Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Monday, 7 January 2019

HANYAR ZAMA SHUGABAN KASA:•Late Shehu Shagari

HANYAR ZAMA SHUGABAN QASA.Sir LATE SHEHU SHAGARI.
Mashahurin Dan Kasa

BY Auwal Prabhas.

Shekara 1 bayan zamar sa member na jam'iyyar National Party Of Nigeria (NPN), Shehu Shagari an zabeshi a matsayin dan takarar Shugaban Qasa a jam'iyyar National Party Of Nigeria (NPN) A shekarar alif 1979.Ya lashe zaman Shugaban kasa wanda yabashi damar zama Head Of States Kafin a fara kiran Nigeria da president.
A qarshen lokacin tenure nasa, anqara zabarsa wanda yacigaba da zama a office dinsa a matsayin Shugaban kasar Nigeria a second tenure A shekarar alif Dari Tara da Tamanin Uku 1983.
Saidai akace laifin dadi qarewa, bayan samun nasararsa a tenure ta 2 shugaba Muhammadu Buhari yayi masa Juyin Mulki a mulkin soja.

QARUWAR DA YASAMU DA YASHIGA HARKAR SIYASA A SHEKARAR ALIF 1951.

Sir LATE SHEHU SHAGARI.

Tun bayan Shekara 3 da shigar sa harkar siyasa a shekarar alif 1951, za'a iya cewa yashiga da qafar dama, domin kuwa yana shiga Allah (S. W. A) aka xabe sa a matsayin First Public Officer daya daga cikin yan majalissar dokokin Jihar Sokoto mai wakiltar yammacin Sokoto a majalissar tarayya mai wakiltar Sokoto.Daga Wannan mataki Allah (S. W. A) yaqara matsar dashi na xama permanent Sectary a gwamnatin marigayi tsohon Shugaban kasa Sir Abubakar' Tafawa Balewa wanda yayi aiki dashi daga shekarar alif 1960 cikin watan 1 ga watan October zuwa watan 15 ga watan Janairun shekarar alif 1966.Marigayi Shehu Shagari yakafa tarihin zama Minister har sau bakwai a tarayya Nigeria.

AN SAKE SHI DAGA GIDAN KASO A SHEKARAR ALIF 1986.
RIP SHEHU SHAGARI.
Shekara 3 bayan anyi juyinn mulkin soja a shekarar alif 1986, an Saki marigayi tsohon Shugaban kasa Shehu Shagari daga gidan kaso bayan cleared na cin hanci da rashawa da akeyi Masa.Abu mafi muhimmanci shine rashin aikinsa a harkar siyasa.


PAYING CONDOLONCE AND REMBERING HIS ADMINISTRATION.FOR LATE SHEHU SHAGARI.
On November 18th, 1969, the government of Kofi Busia Ghana, announces the alien compliance order. That sought to evict foreigners blamed for his country economics misfortune.The Reverse is the case 14 years later when president Shehu Shagari issues an executive order demanding illegal immigrants to leave Nigeria or risk getting arrested. The order given in 1983, reportedly affected over 1 million Ghanaians who are forced to leave the country and made to deal with restricted access in Benin Republic, journeying back to their homeland.
RIP SIR.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a