45/D Malgari Road, Mumbai..Munsamu Rahoto Na Musamman Daga Wata Kapar SanQama Labarai Wacce Ta Bayyana Sunan Makarantar Da Jarumi "Ajay Devghan" Yayi Sunanta *"Silver Beach High School, Mumbai"*.Bayan Yagama Mazga Karatunsa Anan Sai Yashiga Wata Makaranta Ta Gaba Da "Sakandare" Me Suna *"Mithibai College, Mumbai"*..Ayanxu Haka Yana Da Takardar Shedar Qammala Qaratunsa BaQi Daya...Bisa Binciken Da Ma'antayar Suburbuda Binciken Mu Tayi Mungano Cewa Film Din Nan Me Suna "Pyari Behna" Shine Film Din Daya Fara Kaptawa A Rayuwarsa A Wannan Film Din Yapito Ne A Yaro Sannan Anyi Shine A Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Biyar "1985"..Haka Zalika Sai Film Dinsa Na Biyu Mesuna *"Phool Aur Kaante"* Wanda Akayi A "1991"...Baya Dahaka Jarumi "Ajay" Be Tsaya Anan Ba Domin Shima Mashiryin Wani Wasan QwaiQwayo Ne Wanda Yake Gabatarwa A Gidan "TV" Anaiwa Shirin Nasa TaQe Da *"Rock-N-Roll Family"*.Yapara ZukulQula Wannan "Diramar" Ne Ashekarar "2008"..Addinin _Hinduism_ Shine Addinin Dayai Imani Dashi A Rayuwarsa...Bisa Asashe Da Mukayi Jam'iyyar *"Inclination Bhartiya Janata Party (BJP)"*.Itace Wacce Yakeyi Domin Shima Tarihi Yabayyana Yana Dan Shiga Abubuwan Dasuka Shapi Siyasa..Jarumi "Ajay" Yabayyanawa Manema Labarai Cewa Shahararrun Jaruman Nan Irin Su *"Raveena Tandon"* Da *"Karisma Kapoor"* Sune Manyan Jiga-Jigan Abokanansa A Mata.Haka Zalika Kamar Yanda Muka Sani Ingantacciyar Jarumar Nan Me Suna *"Kajol"* Itace Matarsa Daya Aura.Ya Aureta Ne A Ranar "24" Ga Watan "February" Acikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Chassa'in Da Tara "1999"..Wanda Takai Da Ayanxu Suna Da Ya'ya Guda Biyu Babbar Yarsa Itace *"Nysa Devghan"* Sai Quma Namiji Guda Daya Me Suna *"Yug Devghan"*...Bari Mu Murxo Da Akalar Linzamin Namu Zuwa Ga A Halinsa.Daparko Sunan Mahaipinsa *"Veeru Devgan"* Wanda Yakasance Me Bada Salo Da Dabaru Ne A Fina-Finan Dasuka Shapi Fada Wato "Action Film..Sunan Mahaipiyar Sa Quma *"Veena Devgan"*. Ita Quma "Purodusa" Ce *(Film Producer)*..Sannan Yana Da Wani Dan Uwa Me Suna *"Anil Devgan"* Wanda Tarihi Yabayyana Me Bada Umarni Ne (Director).Haka Zalika Yana Da Qanwa Wacce Ake Kira Da *"Neelam Devgan"*..Daga Cikin Irin Abubuwan Da Jarumi *"Ajay"* Yapi So Da Sha'awa Abangaren Abinci Sune *"Bengali, Roast Chicken, Fish Curry and Rice, Continental Cuisines, Chinese Bang-Bang Chicken"*..Daga Fagen Jarumai Quma Na Masana'antar "Hollywood" Dake Qasar *Amurka* Sune *"Al Pacino, Jack Nicholson, Anthony Hopkins"*.Daga Masana'antar *Bollywood* Quma Sun Hada Da Jarumi *"Amitabh Bachchan"*.A Jarumai Mata Quma Itace Jaruma *"Madhubala"*.Baya Dahaka Film Din Dayapi Antayashi Musuburbudar Nishadi Shine Film Din Nan Me Suna *"The Others and The Sixth Sense"* Wanda Masana'antar "Hollywood" Ta ZuQulQula.Abangaren Masu Bada Umarnin Film Wanda Yapi Burge Shi Shine Fasihin Daraktan Nan Me Suna *"Vijay Anand"*...Daga Launin Qalar Fasalin Qayan Dayapi Burge Shi Shine *BaQi/Black*.Aban Garen Sa Qunne Motsi Wato Qida Masarrapin Qidan Dayapi So Shine *"Kenny Rogers"*.Daga Fagen Wasanni Quma Wasan Dayapi Soyuwa A Ransa Shine Wasan "Cricket"...Gidan Abincin Da Zuciyarsa Tapi Aminta Dasu Sune *"Mainland China in Mumbai"*..Qasashen Dayapi Muradin Son Zuwa Sune *"London, San Francisco, Goa"*..Aban Garen WaQa Quma Wacce Tapi Burgeshi Itace *"Tune Mujhe Pehchana Nahin"*..Haka Zalika Yabayyanawa Manema Labari Irin Kananan Qayan DasuQa Fi Burge Shi Sune *"Jeans and T-shirt"*...Kalar Motocin Dayake Hawa Sun Hada Da *"Mercedes Z Class, Range Rover,Ferrari, Maserati,BMW Z4,Toyota Celica"*..!!!
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
*KARIN BAYANI AKAN JARUMI {AJAH-DEVGN}*
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
*"Ajay Devghan"* An Haipeshi Ne A "Delhi" Acikin Kabilar *"Punjabi family"*.Kamar Yanda Na Ambata Abaya Ainihin Sunansa Shine *"Vishal"* Shigowarsa Masana'antar Shirya Fina-Finai Tasa Ya Karkatar Da Akalar Sunansa Zuwa Wani Bigire Daban Wato "Ajay" Daga "Vishal" Yakoma "Ajay" Haka Zalika Harapin Sunan "Devghan" Sai Da Ya Chanja Shi Bisa ZukulQule Wasu Harapai Dayayi Aciki Ma'ana Daga "Devghan" Yakoma "Devgn".Ko Qunsan Cewa "Jarumi" *Ajay* Shine Wanda Aka Zaba Yapito A Film Din Nan Mesuna *"Karan Arjun,"* Amma Bisa Wasu Muhimman Dalilai Ya Qi Shiga Ciki Sai A Qanemi Jarumi "Salmankhan" Domin Supito Tareda Jarumi *"Sharukhan"*..!!!
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
_Wannan Shine Kadan Daga Cikin Qarin Bayani Akan Sa_
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
_Jarumi "Ajay Devgn" Yayi Fina Finai Da Dama Masu Dadi Da Sanya Nishadi Daga Ciki Akwai_
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
1- Raid (2018)
2- Golmaal Again (2017)
3- Poster Boys (2017)
4- Baadshaho (2017)
5- Guest Iin London (2016)
6- Shivaay (2016)
7- Fitoor (2016)
8- Drishyam (2015)
9- Hey Bro (2015)
10- Action Jackson (2014)
11- Singham Returns (2014)
12- Mahabharat (2013)
13- Naam (2013)
14- Satyagraha (2013)
15- Himmatwala (2013)
16- Son Of Sardaar (2012)
17- Bol Bachchan (2012)
18- Tezz (2012)
19- Rascals (2011)
20- Singham (2011)
21- Ready (2011)
22- Dil Toh Baccha Hai (2011)
23- Toonpur Ka Super (2010)
24- Golmaal 3 (2010)
25- Aakrosh (2010)
26- Once Upon a Time (2010)
27- Raajneeti (2010)
28- Atithi Tum Kab Jao (2009)
29- London Dreams (2009)
30- All The Best (2009)
31- Golmaal Returns (2009)
32- Mehbooba (2008)
33- U Me Aur Hum (2008)
34- Sunday (2008)
35- Halla Bol (2008)
36- Mr. Fraud (2007)
37- Ram Gopal Varma (2007)
38- Cash (2007)
39- Benaam (2007)
40- Omkara (2006)
41- Golmaal (2006)
42- Shikhar (2005)
43- Main Aisa Hi Hoon (2005)
44- Kaal (2005)
45- Tango Charlie (2005)
46- Zameer (2005)
47- Blackmail (2005)
48- Insan (2005)
49- Apaharan (2005)
50- Yuva (2004)
51- Masti (2004)
52- Khakee (2004)
53- Raincoat (2004)
54- L.O.C Kargil (2003)
55- Zameen (2003)
56- Parwana (2003)
57- Gangaajal (2003)
58- Chori Chori (2003)
59- Qayamat (2003)
60- Bhoot (2003)
61- Deewangee (2002)
62- The Legend of Bha...(2002)
63- Hum Kisise Kum N...(2002)
64- Company (2002)
65- Tera Mera Saath R...(2001)
66- Lajja (2001)
67- Yeh Raaste Hain P...(2000)
68- Raju Chacha (2000)
69- Deewane (2000)
70- Gair (1999)
71- Dil Kya Kare (1999)
72- Hindustan Ki Kasa... (1999)
73- Hum Dil De Chuke...(1999)
74- Hogi Pyaar Ki Jeet...(1999)
75- Kachche Dhaage (1999)
76- Thakshak (1999)
77- Zakhm (1998)
78- Sar Utha Ke Jiyo (1998
79- Pyaar To Hona Hi... (1998)
80- Major Saab (1998)
81- Ishq (1997)
82- Itihaas (1997)
83- Diljale (1996)
84- Jaan (1996)
85- Jung (1996)
86- Haqeeqat (1995)
87- Gundaraj (1995)
88- Hulchul (1995)
89- Naajayaz (1995)
90- Suhaag (1994)
91- Vijaypath (1994)
92- Kanoon (1994)
93- Dilwale (1994)
94- Dhanwan (1993)
95- Bedardi (1993)
96- Shaktiman (1993)
97- Dil Hai Betaab (1993)
98- Sangram (1993)
99- Platform (1993)
100- Divya Shakti (1993)
101- Ek Hi Raasta (1993)
102- Jigar (1992)
103- Phool Aur Kaante (1991)
104- Pyari Behna (1985)
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
_Jarumi "Ajay" Ya Lashe KyautittiQa Da Dama Wadanda Aka Bashi Domin Yabawa Da Kokarin Dayake Wajen Chaskala Kyawan Fina Finai Ga Kadan Daga Cikin KyautittiQan Daya LaQume_
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
*Apsara Film Producers Guild Awards*
Apsara Award [Nominee] (2004)
Best Actor
Gangaajal (2003)
★
*Awards of the International Indian Film Academy*
Popular Award [Nominee] (2012)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2010)
Best Performance in a Comic Role
Popular Award [Nominee] (2000)
Best Actor in a Leading Role Singham (2011)
Once Upon a Time in Mumbaai (2010)
All the Best: Fun Begins (2009)
Hum Dil De Chuke Sanam (1999)
★
*Filmfail Awards*
Filmfail Award [Nominee] (2013)
Worst Actor of the Year
Son of Sardaar (2012)
★
*Filmfare Awards*
Filmfare Award [Nominee] (2012)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2011)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2005)
Best Actor in a Villainous Role
Filmfare Award [Nominee] (2003)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2002)
Best Actor - Critics
Filmfare Award [Nominee] (2000)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (1999)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (1992)
Best Newcomer - Male
Filmfare Award [Winner] (1991)
Best Newcomer Singham (2011)
Once Upon a Time in Mumbaai (2010)
Khakee (2004)
Company (2002)
Company (2002)
The Legend of Bhagat Singh (2002)
Hum Dil De Chuke Sanam (1999)
Zakhm (1998)
Phool Aur Kaante (1991)
Phool Aur Kaante (1991)
★
*Golden Kela Awards*
Golden Kela Award [Winner] (2014)
Worst Actor
Himmatwala (2013)
GQ Awards, India
GQ Award [Winner] (2012)
Cinematic Icon of the Year (Male)
★
*National Film Awards, India*
Silver Lotus Award [Winner] (2003)
Best Actor
Silver Lotus Award [Winner] (1993)
Best Actor The Legend of Bhagat Singh (2002)
Zakhm (1998)
★
*Screen Awards*
Screen Award [Winner] (2011)
Best Perfomer
Screen Award [Nominee] (2004)
Best Actor
Screen Award [Winner] (2003)
Best Actor
Shared the award with Shah Rukh Khan
Screen Award [Winner] (2003)
Best Villain
Screen Award [Nominee] (2003)
Best Actor
Screen Award [Winner] (1999)
Best Actor Golmaal 3 (2010)
Gangaajal (2003)
Company (2002)
Deewangee (2002)
The Legend of Bhagat Singh (2002)
Zakhm (1998)
★
*The Ghanta Awards*
Ghanta Award [Winner] (2015)
Worst On-Screen Couple
Ghanta Award [Nominee] (2015)
Worst Actor Action Jackson (2014)
Singham Returns (2014)
Action Jackson (2014)
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
Kaasshhh....!!! Laipin Dadi Qarewa Duka-Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtse Magantuwa Yakuma SanQama Kapceciyar A Ya Agaba (....).Sai Quma Allah Yakaimu Wani Satin Daukeda Wani Sabon Shirin...Kuhuta Lapiya Abokaina Inna Alpahari DaQu Oveeerrrr.Bissalam...!!!
•°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°• •°•
©-2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*
_(Dalibin Kimiyya Da Kapce)_
No comments:
Post a Comment
Comment