*_____🌴ZAMAN TAKEWAR MASOYA🌴____*
*🌺 Daga:HADADDUN MASOYA🌺*
*🌹🌿 GROUP🌿🌹*
*🍂Tare da:Muhievert India🍂*
_____________________________________________
_MEYA FI DAMUNKU GAME DA MASOYA A YANXU????_
______________________________________________
💥
♡
🌴
*_Fatima Turaki:_* _abinda yafi damuna game da masoya shine, rashin cika alkawari, rashin amana, rashin gaskiya, kulakulan yan mata._
💥
♡
❣
*_Sabiu Sabkhan:_* _ABINDA YAFI DAMUNAH SHINE BA ACIKA SOYAYYA DAN ALLAH BAH YANXU KOWA BURINSA YAYI YA KAWAR DA BUKATARSA DAGANAN ZA A GUNDIRI SAI RIGIMAH TASHIGO SAI KARIN KISHIYYA MATSAL TSALU KALA-KALA ZAKAI GANI SUNAH FARUWA ALLAH YABAMU MASU SANMU DAN ALLAH AMEEN_
💥
♡
🌴
*_Nazifi S.Nuhu:_* _Rashin kulawa Rashin rikon amana, sanan da Kuma wasa da zukatan masoya hakika wadanan abubuwa sunfi komai konamin rai a fanin soyayar konace. Masoya yanzu fatan Allah yasa musamu dacewa ameeen Nerxefe s nuhu JAGORAN HADADU_
💥
♡
❣
*_Abbah Obi:_* _Abinda yafi damuna ga masoya shine, yaudarar juna expencially yanzun awannan xamanin babu abinda yakai soyayya nishadantarwa,DA kuma lalatawa,DA kirkin tawa,_
💥
♡
🌴
*_Anas Khan:_* _Uhmmm Wato gsky akwai abubuwa dasuke damuna a cikin soyayar wannan lokaci babban abu na farko shine rashin yin soyayya dan Allah - cin amana - yaudara - rashin gsky - duk sun shiga cikin rashin yin soyayya dan dan allah kuma kowannen su yana taka mafimmiyar rawa wajen lalata soyayya!!!! Ina fatan masoya zamu rinkayin soyayya dan allah_
💥
♡
❣
*_Aminatu Yusuf Khan:_* _Rashin sanin darajar soyayya,rashin amana,babu kyakkyawar kulawa,sannan suna hada yanmata fiye d daya in kayi mgn suce sbd tsaro_
💥
♡
🌴
*_Aysha Brigade:_* _Asssalamu alaykum Nidae abinda yapi damuna gameda Masoya ynxu shine Yaudara..sarai aranka kasan bason mutum kkba kadinga kulasa. Suma matan sundawanda sukeso sudinga kulasu..Wnn shine abu mapi muni dake baqantamin rai a soyayyah😰😰By Ayesha Isyaku Brigade_
💥
♡
❣
*_Abdulmalik Muhammd:_* _Rashin Bada cikakkiyar kulawa da kuma yaudara da Kwadayin Abin Duniya Da Sha'awa wacce ke janyo danasani Fatan Alkhairi Gareku masoyan tsakani da Allah Allah ya qara Danqon Qauna Abdulmalik Muhammad_
💥
♡
🌴
*_Najib Khan NB Srk:_* _Assalam Alaekom Nidai Abinda Yapi Damuna Damasoya Yanxu Shine Daparko Xanga Suna Soyayya Tamkar Sa Cinye Kansu Saboda Son Junan Su Amma Matsalar Shine Sai Naga Anwayi Gari Sun Rabu Da Junan Su Wannan Abin Yana Matukar Bani Mamaki Sosai Dan Vansan Meke Jawo Hakan Ba Wani lokacin Matsalar Tana Parawa Ne Ajunan Memakon Su Xauna Su Sulhunta Kansu Amma Saidai Arabu Dajuna.Kirana Anan Shine Dan Allah Idan Xamuyi Soyayya Muyita Tsakani Da Allah Batare Da Munsa san Rai Aciki Ba Domin Soyayyar Mu Ta Inganta Har Takaimu Xuwa Ga Aure....Bissalam By Najibkhan NB Srk_☺ 🙈_
💥
♡
❣
*_Dr.Nazeer Abubakar:_* _Rashin iya soyya dajin tsoro agun wasu matan ...waisu kunya sukeji kuma wlh cutar Kansu Duke *daga angon muhiee_
💥
♡
🌴
*_Abdul A.Lawan:_* _N FARKO RASHIN RIKON AMANAR JUNA SNN QARYA BAXA'A FITO A FADAWA JUNA GSKIYA KOWA SAI Y RINDA KAI KANSA INDA BAIJEBA SNN RASHIN RIKE ALQAWARI D RASHIN BAWA JUNA CIKAKKIYAR KULAWA...._
💥
♡
❣
*_Murtala mustapha:_* _Da farko zanfara da godia ga admin da tabani wannan dama domin in fito ina bayya yana ra ayina wannan ya matukar sani farin ciki,
Kar in cika ku da surutu bari in tafi zuwa ga topic din. A gaskiya abinda yafi damu na a game da massoya yanzu shine rashin amana wanda hakan ya samo asaline tun daga tushe dalilin da yasa nace haka kuwa da yawa daga cikin masoya basu san mene ma'anar soyayya ba ballanta na sukai ga fuskantar menene soyayya kuma menene abota inda suke cakuda su guri guda wanda hakan shike haifar da cin amana a soyayya domin ba a banbance soyayya da kauna inda dole sai mun koma baya muna gyara abun tun daga tushe hakan kuwa ba karamin aiki bane wannan shine babban abinda yafi damuna a kan soyayya. Naku Murtala Mustapha Murtala (prince mmgaya)_
💥
♡
🌴
*_Abdulsalam Nura:_* _rashin da dadadan kalamai da zasu ringa kara dankon soyayya da kuma rashin kyautatawa masoyi/masoyiya_
💥
♡
❣
*_Hauwa'u jidda Sadiq:_* _hm abubuwan suna da yawa kadan daga ciki qarya babban rainin hankalin kuma shine Abokaina maza kuyi haquri amma yanzu da wuya kaga saurayi da budurwasa be ce itace ta fara cewa tana sonshi na rasa wanne irin dadi hakan yake musu su kuma mata duk irin son da sukewa saurayi se suce sun raina wayonsa hakan yana taba raina_
💥
♡
🌴
*_Bara'u Panshekara:_* _Assalam alaykum Gsky abubuwa da yawa suna damu nw, farko masoyan xamanin nan basu da gaskiya, sannan ko wanne a cikin su bashi da tabbas akan wanda yake so ma'ana karya tayi yawa sosai ga yaudare yaudare kai abin abin takaici, ga gane gane Wlhi sai dai addu'a Fatan nasun nasara a soyayya hadaddu_
💥
♡
❣
*_Shafa'at Adam (Princess SRK):_* Gsky nafarko akwai rashin iya tattausan kalami da rashin fahimtar junan sannan rashin iya ita kanta soyayyar da kuma rashin kulawa bayan kulawa akan syyy nakara dankon syyy _ga masoya_
💥
♡
🌴
__________________________________________
```Hhhhhh wani batu na hango wanda jidda take magana akai sai abun ya bani dariya kuma tabbas hakane gaskia ta fad'a da yawan masoya na wannan lokacin maza da sun tashi hiran yarinyar da suke so sai kaji sunce "Ae ita take so na" da ana samun hakan matan da su suke sanarwa da saurayi suna sonsa wani sa'in ma in hankalinta yai 1000 ya tashi taga wane tana sonsa ya xa'ai a fada masa? Wata ma da kanta xata shirya taje wajen sa ta sanar masa ta kamu da sonsa, wannan abun na bata xuciya gaskia. Kar dai na cikaku da xnce dn Wlh bcci nke ji over har na fara gyangyadi.......😘ku kula da soyayya masoya dan bana son naga masoya sun rasa junansu, Aha! takunnan dae muhievert India /Er india /Er mumcy.....😵😵wayyo Sleepý.```
*♡HADADDUN MASOYA WHTSAPP & FACEBOOK GROUP♡*
No comments:
Post a Comment
Comment