Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 9 August 2018

KIMIYYAR KAPCEN LAPAZI ME KYAU DA AMPANI


Assalam Alaikom..Abokaina Barkan Mu Da Wannan Lokacin....HaQiQa Inna Me Alfhahari Tare Da Jin Jina Muku Akoda Yaushe....Kamar Yanda AQa Saba Ayau Ma Malamaina.Na Kimiyyar Sanin Yakamata Da Chanchantar Da Dede Ixuwa Hanya Madaidaiciya Sun Bani SaQon Su Me Cike Da Ampani Ga Al'umma Ma'abota HanQali Da Tunani A Kimiyyar Sanin Yakamata Da Iya Lapazi Medauke Da Salon Sigar Zurpapa Nazari Da Tunani....SaQon Su Na Yau Shine..............!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•            
Akwai Wasu Halittu Wadanda Suke Da Wani Irin Hali Mai SarQaQiya Da Rashin Inganci Gameda Gudanar Da Al'amuran Rayuwarsu... Rashin Yiwa Masarrapar Fitar Da Sauti Managarcin Linzami Qan Haipar Da Wata Matsananciyar Chakwakiya....Wasu Abubuwa Na Bani Mamaki Saboda Aduk Lokacin Dana Tuna Su SuQansa Lissapin Kimiyyata Sushiga Cikin Wani Rudu Mara Fasali HaQiQa Alokacin Danaji Wata Halitta Tapitar Da Wani Kapce Me Matukar Batawa Mutum Rai Nayi MatuQar Girgiza Domin Kuwa Sai Da Masarrapan Hankalina Sukayimin Tawaye MatuQa...Amma Ban Manta Wata Kimiyya Ba Wacce Malamaina SuQe Furtamin Akoda Yaushe Suna Cewa.(Aduk Lokacin Da Wata Halitta Ta Nuna Tana Sonka Da Qaunarka To Kada Kataba Wulakanta Ta Ko Qusheta Qo Fadin Wani Lapazi Me Muni Ga Wanda Ya Nuna Yana Qaunarka))....Sannan SunQara Dacewa (Lokaci Tamkar Hadiyar Yawu (Miyau) Ne Domin Bakasan Lokacin Dazaka Hadiyeshi Ba To Haka Lokaci Yake Bakasan Sanda Zai Zoba))...Yana Dakyau Mu Inganta Lokacin Mu Da Ampani Dashi...Akwai Wani Kapce Daya Faru Da Abokina....Wannan Kapce Shine Qamar Haka...!!!
                 ****
Wani Kapce Ne Wanda Yaparu Akan Wasu Masoya Wadanda Suka So Wata Halitta Me Cike Da Farin Jini Haka Zalika Tana Da Matukar Hankali Da Tunani Sai Dai Kashh....!!Andan Samu Wani AQasi Gameda Wani Hali Datake Dashi Wanda Duk Wanda Ya Nuna Yanasonta Sai Tapadi Wata Magana Wacce Ba'a Aunata A Mizani Mapi Dacewa Ba To Shima Hakane Yaparu Da Abokina Domin Wannan Halitta Tagaya Masa Wata Magana Mara Dadin Ji Da Saurare Domin Ya Sanar Dani Bazai Taba Mantawa Ba Da Irin Kapcen Datayi Masa Domin Kuwa Masarrapan Antaya Qalaminta Sun Fadi Wata Kimiyya Mai Chakarwa...Hhhhhhhhhhhh.............Anan Kapcen Zai Gimtse Aya..!!!
               ****
Wani Abu Naban Mamaki Amma Ban Daukeshi Abin Mamaki Ba Domin Rayuwa Ta Gaji HaQa Nidai Bansan A Wulakanta Ni Koma Wasu Domin Wulakanci Yana Daya Daga Cikin Abinda Masana Qimiyya Sukaimin Hani Da Aikatashi Domin Bakasan Irin Taimakon Da Wannan Wanda Ka Wulakanta Zai Maba A Rayuwa....Qu Karrama Dan Adam Kamar Yanda Allah Subuhanahu Wata'ala Ya Qarrama...Qu Yi Kalami Me Dadi Ga Halittu Ma'abota Tunani Da Hankali Kamar Yanda Annabi Muhammad Sallahu Alaihi Wasalam Yace (Alkhalimatull Dhayyibatun SadhaQatun) Ma'ana "Dukkan Wata Kyakkyawar Qalma SadaQa Ce"....To Dan Allah Yan Uwa Mutsaya Muyi Ampani Da Hankalin Mu Domin Inganta ZamantaQewar Mu Da Al'umma.....Anan Darasin Namu Zai Gimtse Wanda Malamaina Na Qimiyya Sukace Na Turoshi Ga Abokanaina Maza Da Mata..Daga Qarshe Innai Mana Fatan Alkhairi...Bissalam...!!!

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a