•••••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°http://wwwnajibkhann.blogspot.com/2019-Shayin-fatalwa-ramadan-drama°°°°°°°°°°
[Ramadan Special Drama]
•••••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
•°Drama Name:-Shayin Fatalwa
•°Directed & Written By:-Najibkhan NB Srk
•°Produced By:-Auwal Isah Alhassan
•°Screenplay:- Ummy Sany Yahya
•°Distribution:-TriO Team Org
•°Release Date:-20-May-2019
[ CAST ]
★ Gwamna Aljasawi As Khalid★ Yazeed Msageer As Talle★AbdulQader Yahya Elsonny Daseen As Audu★ Hassan Umar Amirkhan As Alh Hamza★ Maryam IshaQ As Baby
〽KHALID:-Kai! Jama'a Ni Garin Ma Yaimin Zapi,Rana Zapi Inuwa Quna,WayyO Allah Ni "Khalid" Nama Rasa Yanda Zan Bullowa Lamurana,Gaba Daya Gari Yayi Rumpa Ga Budurwata Ta Gindayamin Sharuda Idan Ban Qawo Mata Kayan Sallah Ba Akwai Matsala.Kai! Kai!! Kai!!!.Amma Nasan Yanda Zan Bullowa Kowacce Chakwakiya.Bari Dai Na Qarasa Bakin Kasuwa Ko Zan Sami Koda DaQo Ne.
⭕
✴TALLE:-Malam! Malam!! Malam!! Kula Mana Naga Kana Tapiya Sai Faman Hada Hanya Kake,Kana QoQarin Kaimin Barna,Shin Ka Shawune?.
⭕
〽KHALID! Ayya! Malam Kayi Hakuri,Ban Kula Bane Shi Yasa Nakusa Yimaka Barna,Wallahi Kai Nane Yadau Zapi Nama Rasa Mekeyimin Dadi NashigO Kasuwa Ne Domin Nasamu Wani Dan Aiki,Wanda Zan Samu Koda Buda Bakine Nayi,Gaba Daya Bana Samun Nutsuwa Kai Lamarin Kasar Nan Tamu Sai Addu'a.
⭕
✴TALLE:-Allah Sarki! Yaza'ayi Ai Lamarin Sai Hakuri Talaka Yana Cikin Wani Hali,Kagan Mu Nan Muma Damuke Da Dan Rupin Asiri Haka Muke Ta Qwarapniya Sai Dai Allah Ya Kyauta,Masu Kudin Mu Sun Gaza Wajen Taimako Duk Da Wasu Suna Iya Bakin Kokarin Su,Amma Yakamata SuQara Yin Duba Akan Wannan Lamarin Da Al'umma Suke Ciki,Abokina Shawar Dazan Baka Kaci Gaba Da Hakuri Insha AllahO Ubangiji Zai KawO Mupita,Ga Naira #50 Ko "Koko" Ne Kasamu Kasiya Idan Ansha Ruwa.
⭕
〽KHALEED:- Malam! NagOde Sosai Da Wannan Shawara Da TaimakO Da Kayimin Allah YaQara Dapawa,HaQiQa Talaka Yana Cikin Wani Hali,Wannan Rayuwa Dame Tayi Qama,Hmm! Gaskia Malam Daza'a Sami Irin Ku Da Munyi Alfahari Daku Acikin Al'umma,Saboda Dukda Baku Da Wani Qarpi Amma Zuciyarka Kyakkyawa Ce Domin Tana Da Qarpin Tallapawa Na Qasa Dakai NagOde.
⭕
TALLE:-Haba Dan Samari Kada Ka Damu,Domin Abinda Na Bayar Shine Nawa Ranar AlQiyama,BansOn Nakasance Masu Dunkulellen Hannu,SabOda Haka Baya Da Alfanu Face Cutar Dakai Dakuma Tauyewa Kai Sakamako Me Kyau A Wajen Allah.Yanxu Kasamu Kashiga Cikin Kasuwa Naga Yamma Tana Kokarin Yi,Da Ikon Allah Zaka Sami Abinda KapitO Nema.
⭕
〽KHALID:-To NagOde Bari NaQarasa.......Chas!Chas,Chas,Chas.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Ayanzu Haka "Khalid" YashigO Kasuwa Bari Muji Yanda Zata Qasance Dashi Da "Baby".
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
BABY:-Kai Almajiri Zo Kadaukarmin Kaya Na.
⭕
〽KHALID:- Almajiri Kuma? Baiwar Allah Biki Ga Shigata Bane Kike Kirana Da Almajiri?.
⭕
BABY:-Hmm! To Meye Marabarka Da Almajirin Dubeka,Riga A Yage,Takalmi A Tsinke,Jibi Hularka Pha Innaga Tun Ta Kakan Kace.
⭕
〽KHALID! Ke Dakata Malama Inna Jure Komai Amma Kada Kisake Ki Wulakanta Ni,Karkiga Ke Yar Babban Gida Ce,Hakan Bazai Hana Na LanQwasa Dan Yatsan Dayai Kokarin Tsokane Min Ido Ba,Domin Ni Me Arziki Ne.
⭕
BABY:-Hhhh! Wallahi Harkabi Wata Yar Budurwar Dariya,Wai Me Arziki To Mene Ne Arzikin Naka?.Kodai Wannan Agogon Dayake Hannunka Don Naga Shine Me Dan Daraja Shima Be Huce Naira #100.
⭕
〽KHALID:-Allah Sarki,Tabvas Ni Me Arziki Ne Tunda Inna Da Qwarin Guiwa Na Neman HalaQ,Sannan Zuciyata Ban Koya Mata Darasin Maula Ko RokO Ba Face Yin Aiki Tukuru,Da Mallakar Abinda Tunanin Mutum Yake Da Wuyar Kasan Cewar Mallakar Wani Muhimmin Abu A Rayuwa.
⭕
BABY:-Mtsss! Ni Nama Dauka Wata Kadara Kake Da Ita?Hmmm Aikin Banza,Zaka Daukar Min Qaya Nane Ko Bazaka Dauka Ba?.
⭕
〽KHALID:-Bazan Dauka Ba SabOda,Ban Qasance Meson Hada Tarayya Ga Wanda Ya Koyarda Zuciyarsa Wulakanta Mutane Ba.
⭕
BABY:-Allahu Akbar! Sannu Pha WatO Ni Zakaiwa Wa'azi,Hmm To Ai Sai Akara Gaba Domin Kada Wannan Talaucin Dayake Tareda Kai Yaimin Illah.
⭕
〽KHALID:-Babu Komai Rayuwa Ce Kuma Da Allah Na Dogara Yan Mata.Kinga Tapiyata........Kai Jama'a Wai Yanxu Haka Rayuwa Zata Kasance Wajen Neman HalaQ Din Nakama Sai An WulaQanta Ka.Hmmm Babu Komai Allah Kasa Mudace.Mtss! NI Yanzuma Yazanyi Ne Kwata-Kwata Naira #200 Nake Magani,Nasan Kuma Bazata Biyamin Bukatuna Ba.Amma Abinda Yakamace Shine,Bari Nayi Tunani.
[TUNANI]
To Yanzu Wannan Daribiyun #2oo Tunda Banda Wata Sana'a Kamata Yayi Ko (Alewa) ce Na Saro,Hmmm Kai Kode (MangwarO) Zan Siyo Ne.A'a Abinda Za'ayi Shine Kawai (Buta) Irin Ta Buzaye Zan Samu Napara Hada (Shayi) Inna Siyarwa,Domin Shine Abu Me Sauki Kayan Hadi Kawai Zan Samu,Shikuma Ruwa Kawai Kampata Zanyi Basai Na Siya Ba.Hhhhh Woo Ni "KhALID" Ashe Kaina Yana KawO Wuta,Yasin Yanzu Damuwata Ta D'anyi Qasa,Bari Naje ShagOn "Audu" NahadO Kayan Shayi Daga Nan Kuma Sai Na Huce Gidan "Gwaggo Tani" NasiyO "GOriba" Domin Shayin Yapi Bada Qala Da Armahi.Lokacin Yin Kudi Na Yayi Bari NaQarasa.Chas....Chas....Chass....!
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
***
TO Jama'a Adede Wannan Gabar "Khalid" YaYanke Shawarar Fara Sana'a Domin Dogara Dakansa,Amma Dai Bari Muji Yanda Wannan Shahararriyar Chakwakiyar Zata Qasance Tsakanin Sa Da "Audu",Ku Biyo Mu Domin Jin Yanda Zata Qaya.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
〽KHALID:-Assalam AlaikOm! Malam Audu Kayan Shayi Nakeso Ka Hadamin.
⭕
AUDU:- Babbar Magana Shin Mezakayi Dakayan Shayi Bacin Ko Ruwa (Pure Water) Na Biyar Baka Iya Siya SabOda Tsabar Talauci Dakuma MaQo.Kodai Yau Kayi Tsuntuwar Kudi Ne Zaka Sha Shayi,SabOda Nasanka Da Son Banza,Bazaka Taba Siyan Kayan Shayi Da Kudin Kaba,Kodai Aikoka Akayi Ne.?
⭕
〽KHALID:-Hmm Sam Babu Ko Daya Kawai Dai Inna So Zanpara Sana'ar Saida Shayi NeShi Yasa Kaji Nace Kahadamin Qayan Shayi,Amma Innaso Kabani (Suga) Na #70 (Ganyen Shayi) #30.Kai Sauri Ka Hadamin Domin Innason Zuwa Gidan (Gwaggo Tani) Tahadamin Su (Citta,Kanin Pari Da Goriba) Na #100,Kaga Komai Yaji Ke Nan.
⭕
AUDU:-Hahaha! Gaskiya Da Abin Dariya Kake Sana'ar Shayi Da (#200).Hhh To Koni Taimun Kadan Wajen Hadamin Shayi.Yauwa Banji Kayi Batun "Madara,Neskep,Bombita" Da Dai Sauran Su Ba.
⭕
〽KHALID:-Malam Audu Kawai Kabani Abubuwanda Na BuQata Nakara Gaba,Idan Bazakayimin Fatan Alkairi Ba Kaimin Shiru Kawai.
⭕
AUDU:-Allah Yabaka Hakuri Me Yayi Zapi Haka?.Ga Kayanka A Sauka Lapiya Sai Anjima.
⭕
〽KHALID:-Sai Anjima Kaga Tapiyata.Chas...Chass...Chasss.Yauwa Riya To Yanxu Bari Nabari Lokaci Yadanja Saina Fara Hada Shayin Kafin Asha Ruwa.Bissimillahi! Bari Natashi Na Debo Ruwa,Domin Napara Hadawa.Yauwa Komai Dede Bari Nadan Kishin Gida Kapin Ya Tapaso................!Masha Allah Bari Nazuba Qayan Qanshi Dasauran Qayan Hadin.Uhhhm,Ai Kowa Yasha Shayin Nan Sai Ya Yaba,Kunji wani Qanshi Dake Mazgar Hanci Na.Kai Karpe Nawa Nema Yanzu Uwa Kiran Sallah Na "Magriba" Nake Ji.Laaaaa! Aikuwa Shine Bari Nadau Butar Shayi Na Nashiga Bakin Kasuwa,Nasan YanzO Kowa Yasha Ruwa Abu Me Zapi Suke So Su Dora Dashi.Bari Na Tashi Na Tapi...Chass....Chas.Chass.!Yauwa Har Na QarasO Bari Muga Mema Yakamata Nace Ne Wajen "TALLATA" Shayi Na.Yessss......!,Yasin NaganO Abinda Zance Kawai Bari Nadinga Cewa Ase Shayin (FATALWA).
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
***
Hhhhh! Khalid Dai Yadau Aniya Domin Har Ya SanbadO Cikin Kasuwa Domin Yin Tallan Shayin Sa Gashi Har Ya Qarasoo Wajen TarOn Wasu Jama'a Dake Zaune Suna Shan Ruwa,DandazOn Al'umma Ne Wanda "Alhaji Hamza" YazamO Shugaba A Gurin.To Bari Muji Yanda Zata Qasance Tsaka Nin Su,Dakuma Yanda Tallan Shayin "Khalid" Zai Qasance.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[TALLA]
Asee Shayi,Ase Shayi,Jama'a Ase Shayin "FATALWA",Ase Shayi Munada Hadin Larabawa,Inyamurai,Yarabawa,Buzaye.Kai Harma Da Hadin "Fulani,Hadin Tsopappi Da Yara Dakuma Jarirai,Asha Shayi,Shayin Fatalwa Me Dadi.
⭕
ALH HAMZA:-Kai Me Shayi ZO
⭕
〽KHALID:-Assalam Alaikom! Gani
⭕
ALH HAMZA:-Shayi Zaka Bamu Muji Yanda "Shayin Fatalwa" Yake.
⭕
〽KHALID:-Uhhm Alhaji.Eheem! Ai Alhaji Nake Gaya Muku Idan Kuka Sha Wannan Shayin Sai Kun Manta Kamannin Ku,Sannan Sai Kun Manta Hanyar Gida Saboda Ingancin Dadin Sa.
⭕
ALH HAMZA:-YarO Da Abin Dariya Kake Zuba Mana Kada Kacika Mu Da Surutu.Ka Irga Mu Dukkan Mu Sannan Kowa Kabashi Kopi Daya,Sannan Ga Wasu Makotan Mu Chan Suma Ka Kai Musu Idan Yayi Ragowa Saika Fadi Kudin Ka Gaba Daya.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ***
Nanda Nan "KHALID Ya Hau Zuba Shayi,Kapin Wani Lokaci Sai Butar Shayin Amma Har Ya.KHALID Yai Ajiyar Zuciya Tareda Yiwa Allah Godiya Yana Ta Faman Tunani,Kawai Sai Yaji (Alh Hamza) Yace:- A Gaskiya YarO Wannan Shayi Naka Da Dadi Yake,Idan Babu Damuwa MunasO Kullum Kadinga Kawo Mana Muna Siya,Amma Kapin Nan Nawa Ne Kudin Ka?.
⭕
〽KHALID:-Kudin Shayina #500 Ne Gaba Daya.
⭕
ALH HAMZA:-Ikon Allah! Ai Shayin Nakama Babu Tsada,Kasan Yaza'ayi? MunasO Ka Qara Sanwa Kullum Kake Kawo Mana Na (1000).
⭕
〽KHALID:-Alhamdulillah! Inna Godiya Sosai Alhaji Insha AllahO, Kullum Zaku Kasance Da Shayin Fatalwa Ba QaQQautawa,NagOde Sai Anjima.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ***
A Kwana Atashi "Gwamna" Sai Qara Samun Ci Gaba Yake Sana'ar Shayin Sa Ta Fadada Ko Ina Maganar Shayin Sa Ake Yara Da Manya,Ya ZamantO Idan Mutum Be Sha Shayin "Fatalwa" Ba
, Bayajin Dadi Saboda SabO Da SabOn Da Al'umma Sukayi Dashi,Ana Nan Tapiya Tai Tapiya ( Khalid ) Yabude Babbar Masana'antar Saida Shayi.Abin Dai Masha Allah,Malam Khalid Mai Shayin Fatalwa Ya ZamantO Abin Kwatanci Da Nunawa,Gaba Daya Yazamo Kamar Bashi Ba,Saboda Yanda Kudi Yazauna Masa,Duk Wata Rayuwa Ta Talauci Da Kunci Gaba Daya Ta Gushe,Rayuwarsa TazamtO Abin Alfahari Ga Al'umma Musamman Talakawa Duba Da Yanda Yake Temaka Musu Acikin Wannan Wata Na (Ramadan) Budi Sai Qasancewa Yake A Tare Dashi,Yabude Guraren Shayi Da Dama,Allah Sarki Rayuwa Ke Nan Yau (Khalid) Yazamo Attajiri Wanda Duniya Take Magana Akansa.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••Kashhh! Adede Nan Wannan Yar "DRAMA" Din Tamu Zata Gimtse Amma Kapin Nan Bari Mudan Sharhanci Wannan Takai-Taccen Labari Dakuma Darasosin Daya Kunsa.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
[SHARHI]
♥Abu Na Farko:-Wannan Labarin Yana Nuni Yanda Talaka Yake Tsintar Kansa,Darashin Bashi Taimako Yayin Da Yake Bukatar Hakan Daga Wajen Masu Kudi,Daga Baya Kuma Sai Yake Samun TaimakO Daga Wajen Wani Me Dan Rupin Asiri,Hakan Yana Nuna Cewa Matukar Kana Da Abinda Zaka Iya Temakawa Dana Qasa Dakai Koda Halin Ka Be Kai Daka Temaka Ba.Qa Kokarta TaimakO GwargwadOn Yanda Zaka Iya,DOmin Kadan Din Shine Me Yawa Wajen Allah.
♥Abu Nabiyu Shine,Aduk Lokacin Da Wata Halitta Tai Kokarin Wulakantaka Ko Cima Zarapi,Kada Kataba Qasa A Guiwa Wajen Qarewa Kai Mutuncin Sa Duk Girman Mutum Ko Arzikin Sa,Koda Yaushe Ka ZamantO Me Alkintawa Zuciya HaQQinta Wanda Take Muradi Kada Ka Tursasata Ko Yimata Horo Ga Aikata Lamuran Da Busu Kamata Ba,Ka Jajurce Wajen Bata Darasi Na Musam Da Kulla Taraiya Da Neman HaLaQ Ko Yaya Girman Qan-Qantarsa Yake.WulaQanci Kada YazamO Wani Linzami Ga Rayuwarka Domin Wata Rana Tabbas Linzamin Zaipi Qarpin Qa.
♥Abu Na Uku:-Yayin Da Qasamu Dama Gameda Wani Lamari Maza Ka Himmantu Tareda Bashi Muhimmanci,Da Kamanta Zurpappan Tunani Domin Kabullowa Kai Yanda Zaiyi Yayinda Sana'a Ta Gagareka,Idan Qasami Wani Dan Kudi Ko Yaya Yake Ka Ambaci Allah,Ka Kuma Yi Tunanin Me Za
ka Samarwa Kanka DOmin Tsira Da Mutunci WatO Sana'arka Ko Yaya Take.Kada Qataba Raina Sana'a,Domin Wata Rana Zata ZamantO Abar Alpahari Agareka.DogarO Dakai Ko Yaya Ne, Yapi Daka DOgara Da Wanda Kake Qasansa,Domin Wata Rana Izzar Mulkinsa Zata Iya Tozarta Mutuncin Ka.A Rayuwa Rainuwa Ga Sana'ar Wani Kada Ta Kasance Wata Muhimmiyar Kusurwa A Tattare Dakai,Yi Fata Nagari Ga Wanda Zuciyarsa Kwarin Guiwar Ciyar Da Qansa Bisa Kan DorOn Sana'arsa.
♥Abu Na Hudu:-MatuQar Ka Girmama Sana'arka To Lallai Itama Zata Alkinta Mutuncinka A Gurbi Mapi Dacewa,Bazata Taba Bari Ka Wulakanta Ba,Zata Bude Hanyoyin Nasara,Allah Zai Dapa Maka Zuwa Mataki Wanda Zai ZamtO Abin Mamaki Ga Halittu,Sannan Yayinda Kasamu Kudi Da Sana'arka Kada Ka Manta Rayuwar Baya Wacce Ka Tsinci Kanka Cikin Talauci,Domin Hakan Shine Zai Tausasa Imanin Ka Yakuma Gargadi Zuciyarka Kada Ka Wulakanta Talakawa,Sannan Ka Fasalta TemakO A Garesu Ko Yaya Ne,Don Samun Budi Da Tsira Hadi Da Rabauta A Gurin Allah.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Masha Allah! Wannan Sune Yan Darussan Da Wannan Labari Ya Qunsa Allah Yasa An Dau Wasu Darussan Ameen,Bissalam Abokaina Inna Alfahari Daku Akoda Yaushe.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
No comments:
Post a Comment
Comment