your voice i fall in love all over_
_again,I LOVE YOU SWEETER💋💋_

________~((❣🍀❣))~________
             *_USB Dan Love_*
_Zan fada miki da kalmar hauwa ina sanki_
_Da chananci inyuwohe da fullanci awodi_
_Da turanci kuwa You’re still the one that_
_can make me laugh, still the one that’s_
_my better half. We’re still having fun_
_and you’re still the one._

________~((🍀❣🍀))~________
             *_Fatima Turaki_*
_Ena sonka sweeter ina kewan ka,duk lokacin_
_Dana ga bama tare dakay,ena jin dadin hira_
_Dakay har bana son hiran ta tsaya my_
_Baby doll💋💋 MUAHHHH_

________~((❣🍀❣))~________
              *_USB Dan Love_*
_Zuciya takan fadi abunda ke cikinta da_
_Wani yare daban kamar haka I don’t want_
_You to be perfect, just match my effort_
_And grind with me and we’ll chase our_
_Dreams together everyday. Just the two of us._
_Hmm murmushinki yakan sheke duk wata_
_Damuwa ta a yayin da makiya suka jefani_
_Cikin kwakwalkwalin cakwakiya na rashin_
_Ganin kyakykyawar fuskar ki amma da_
_Zarar naji iska mai dauke da sanyi nakan_
_Tuna da kalaman ki sai zuyata tai sanyi_
_Tare da murmushi a fuskata_

________~((🍀❣🍀))~________
              *_Fatima Turaki_*
_You bought light to my heart you are  always_
_On my mind and in my heart,loving you has_
_Full my heart with joy and happiness where in_
_The world would i be without wanting you around_
_Me? your presence around me is sweeter than_
_Lovely rosea_

       ______________________________________________
   ```Hhhh wayyo!🙆🏻‍♀Masoya Sun yayyafawa fure ruwa mai Sanyi😜Kunji Yanda Takaya Kenan tsakanin Masoyan Mu Na Wannan Gida Hadaddun Masoya Group Dake Shafin mu Na Whtsapp. Ku Kasance Tare Da ni Muhievert India 'Er India / er Love Admin Hadaddun Masoya Group Whtsapp & Facebook.```

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a