Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 4 April 2018

TARIHIN TSOHON JARUMIN NAN {AMJAD-KHAN}


.
..
...
........★
Shi Dai Sunansa Na Gaskia *"Amjad Zakaria Khan"*...Anai Masa LaQabi Da (Gabbar Singh) Yasami Wannan Sunan Ne Acikin Film Din (Sholay) 1975...Kamar Yanda Kuka Sani "Amjadkhan" Yayi Fice Ne Abangaren Fitowa Amatsayin Mara Tausayi Da Imani Kamar Yanda Muka Gani A Film Dinsa Na *Sholay*...Baya Dahaka "Amjadkhan" Ba Iya Jarumi Bane A Masana'antar Ta "Bollywood"...Yakasance Me Bada Umarni Ne Akan Fina-Finan "India"....Masana Kimiyyar Sanin Dan Adam Sun Tabbatarda Kalar Idon "Amjad" Yakasance "Ruwan Qasa Ne Me Duhu".....Haka Zalika Kalar Idonsa "Baki" Ne......"Amjadkhan" Anhaipeshi Ne Aranar Sha-Biyu 12 Gawatan (November) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Arba'in Cif (1940).....Cikin Garin Da'aka Haipe Shi Shine *"Peshawar, British India (Now Pakistan)"*...Bisa Binciken Da Mukai Munganocewa "Amjad khan" Ya Mutu Ne Aranar Sha-Bakwai 27 Gawatan (July) Ashekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Chassa'in Da Biyu 1992.Ya Mutune Acikin Garin "Mumbai India"....Daga Lokacin Da Aka Haipe Shi 1940 Xuwa Shekarar Da Yamutu 1992 Jimillar Jadawalan Shekarunsa Sun Qama Shekararsa *(51yrs)*......Kapin Jarumin Ya Mutu Yana Zaune Ne Agarinsa Na Haihuwa Wato "Mumbai,India"...Filin Namu Yayi Duba Na Tsanaki Tare Da Nazari Wajen Bincikar Avinda Ya Haddasa Mutuwarsa....Yanxu Mun Samu Gamsassiyar Tabbaci Akan Abinda Yai Silar Rabashi Da Duniya...Wani Gidan Jarida Me Xaman Qansa Akasar "India" Ya Tabbatarwa Da Duniya Cewa...Ciwon Zuciya Shine Yai Sana Diyyar Mutuwarsa Bayan Hatsarin Mota Da Yayi...Kamar Yanda Wannan Kapa Ta Wallapa Labari Akan Hakan.....Baya Da Haka Amjadkhan Yayi Wata Makaranta Me Suna *"School St. Andrew's High School, Bandra, Bombay"*.Wacce Take Garin "Mumbai"....Yadora Da Karatunsa Acikin Wata Qwaleji Wacce Akewa LaQabi Da *"R. D. National College, Mumbai"*....Ayanxu Hakaa Yanada Shedar Takardar Kammala Karatunsa Afannin
*"(Philosophy)"*.......Jarumi "Amjadkhan" Tun Yana Yaro Yapara Pitowa A Film Yapito Ne Acikin Wani Film Mesuna *"Nazneen"* Anyi Shine A Alip (1951)...Film Din Da Aka Para Ganinsa Amatsayin Jarumi Wanda Yake Jagorantar Film Shine "*Hindustan Ki Kasam*"..Wanda Akai A (1973)....Haka Xalika Yapara Pitowa Ne A Matemakin Me Bada Umarni Awani Film Me Suna *"Love And God"* (Produced in 1963 & Released in 1986)...Baya Dahaka Yapara Bada Umarni Ne Tun A Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Uku 1983"..Acikin Wani Film Wanda Ake Masa LaQabi Da *"Chor Police"*.....Jarumi Amjad khan..Akwai Wani Qarin Magana Daya Fiye Yi Acikin Fina Finansa Irinsu
• “Kitne Aadmi the?"
• “Ab Tera Kya Hoga Kalia?”
• “Holi Kab Hai, Kab Hai Holi?”
• “Jo Dar Gaya, Samjo Mar Gaya”
• “Yeh Haath Hum Ko De De, Thakur”.....Wadannan Sune Irin Karin Maganar Daya Piya Yi Acikin Fina-Finansa...Wanda Suka Gabata Baya.....Mun Samu Rahoto Daga Wata Mujiya Akan Sunayen Danginsa To Daparko Sunan Mahaipinsa.... *★Jayant aka Zakaria Khan* Wanda Shima Yakasance Fasihin Jarumi Ne Amasana'antar Ta "Bollywood".....Baya Dahaka Sunan Mahaipiyarsa *★Qamar*.....Sannan Yana Da Yan Uwa Maza Daga Ciki Akwai *Imtiaz Khan Da Inayat Khan*.....Addinin Musulunci Shine Addinin Da Jarumin Yai Imani Dashi......Bisa Binciken Da Kimiyyar Tamu Tayi Mungano Cewa Jarumi "Amjadkhan" Akwai Abubuwanda Suke Burgeshi Arayuwarsa Kapin Ya Mutu Ya Bayyanawa Manema Labarai Cewa Daga Cikin Abubuwanda Suka Pi Burge Shi Arayuwarsa Da Parko Akwai.. *Tukin Mota.Da Sauraron Wakokin Gargajiyar Su*....Sannan Yakara Da Cewa Mawakin Dayapi Burge Shi Shine Shahararrun Mawak@n Nan Wadanda Sukai Pice Wajen Sarrapa Sautin Waka Dama Wakar Kanta Wato *"R. D. Burman & Kishior Kumar"*.....Abangaren Jarumai Kuwa Jaruman Dasukapi Burgeshi Da Shiga Cikin Zuciarsa Sune Manyan Mashahuran Jaruman Nan Wato *"Amitabh Bachchan & Amrish Puri"*...A Jarumai Mata Ma Ya Bayyanwa Dunia Cewa Jarumar Datapi Burge Shi Itace.. *Madhubala*......"Amjadkhan" Yayi Aure Ne Tun Aranar 17 Gawatan (July) Acikin Shekarar Alip 1972....Sunan Matar Da Ya Aura *"Shehla Khan"*.....Haka Xalika Allah Ya Azurtasu Da "Yaya" Guda 3 Biyu Daga Ciki Mazane Sai Mace Guda Daya...Sunansu.. *"Shadaab Khan,Seemab Khan & Ahlam Khan"*
_________________________________
_*"Amjad Khan"* Yasamu Nasarori Nazamowa Zakaran Gwajin Dapi..Dukda Cewa Be Dade Yana Film Ba Allah Ya Qarbi Rayuwarsa Daga Cikin Nasarorin Kambunan Kyautittikan Daya Samu Akawai.._

.          *Filmfare Awards*
Filmfare Award [Winner] (1986)
Best Comedian/Comedienne
Filmfare Award [Winner] (1982)
Best Supporting Actor
Filmfare Award [Winner] (1980)
Best Supporting Actor Maa Kasam (1985)
Yaarana (1981)
Dada (1979)
_Wadannan Sune Jadawan Yan Nasarorin Dayasamu.._
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••Kassh...Laipin Dadi Karewa Duka Duka Anan Shirin Zai Dasa Aya Sai Allah Ya Kaimu Wani Makon Me Zuwa.....Kudakaci Zuwan Sabon Shirin Nagaba A Ranar Lahadi Me Zuwa In Allah Ya Kaimu....Baya Dahaka Inna Me Bada Hakuri Bisa Matsalar Da'akasamu Wajen Kawo Shirin Akan Lokaci Saka Makon Tangardar Da'akasamu Gameda Da Masarrapin Gudanar Da Kapce Na..Dapatan Za'ayimun Apuwaaa.....Bissalam Kuhuta Lapiyaa.. seee U Next Sunday Insha Allah......
.......
©By
*{Najibkhan NB Srk}*

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot