🤝🏻KIMIYYAR ABOTA
👨👩👧👦KIMIYYAR ABOTA
••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Godiya Madallah Ga Babban Sarkin SaraQuna Allah Subuhanahu Wata'ala.Tsira Da Aminci Hadi Da Karamci SuQara NunQuwa Ga Shugaba Jagaba Jagoran Mumunai Annabi Muhammad (S.A.W).....!!!
*
Masha Allah....! HaQiQa Inna Dad'a Yalwata Godia Ta Ga Abokaina Da Yan Uwana Mara Musultuwa Da Qididdiguwa."AbOta" Tana Da Mutukar Muhimmanci Da Fa'ida Hadi Da Ampani Amma Idan Munyi Dace Da "AbOki" Nagari Medauke Da SalOn Tapiyar Da Rayuwarsa Tamkar Tapiyar "Qunkuru"..AsabOda Haka Qada Ka Taba Muzanta Shi Ko Wulakantashi.Domin Watara Rana Zai Iya Zama MadOgarar Rayuwar Ka...."AbOta" Tana Nufin Sanin Darajar Juna,Kiyaye Mutuncin Juna,RiQe Sirrin Juna,Tallapawa Juna,Martaba Juna,Kiyaye HaQQin Juna,Taimakawa Juna,Kare Mutunci Juna,RiQe Amanar Juna,Yin Biyayyawa Juna,Kyautata Zaman Takewar Juna,Aikata Alkairiwa Juna,Cire Hassadawa Juna,Son Juna,Amintaka,Kishiwa Juna,Gujewa Bacin Raiwa Juna...Indai Qun Inganta "AbOkantakarku" Akan Wannan Durakunan To Babu Alamar Rabuwa Da Juna Har Abada.......Ka Mutunta Abokinka Tamkar Yanda Zaka Mutunta Yan Uwan Ka.....Natuna Da Wata Kimiyya Wacce Ako Da Yaushe Malamina Yake KOyar Dani Ita Yana Cewa (AbOta Wata Halitta Ce Wacce Take Tamkar Biro Da Takar Da)..Sannan Sun Qara Dacewa (Indai Zaku RiQe AbOtarku Tamkar Ci Da Sha,To Tabbas Zaku Sami Ampani Daga Gareta)....Sannan Sunce (AbOta Tamkar Shuka Take Qula Da Ita Sosai Shine Zai Sa Qusami Ampani Mekyau)....Haka Zalika Sunce (Kyautata AbOta Tamkar "Teku" Ce Domin Kullum Karuwa Take Bata Raguwa Sam).....Dan Allah Yan Uwana MuriQe Abota Da Mutunci Domin Samun SaQamaQo Mapi Inganci Acikin Ingantattun Aiyuka Daga Gurin Ubangiji Allah...Domin Rayuwa Tamkar "Tukunya" Take Medauke Da "Murapai" Guda Biyu 1 Daya "Soyayya" Na Biyun Quma "Qiyayya".To Saboda Haka Muyi Ampani Da Kaipin Hankalin Mu Da Tunanin Mu Don Ampani Da "Soyayya" Domin Rupe "Tukunyar"...Masana Qimiyya Suna Cewa ("Rayuwa Tamkar Chanjawar SalOn "Wahainiya" Ce Yau Kaine Gobe Ga Waninka)..Sannan SunQara Dacewa (Matukar Zaku Bida Rayuwarku Tamkar Tapiyar "QunQuru" Zaku Samin Ingancinta Hade Da Ampanin Ta Idan Kuma Kuka Bida Rayuwarku Tamkar Tapiyar "Muciji" To Babu Shakka Qoda Yaushe Quna Cikin Danasani' Da Takaici)......Sannan Sunce (LOkaci Tamkar Shakar Numpashi Ne Da Fitar Dashi) Domin Bakasan Sanda Zai "Iske/Taradda Kai Ba....(Duniya Gona Ce Me Dauke Da Shukoki Qala-Qala)......So Asaboda Haka Dan Allah Muyiwa Rayuwar Mu Linzami Mapi Ampani Da Nauyi Amizanin Auna Aiyuka Mapi Inganci Acikin Nagartattun Mizanai..A Rayuwata Babu Irin AbOtar Danake Tunawa Naji Dadi Da Alpari Hadi Da Murnar Farinciki Sai Irin Abotar Mu Datake Tsakanin Mu Yan Uku Wato #Hassan_Hussien_Gambo .Wallahi Innajin Dadin Yanda Muke Qasancewa Cikin "Aminci Da Salama"....Fatana Anan Shine Allah Yakara Martaba Mana "Abotar" Mu Dama Ta Sauran Al"ummar Musulmai Baki Daya...Duka-Duka Anan Zan Gimtse Magantuwa Yan Uwana Da Abokan Arzikha Sai Wani Lokacin....Bissalam
No comments:
Post a Comment
Comment