- Bayan 'Prabhas', Yanxu Kuma Xa'a Antayo
Gungi 'Kattappa'
.
.
.
Dukan Sigogin CikinOf Shirin SS Rajamouli
Abin , Wâ€o Shirin ˜Baahubali', Kattappa
Yaxama Siga Mafi Soyuwa Ta Biyu Bayan
Baahubali Kansa. Musamman Irin Yadda Ake
Tunanin Meyasa Kattappa Yakashe
Baahubali?' Hakan Yasa Aka Mayar da
Kattappa Wabda Yayi Suna A Duniya.
.
Inda Yanxu Kattappa Ya Amshi Karramawa Ta
Hanyar Yin Mutum-Mutuminsa A-Shahararren
Gidan Tarihi (Madame Tussauds). Lokutan
Baya Prabhas Yaxamo Jarumin Kudancin
India Na Farko Da'akyi Mutum-Mutuminsa A
Gidan Tarihi (Madame Tussauds), Inda Yanxu
Sathyaraj Yaxamo Jarumin Tamil Na Farko
Tamil Kuma Jarumin Kudancin India Na Biyu
da xa'a Karramashi da Hakan.
.
Labari Ya Tabbatar da Cewa Kyautar-Karramw
a Ga Babban Mai Hidimtawa Masarautar
Mahishmathi kingdom.
No comments:
Post a Comment
Comment