Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

MUKOYI INDIYANCI A SAUKAQE (KASHI NA BIYU)

*
Assalam Alaikom.Daukakin Kapatanin Al'ummar DaQe Wannan Gida Maza Da Mata Yau Shirin Namu Yana Dauke Ne Da (Sassan Magana Wato *(Shabdo Ke Prakar)*..Wanda Aturance Akan Kira Sassan Magana Da (Part Of Speech).....Insha Allahu Zamu Zayyano Su Baki Daya Sannan Zamuyi Bayanin Kowanne Daya Daga Cikin Su Domin Warware Muku Su Filla-Filla Idan Buku Manta A Baya Ba Darasin Mu Naparko Munyi Bayani Ne Akan (Yanda Ake Gaisuwa Dakuma Lokuta Da Yakamata Kowacce Gaisuwa Ake Ampani Da Ita)....Yau Quma Filin Namu Na Koyar Da Yaren "Indiyanci" Yana Daukeda (Sassan Magana) Wanda Da "Indiyanci" Ake Kira Da *(Shabdo Ke Prakar)*.Ga Sunan Kamar Haka....!!!!
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
*HAUSA.*          *HINDI*
1-•Suna = Sangya
2-•Wakilin-Suna= Sarvanam
3-•Siffatau= Vesheshan
4-•Aikatau= Kriya
5-•Bayyanau= Kriya-Vesheshan
6-•Mahada= Sammuchyabodhak
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Kasshhh...!!! Duka Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtsee Maganuwa YaQuma SanQama Kapcececiyar Aya Daga Wajen Da Dagashi Ba Sauran Bayani Wato Qarshe Ke Nan.....Dapatan An Qaru Da Dan Abin Da Muka Koyar Da Yar Qaramar Sanayyar Mu Akan Wanga Yare Wato "Indiyanci".Ku Biyomu Wani Satin Domin Jinmu Dawani Sabon Darasin..Kada Kumanta Shirin Yana Zuwar Muku Ne Aduk Ranar Daga Ita Sai *"Juma'a"* Wato Ranar *"Al-Hamis"* Wanda Hukumar Wannan Gida Me Albarka Take Daukar Nauyin Kawo Muku Domin Koyar Da Kawunan Mu.Domin Muma Koyo Muke Qamar Ku...Shirin Yana Antayowa Ne Daga Masububudar Jagororin Shirin Kamar Haka.._
*★Najibkhan NB Srk*
*★Hafsat Zeeaflam Priyanka*
*★Ummy Sani Yahya*
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Daga Karshe Kuna Da Damar Bada Shawarwarin Ku Ko Kuma Tambaya Gameda Wannanan Yaren Idan Allah Yasa Munsani Mu Baku Amsa Abisa Abinda Kuka SanQama Tambaya AQai...Bissalam Kuhuta Lapiya Abokai Da Yan Uwa_
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
©2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a