Maza ba gaskia.
Wata mace ce taje Restaurant don cin
abinci. Tana zuwa ta samu all tables din
occupied, so bata samu wurin zama ba.
Akan ko wane tebur, akwai namiji da matar
shi suna cin abinci suna hira cikin nishadi.
Da yake ta san halin maza, sai tayi dubara.
Ta fito da waya tayi kiran karya, tayi
magana da karfi; " Hello Qawata, kiyi sauri
ga mijinki na gani a Restaurant yazo cin
abinci da wata". Before you knew it, maza
takwas sun sulale ba wanda ya sani
Cheaters....
MAZA.... MAZA.....ALLAH YA SHIRYA
No comments:
Post a Comment
Comment