TELEGU CINEMA.
JANUARY RELEASES.
A yau 9th January 2019 babban shirin nan da yakasance babban shiri kuma da yan kallo suka matsu da fitarsa kasuwa 'NTR', shirin yakasance labarin gaskiya akan Kakan jarumi Young Tiger Jr NTR wanda yakasance babban dan siyasa a yankin Telegu da India gabaki daya. Shirin za'a sakeshi a jahohin TELEGU da kuma yankin Kerala gabaki daya.
In muka koma yankin jarumi Ram Charan (Mega Star) akwai shirinsa da yarage Kwana 1 ya Kacal da fitarsa rage ya fita kasuwa a Gobe kenan.Shirin yahada jarumai irinsu :@RamCharan @KiaraAdvani @Vivekoberoi da dai sauransu.
In muka koma Fannin jarumi Venkatesh (Shadow actor) akwai shirinsu Shida jarumi "Akkineni Nagarjuna" mai suna F2. Yakasance shirin comedy hade da drama.
Wannan yakasance banbancin kwanaki 1 daya ne wa shirye shiryen. NTR yabawa shirin jarumi Ram Charan Kwana 1 yayinda Shirin jarumi Ram Charan yabawa shirinsu jarumi Akkinneni Nagarjuna Kwana 1.
All The Best For The Entire Team.
By YOUNG REBEL AUWAL PRABHAS.
No comments:
Post a Comment
Comment