Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 26 April 2018

TARIHIN MEBADA UMARNI (RAJKUMAR HIRANI)


Wwwnajibkhann.blogspot.com/2018/Tarihin-Rajkumar-Hirani
_
__
_______
Daparko Sunansa Nagaskia *"Rajkumar Hirani"*.Wanda Akewa LaQabi Da *"Raju"*.Kamar Yanda Kuka Sani *Rajkumar* Ya Shahara  Ne Awajen Shiryawa Da Bada Umarni Hadi Da *Editing* Gameda Fina Finan Da Suka Shapi Masana'antar Bollywood.Wata Mujiyarma Sun Bayyana Cewa Ba Iya Bada Umarni Yakeba Harma Rubutu Akan Labarin Film Yanayi...Masana Sanin Halittar Dan Adam Suntabbtarwa Da Manema Labarai Yanayin Fasalin Halittar Sa.Kamar Yanda Suka Bayyana Sunce Kalar Idonsa Baki Ne Wato (Black) Kalar Gashinsa Kuma Baki Ne Me Santsi."Rajkumar Hirani" An Haipe Shine Aranar Ashirin 20 Gawatan (Nuwamba) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Sittin Da Biyu (1962) Daga Lokacin Da'aka Haipe Shi 1962) Zuwa 2017 Jimillar Jadawalan Shekarunsa Sun Kama Shekararsa Hamsin Da Biyar *(55Yrs)* A Duni@.Rahoto Na Musamman Daga Bakin Wani Daga Cikin Wakilan Mu Me Suna #Abdullahi_Rabiu_Nahuce.Ya Bayyana Mana Cewa Shidai *Rajkumar Hirani* An Haipe Shine Acikin Wani Qauye Me Suna *"Nagpur, Maharastra"* Dake Qasar "India".Wanda Takai Ayanxu Haka Yana Zaune A wannan Garin Da'aka Haipeshi *"Nagpur"*.Baya Dahaka Wakilin Namu YaQara Dacewa *Rajkumar Hirani* Makarantar Da Yayi Itace *"St. Francis De'Sales High School, Nagpur, Maharashtra"* Bayan Yagama Wannan Makaranta Ne Daga Nan Yadora Da Karatunsa Nagaba Da Sakandare Acikin Wata Kwaleji Wacce Ake Mata LaQabi Da *"Film and Television Institute of India (FTII), Pune"* Ita Dai Wannan Makaranta Tayi Shura Ne Wajen Koyarda Yanda Ake Gudanarda Harkar Film Dama Wasu Sauran Dabaru Nasanin Makamar Aiki Gameda Abubuwanda Suka Danganci Film..Ayanxu Haka *Rajkumar* Yanada Takardar Shedar Kwarewa A Pannin *Editing*...Kamar Yanda Na Anbata Abaya Shidai Yashara Ne Abangaren Bada Umarni Film...Film Din Dayapara Gwada Bajintarsa Tawajen Bada Umarni Da Rubutawa Shine.*(Munna Bhai M. B. B. S) Wanda Akayisa Ashekarar Dubu Biyu Da Uku (2003)..Sai Kuma Kaya Taccen Film Din Nan Me Suna *(PK) Wanda Akayi Shi Ashekarar Dubu Biyu Da Sha Hudu (2014) Wanda Mukaga Hazikin Jarumin Nan *Amirkhan* Aciki.Shidai Wannan Film *Rajkumat Hirani* Shine Wanda Yai (Puroducin) Dinsa.A wannan Lokacin...Hausawa Nacewa Wai Waye Adon Tapiya.Don Haka Bari Filin Na Mu Yayi Waiwaye Zuwa Ga Ahalinsa.To Daparko Sunan Mahaipin Sa *(Suresh Hirani)* Shidai Yakasance Ma'aikaci Ne Awata Masana'anta Wacce Ake Kira Da *"(Rana Typing Institute)"* A cikin Garin Nasu (Nagpur)..Baya Dahaka Sunan Mahaipiyarsa *(Sheela Hirani)*.Sannan Yanada Yan Uwa Guda Biyu Daya Namiji Daya Mace Daga Cikin Yan Uwansa Akwai Wanda Yake Aiki A Shashin Na'ura Me Kwakwalwa Na  Jaha Da Jaha Wato (Computer Consultant in the United States) Shidai Sunansa *(Sanjeev Hirani)*.Sai Kuma Kanwarsa Me Suna *Anju Kishanchandani* Itakuma Takasance Ma"aikaciyar Gidan Jarida Ce Wato Kapar Wallapa Labarai (Journalist)...Kamar Yanda Labari Yanuna Addinin _Hinduism_ Shine Addinin Da Wannan Daraktan *Rajkumar* Yai Imani Dashi..Bisa Binciken Da Mujiyar Tamu Tayi Mungano Ire Iren Abubuwanda Sukapi Burge Wannan Darakatan.Daparko Jaruman Dasuka Burgeshi Wadanda Babu Kamarsu Awajensa Dubada Yanda Suke Jajircewa Gameda Tapiyarda Harkarkarlolin Fina Finansu Sune Manyan Jaruman Nan Wadanda Suka Shahara Afagen Nishadantarwa Da Ilimantarwa.Jarumi Na Parko Shine *(Dilip Kumar, Sanjay Dutt, Aamir Khan, Boman Irani)*.Sannan "Rajkumar Hirani" Yakara Dacewa Film Dinn Dayapi Burgeshi A Masana'antar "Bollywood" Shine (Anand) Wanda Akayi Ashekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Daya (1971)..Abangaren Wasanni Kuwa Wasan Dayapi Burgeshi Shine Wasan (Kiriket/Cricket)....Baya Dahaka *Rajkumar Hirani* Yayi Aure Ne Tun Ashekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Chassa'In Da Hudu (1994).Ya Auri Wata Matane Wacce Ake Kira Da *(Manjeet Hirani)*.Wacce Takasance Matukiyar Jirgin Sama Na Qasar "India"...Ayanxu Haka Suna Da "Da" Me Suna *(Vir Hirani)* Wanda  A Yaanxu Shima Yana A Matsayin (Pursuing Film Direction)
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
*_KARIN BAYANI AKAN (RAJKUMAR HIRANI) HAZIKIN DARAKTA_*
∆∆∆∆∆∆
*"Rajkumar Hirani’"* Mahaipinsa "Suresh" Ya Zauna Acikin Wani Ga ari Me Suna *Sindh* Wanda Yaanxu Yake Ayankin Qasar (Pakistan).Yayi Rayuwane Anan Kapin Yadawa Garin (Nagpur) Dazama..Kamar Yanda Tarihi Ya Nuna Mahaipinsa Yakasance Kwararren Marubuci (TypeWriters) Ne Ganin Hakan Ne Tasa Mahaipin Nasa Yabude Wata Masana'anta Ta Gudanar Da Rubuce Rubuce Da Koyarda Salon Fasahar Rubutu A Na'ura Me Kwakwalwa Wato (Computer)m..Mahaipinsa Yasami Nasara Sosai A Hakan Domin Sai Da Ya Horar Da Mutane Sama Da Dubu Daya 1000 Yanda Ake Rubutu A Wannanan Masana'antar Tasa Me Suna *(Rana Typing Institute)..Iyayen "Rajkumar Hirani" Sunso Dayazama Hazikin Me Lissapi Wato (Accountant).Amma Da Suka Ga "Dan" Nasu "Rajkumar" Hankalinsa Yapi Karkata Gameda Abubuwanda Suka Shapi Film Sai Suka Dapa Masa Domin Cikar Muradinsa A Saboda Hakanema Suka Turashi Wata Makaranta Wacce Take Agarin "Mumbai" Me Sun *"Television Institute of India (FTII), Pune"*..Domin Yaje Yai Karatu Akan Abinda Yake So Domin Tabbatar Da Maparkinsa.Wanda Takaida Yasamu Shaidar Zamowa Hazikin *Editer* A Fannin Film.*Vidhu Vinod Chopra*.Shine Wanda "Rajkumar" Yaparayiwa Aiki Akan Wani Tallan Film Dinsa Dazai Pita Me Suna (1942 A Love Story)..Sannan Film Din Da *Rajkumar* Yaparayiwa *Editing* Wanda Aka Kashe Masa Kudi Sosai Wajen Ganin Antsarashi Yanda Yakamata Shine *Mission Kashmir (2000).*..Haka Zalika Film Din Dayapara Fitowa Amatsayin Me Bada Umarni Shine *"Munna Bhai MBBS (2003),"*..Rajkumar Yaci Gaba Da Harkallarsa Dan Ganin Cikar Muradinsa Film Dinsa Dayayi Nagaba Shine "Lage Raho Munna Bhai (2006)," Daga Shi Sai  3 Idiots (2009) and PK (2014).
Wanda Takaida Film Din *3 Idiots* Yakarya Duk Wani Recorde Na *Box office"...Dadin Dadawa Film Dinsa Nagaba Mesuna *PK* Zuwansane Yasa Duk Wani Recorde Da"ake Takama Dashi A "Bollywood" To Wannan Film Din *PK* Yayiwa Box Office. Kaca Kaca A Wannan Lokacin.Ayanxu Haka *Rajkumar Hirani* Yanada (National Awards and Filmfare Awards under his belt.) Guda Goma Sha Daya (11)
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Ga Wasu Kadan Daga Cikin Fina Finanda Daya Yaba Umarninsu Da Shiryasu Wasu Kuma Daga Cikin Shine Wanda Yayi (Editing) Dunsu Ga Jerin Sunansu Qamar Haka_
*
1- Mission Kashmir 2000
2- Munna Bhai M.B.B.S 2003
3- Lage Raho Munna Bhai 2006
4-,3 Idiots 2009
5- PK 2014
6- Saala Khadoos 2016
7- Sanju 2018
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Rajkumar Hirani Yasamu Lambobin Yaboda Da Kanbunan Kyaututtuka Dubada Yanda Yake Nuna Jajircewa Gameda Harkarsa Ta Film Daga Cikin Nasarorin Dayasamu Yanada Kyautar_
•••
        *National Film Awards*
2004 Best Popular Film Providing Wholesome Entertainment
Munnabhai MBBS 49th

          *Filmfare Awards*
 Critics Award for Best Film
Best Screenplay

       *National Film Awards Best Debut Director*
Best Screenplay
Best Editing

         *National Film Awards Best Screenplay*
Best Editing

       *Stardust Awards Dream Director*

       *Bollywood Movie Awards* Best Director

          *Zee Cine Awards*
 Most Promising Director
2006 CNN-IBN Indian of the Year Entertainment
Lage Raho Munna Bhai [28] 2007 54th National Film Awards Best Popular Film Providing Wholesome Entertainment
Best Screenplay (Original)
52nd Filmfare Awards Best Film Critics
Best Story
Best Dialogue
Star Screen Awards Best Story
Best Dialogue
Best Editing

        *IIFA Awards Best Director*
Best Story
IIFA Award for Best Dialogue

       *Bollywood Movie Awards* Best Director
Best Story
Best Dialogue

        *Zee Cine Awards Best Story*
Best Screenplay
Best Dialogue
Power Team Award
Stardust Awards Dream Director
Global Indian Film Awards
Best Story
Best Screenplay

Broadcast India Awards for Excellence in Film & Television Best Director[31]
2010 57th National Film Awards Best Popular Film Providing Wholesome Entertainment
3 Idiots 55th Filmfare Awards Best Director
Best Story
Best Screenplay
Best Dialogue
Star Screen Awards Best Director
Best Screenplay
Best Dialogue
Best Editing
11th IIFA Awards Best Director
Best Story
Best Screenplay
Best Dialogue
Best Editing

Bollywood Hungama Surfers Choice Movie Awards Best Director

Star Guild Awards Special Honour of 2009 for Best Film
2015 Star Screen Awards Best Dialogue
PK Star Guild Awards Best Film
Best Director
Best Dialogue
60th Filmfare Awards Best Screenplay
Best Dialogue
16th IIFA Awards Best Director
Best Dialogue
Bollywood Hungama Surfers Choice Movie Awards Best Film
Best Director
ETC Bollywood Business Awards Highest Grossing Director
Top Grosser of the Year
Box office Record breaker of the Year
Box office 300 cr club
.
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Kambunan Kyaututtulan Daya Samu_
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
©-2018-By
*{Najibkhan NB Srk}*

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a