SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!
••••••••••••••••••••••••••°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ahaaaaa!To Jama'a Lokacin Murtsike Kwarkwatar Idanuwan Mu Yayi Domin Nishadantar Da Zukatan Mu Hadi Da Sada Muzumunci Ga Yan Uwa Wadanda Aka Dade Ba'a Hadu Ba.Qungiyar "Bollywood Fan's Nigeria" Tahada Wani Qataparen Mashahurin Gayataccen Ingantaccen TarO,Kamar Yanda Aka Saba Duk Shekara Amma Wannan Na Daban Ne Ga Sauran Tarukan Dasuka Gudana Baya,Bisa Yanda Aka ShiGo Da Wasu Sababbin Tsaruka Da Salo Sababbi Aledarsu.Domin Nishadantar Da Ma'abOta Ra'ayin Sigar Damakaradiyar Kapcen "India".Wannan Taro Yakunshi Abubuwa Da Dama Bisa Tsarin Yanda Aka Tallapawa Inganta Bikin Shagalin Dakayan Alatin Kwatalle Feshe Adon Samari Da Yammata Hadi Tsopappi Dama Yara Yan Qwalisar Zamani.Akwai Rawa Ta Musamman Daza'ayi Cikin Kapcen Sigar Kwaikwayo Ga "Indiyawa" Wadanda Suka Shahara Afagen Chaskale Me Yaji Da Citta Domin Kuwa Katapariyar Qungiyar Nan Me Suna (NACH GAANA) Wato "Rawa Da Waka".Tazo Muku Dawasu Salon Rawa Wanda Duk Wanda Yagani Zai Ce Lallai Ko (Pravu Dheva,Makhel Jackson,Tulp,Cris Brown) Sai Haka Saboda Yanda Aka Tsara Gudanuwar Chaskalen Cikin Sigar Kapcen
*Bir Radha Shepa
"13.13
*Wild Reppers
*Bad Salsa
*Lil Master
Dakuma Uwa Uba (MJ5).Baya Dahaka Akwai Qarramawa Da Kyautittika Na Musamman Daza'ayi.Kudai Kuyi Tururuwar Dandazon Yankar (Tiket) Wanda Ake Sai Dashi Akan Farashi Mapi SauQi Da Rahusa Akan (#200) Ka Cal Amma Ga Wadanda Suka Biyu Takan Tsarin Gamayya Ta Qungiyar Su Ta Reshinan "Bollywood" Unguwannin Su,Amma Idan Mutum Yai Zagaye Ta Wata Harabar Batareda Yashiga Cikin Sahun Qungiyar Unguwarsu Ba To Za'asiyar Dashi Akan Farshin Naira (#500).Ayanzu Haka Anfara Kapcen Sai Da Wannan (Gatepass) Ta Karkashin Inuwar Jagororin Qungiyar Kamar Haka
★Kingkhan Muzammil Ibrahim Yakasai
★Usman Solo
★Musbahu Muskhan Hotoro
★Iliya India
★Nazeer Magoga
★Yaya IshQ
Dadai Sauransu.Inda Zaku Same Su Shine (Makarantar Kingkhan Goverment Girl's Secondary School Magwan Wanda Ke Kan Titin Xuwa Gidan Gwamna).Haka Zhalikha Zaku Sami Qarin Bayanin Inda Za'ayi Taron Dakuma Lokacin Gabatar Dashi Na Agogo Ajikin Takardar Shedarka/Ki Wato (Gate Pass),Amma Ranar Daza'ayi Taron Itace Ranar Lahadi Wacce Tai Dede Da (18-Nov-2018).Don Haka Kuyi Saurin Mallakar Naku Domin Ganewa Idanuwanku Zahiri Domin Masana LanQasa Kimiyyar Zance Sunacewa Gani Ya Koriiiiiii Jiiii......!Bissalam
*
BY
(Najibkhan NB Srk)
No comments:
Post a Comment
Comment