=~~~~~SARKIN WAYO~~~~~=
Akwai wani asibiti a jihar kwara, wadda ta
kasance idan bakajin dandano a bakinka, a
naira dubu goma kacal zaka bada kudin
magani.
amma idan baka warkeba, za'a baka dubu
ashirin kai tsaye. ashe duk shelarda akeyi
wani danfillo na saurare, da isarsa gida sai ya
shirya zuwa asibitin, da zuwansa sai yayi
bayani, sai doctor yacewa abokiyar aikinsa
don allah idan kin gama ga wannan malamin
ki dauko wannan maganin kibashi, ashe(filajin
ne).
aiko danfillo na fara sha sai yace, ace
magani, ki dauko filajin ki bani don rashin
sanin aikinki.
wai in kaine, ko kece ya zakiyi?
we are listening you.
No comments:
Post a Comment
Comment