Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU DAGA (ARIJIT SINGH FANS 9JA

*∵♧∵♧∵♧∵♧∵♧∵♧∵♧∵*
*  LABARAN KARSHEN WATA•*
*♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡*
_©Presenter:_          
••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*    ‍♂♕⇨Nɑյíвҡհɑղ NB Տɾҡ*
∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵∵
*_⏰Date:•Tuesday/31/July/2018_*
*♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡*
_Assalam Alaikom Masusaurare Barkanmu Da Saduwa Adede Wannan Lokacin Acikin Shirin Nan Me TaQen *(LABARAN KARSHEN WATA)* Wanda Yake Zuwar Muku Kai Tsaye Daga DaKin Shirye-Shiye Na Qungiyar *(Arijit Singh Fan's Of Nigeria)*...Wannan Shiri Ne Na Musamman Wanda Hukumar Zartawa Ta Wannan Gida Ta Kasafta Acikin Ingantattun Shirye-Shiryen Ta Masu Albarka.Haka Zalika Shiri Ne Wanda Yake Lekawa Lungu Da SaQuna Domin Zakulo Da Tarairayo Muku Labarai Masu Dadi Da Sanya Nishadi..Wadanda Suka Shapi Qungiya Dama Abubuwan Dasuka Shapi Al'ummar Dake Cikin Wannan Qungiya..Kamar Yanda Kuka Sani Shiri Ne Daya Qunshi Abubuwa Da Dama Kamar "*Ilimantarwa,Fad'akarwa,Nishadantarwa,Hadi Da Wa"azantarwa*"..Haka ZaliQa Qamar Yanda Al'adar Shirin Take Mukan Fara Ne Da Muhimman Kanun Batutuwa Kapin Mu Tsunduma Cikin Shirin Gadan-Gadan....!!!_
▣•▣▣•▣•▣•▣•▣••  •▣•▣•▣•▣•▣•▣•▣•
*```  Aranar 1 Ga Watan "Juli" Acikin Shekarar 2018. Lahadin Da Ta Gabata Ne Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Ta Gudanar Da Gagarumin Taron Ta Domin Karawa Juna Sani Da DanKon Zumunci.*```
*```  Ko Kunsan A Kwanakin Baya Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Ta Hada Wani Taron GunGun Sojojin Qungiyarta Wanda Suka Kaiwa "Meatpipe Da Cincin Hadi Da Donot Farmaki.Tare Da Antaya Sina Darin "Bomb" Din Nan Wadanda Akewa LaQabi Da "Coca-Cola.Lacasera Kai Harma Da "Muntain Dew"..!!!*```
*```  Da'alamun Rundunar Qungiyar "Arijit Singh Fans" Tana Kan Gabar Shiga Sahon Manyan Qungiyoyi Na Bollywood.*```
*```  Zakuji Cewa Aranar 15 Ga Watan Juli Ashekarar 2018 Wani Bada Karen "Arijit Singh Fan's" Yasamu Damar LaQume Katin Waya (Recharge Card) Na Naira #200...!!!*```
•••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*```  •JADAWALAN LABARAN•  *``` °°°°°°°°°°°°°°°°°°°••••••••••••••••••••••••• ⭕1*:•Qamar Yanda Labari Yaxowa Mujiyar Mu A Ranar "Lahadi" 1 Ga Watan "Juli" Acikin Shekarar 2018 Qungiyar "Arijit Singh Fan"s" Ta Gudanar Da Gagarumin Taronta Acikin Wata Makaranta Wacce Akewa LaQabi Da (Government Girls Secondary School Magwan)..A Ranar Munsami Bakoncin BaQi Da Dama Wadanda Suka Shiga Qungiyar Daga Cikin Su Akwai Hazikin Mutumin Nan Wato "Hudu Haruna" Da Kuma "Hasheem Arijit Singh,Hamees Arijit Singh,Anas Kia,Hauwa Hausuel...Dadai Sauransu Qungiyar Tayi Musu Tarba Na Musamman Dayi Musu Fatan Alkhairi Hadi Da Fatan Qasancewa Tare Domin Gabatar Da Aiyukan Alkairi Wadanda Wannan Qungiya Tasa A Gaba...Har Ila Yau Acikin Wannan Rana Ne A Kayi Mamakon Ruwan Sama Wanda Takaida Munsuburbudu A Wajensa MatuQa Har Takai Da Munsamu Chanjin Yanayi Ajikin Mu...!!!
 
       
               
  2*:•Abu Mapi Burgewa Filin Namu Yasamu Damar Zantawa Da Wakilin Mu Wanda Akewa LaQabi Da "Mr Lalo" Wato *(Abdoll Khan Srkian)* Domin Samun Labarin Abinda Yaparu A Irin Wannan Rana Lahadi Gadai Abinda Yacewa Mujiyar Tamu....A Ranar Lahadin Data Gabata Ne 8 Ga Watan "Juli" Ashekarar 2018...Aka Daura Auren Kanwar *(Ghali Bhai Dan Maliki)* Me Suna *(Nusaiba)* Da Ita Da Angonta *(Hassan)*..Wanda Hukumar Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Ta Halarci Wannan Taro Domin Taya Su Farinciki Dayi Musu Fatan Nagari Dan Samun Zuri'a Dayyiba...!!!Madallah "Mr Lalo" Muna Godia Bisa Wannan Rahoton Naka...Bari Shirin Namu Yadora...Ade Wannan Rana Ne Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Ta Halarci Taron Qungiyar Nan Wacce Ake Mata LaQabi Da *(CHAKDE INDIA KANO)*..A Wannan Rana Ne "Najibkhan NB Srk" Wanda Akewa LaQabi Da (Dalibin Kimiyya Da Kapce) Yashiga Cikin Wani Hali Me Cike Da Burgewa Domin Ya Hadu Da Muradin Rayuwarsa Amma Kashh..!! Wasu Daga Cikin Mahalarta Taron Nan Sunyi Masa Tsinke Domin Sun Hanashi Sukuni Kwata-Kwata Wanda Takai Tundaga Wannan Rana Yadau Alwashin Sai Yayiwa Kowa "KAPCE" Me Yaji Da Citta Saboda Hakan Shi Zaisa Hawan Ruwansa Yayi Qasa..Tun Aranar "Litinin" Yapara Gudanar Da Kudirinsa Na Daukan Fansa Wanda Yapara Yiwa Cikakken Dan Soyayyan Nan Wanda Akewa LaQabi Da "Dan Tamatsitsi Wato "Malamikhan" Angon Baturia Kapce...Har Ila Yau Ade Wannan Rana Ne Ta "Lahadi" Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Tahalarci Wani Kapcecen Taro Wanda Qungiyar *(Bollywood Brigade)* Ta Wallapa Domin Qara Inganta Zumunci Tareda Nishadantar Da Al'ummar Dasuka Halarci Wannan Taro Wanda Takaida Daya Daga Cikin Jagororin Tapiyar Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Wato *"Muhammad Bieng Sallu Bhai"*.Yasamu Damar LaQume Wata Gasa Ta Film Din Jarumin Sa "Salmankhan" Wato (Tiger Zinda Hai)..A Wajen Wannan Taro Daya Gudana..!!!
 
       
               
⭕3*:•A Ranar "Litinin" 9 Gawatan "Juli" Ashekarar 2018 Jarumar Nan Me Suna *(Teema Pretty Srk)* Wacce Akewa LaQabi Da *Hajiya Me Hakorin Makkha* Tayi "Graduation" Na Qammala Karatunta Na "Secondary"..Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Ta Tayata Murna Da Farinciki Sosai Tareda Yimata Fatan Samun Nasara Adukkan Abinda Tasa A Gaba Na Alkairi..!
 
       
               
  4*:•Munsamu Rahoto Na Musamman Daga Wata Mujiya Wacce Tabayyana Mana Cewa A Ranar "Laraba" 11 Gawatan "Juli" Ashekarar 2018 Rundunar Shuwagabannin Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Tayiwa Mutumin Nan Me Suna *(Ikrama Lawan)* "Screening" Domin Samun Damar Qasancewa Daya Daga Cikin Yan Wannan Qungiya Me Albarka...!!!
 
       
               
⭕5*:•Zakuji Cewa A Ranar "Juma'a" 13 Gatan "Juli" Ashekarar 2018 Jajirtaccen Machaskalin Nan Me Suna *Dan Dallaje Khan* Yasamu Damar LaQume Wata Gasa Wacce Hukomomin Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Tasa Wanda Shine Ya Cinye Kyautar Katin Waya Na Naira #200...!!!
 
       
               
  6*:•Hhhhhhhhhhh......!!! Farawa Da Daria Ko Kuna Da Labarin A Ranar "Lahadi" 15 Gawatan "Juli" Ashekarar 2018.Mukasha Mazga Da Sanvade Bade A Wajen Ruwan Sama...Yayin Kai Wata Ziyara Wanda Hakan Takaida "Mura" Ta Kama Wasu Daga Cikin Mu Duk Da Dai Munsamu Rahoton Cewa Shahararren *(Makapcin)* Nan Me Suna *[Me Bacci Da One Eye]*..Ya Ankare Da Dukkan Irin Wainar Da'aka Toya Ranar Saboda Muna Sane Hakan Yaparu Akan Mu Domin Kuwa Raya Furen Dawani Yayi A Ranar Shida Nasoyiyar Sa (Siyama) Shine Haddasa Mana Shan Dukan Ruwa Over..Amma Koba Komai.Hhhhhh Bari Dai Na Gimtse Magantuwa..!!!
 
       
               
⭕7*:•Tur Qashi Ko Kunsan A Ranar "Lahadi" 22 Gawatan "Juli" A Shekarar 2018 Hukumar Qungiyar "Arijit Singh Fans" Ta Hada Gagarumin Karamin Taro A Gidan (Zoo) Wanda Akaci Aka Sha Domin Morewa Da Dad'ad'an "Meatpipe Da Cincin" Hadi Da Lemo Masu Sanyi Da Sanyaya MaQogoro...A Wannar Ranar Saida Kowa Aka Azurtawa Cikinsa Koshi Domin Quwa Naga Shugaba "Sagirkhan Dan-Maliki" Hadda Cusa Lemuka A Aljihu Domin Kaiwa Gida Saboda Andade Ba'a Haduba....Hhhhh Tab Ko Kunsan "Fatima Arijit Singh" Ita Tapi Kowa Cin "Meatpipe" A Gurin...Bisa Hasashen Damukayi Mungano Cewa Rundunar Yan Qungiyar "Arijit Singh Fan's". Sun Hallaka "Cincin" Da "Meatpipe" Guda Dari Biyu "200" Sannan Sun Raunana "Donot" Guda "100"....Sunkai Wannan Farmakin Ne Da Sina Darin "Bomb" Din Nan Na Ruwan Sanyi Wato *"Coca-Cola & Lacasera"*...Mudai Babu Abinda Zamuce Sai Dai Allah YajiQan Wadanda Suka Rasa Rayukansu...!!!
 
       
               
  8*:•Ayan Zu Haka Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Kiris Ya Rage Tashiga Sahun Manyan Qungiyoyin "Bollywood" Na "Kano" Wadanda Ake Ji Dasu..Ga Wakilin Mu {Kamal Y-3} Dauke Da Ci Gaban Rahoton...Ga Abinda Yace...Tabbas Yanxu Wannan Qungiya Me Albarka Saura Qadan Takamo Sauran Qungiyoyi Na "Bollywood" Wadanda Ake Ji Dasu Domin Quwa Qungiya Ce Wacce Take Motsawa Akoda Yaushe Musamman Wajen Habbaka Zumunci .Ban Manta Wata Rana Ba Da Wannan Qungiya Tahalarci Wani Taro Wanda Mutane Da Dama Sun Yaba Da Kwaxonta Dakuma Yanda Hukumomin Qungiyar Suke Gudanar Da Kapcen Aiyukansu Cikin Nutsuwa Da Tsari..Sannan Qungiya Ce Wacce Tasamu Shaida Ta Yabawa Daga Wajen Al'umma Harma Wasu Sunacewa A Yanxu Itace Qungiya Mapi Motsi Da Yalwata Aiyukan Alkhairi.....Dakyau Dan Uwa Muna Godia Da Wannan Rahoto Naka....!!!
 
       
               
⭕9*:•Qungiyar "Arijit Singh Fan's" Takaiwa Qungiyar (Bollywood Zangon Dakata) Ziyara A Ranar Lahadi 29 Gawatan "Juli" Ashekarar 2018..Anyi Taro Lapiya Sannan Anci Ansha Domin An GwanGwaje Mu Da Abinci Hadi Da Lemo Me Sanyi...Ga Wakilin Mu "Tanko" Dauke Da Ci Gaban Labarin Domin Yana Daya Daga Cikin Mahalarta Taron Gadai Abinda Yace.....Agaskia Munji Dadi Sosai Da Irin Karramawar Da Wannan Qungiya Taimana  Kwarai Dagaske..Babu Abinda Zamuce Sai Dai Muce Allah Yasaka Da Alkairi Allah Kuma Yakara Dankon Zumunci Ameen...!!!
▣•▣▣•▣•▣•▣•▣••  •▣•▣•▣•▣•▣•▣•▣•
~```Kasshhh...!Laipin Dadi Qarewa Duka-Duka Adede Wannan Gabar   Zamu Gimtse Tabarmar Shirin Sai Allah Yakaimu Wani Watan Dauke Da Wani Sabon Shirin Insha Allah....Wandanda Suka Bada Umarnin Shirin Da Har Ya Isa Gareku Sune *"(Sageerkhan Dan Maliki Tareda Kamal Y-3)"*...Wadanda Suka Sarrapa Mana Na Ura Sune (Abdoll Khan Srkian Da Mahmud Tukuntawa)..Saini Da Na Shirya Na Gabatar (Najibkhan NB Srk) Nake Cewa Saduwar Alkhairi......!!!~```
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓壘▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨
*✍  Տíցղҽժ By:• Sɑցҽҽɾҡհɑղ & ҜɑʍɑӀ վ-3*
*```    Wríttєn & єdítєd by:• Nαjíвkhαn nв srk*```
■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■▨■
*```              ARIJIT ☆SiNgh FAN'S OF•9J
A•KANO CHAPTER              ​​​*```
↭↭↭↭↭↭↭壘↭↭↭↭↭↭↭
❥¸¸.•*•❥¸¸.•*•❥¸¸.•*•❥¸¸.•*•❥¸¸.•*•❥¸¸.•❥

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget