•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
[GUNDARIN TARIHINSA]
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
❇Daparko Sunanta Nagaskiya "Anushka Sharma",Sunayen Da'ake Mata LaQabi Dasu Sune Kamar Haka "Anu, Nushe".Kamar Yanda Masana Bincike Da Nazartar Dan-adam Suka Bayyana Qalar Launin Idon Jaruma "Anuskha Sharma" An Fasalta Shi Da Wani Launi Me Qama Da Idon "Mage" Wanda A Yaren "Bature" Akan Qira Wannan Launi Da "Hazel Brown" Shikuma Gashinta "BaQi" Ne.Kamar Yanda Masarrafar Sanaryar Mu Suka Sani "Anu" Ta Qasance Matashiyar Jaruma Wacce Ta ShigO Makaftar Fim Din "Bollywood" Da Qafar Dama,Hakan Tasa A Yanxu Tana Cikin Jerin Jaruman Dasuke "Purodusin/Produce" Na Film Baya Da Haka Manyan "Kampani" Sukan Qirata Domin Tai Musu Tallan Hajojin Su Don Samun BunQasa A Kasuwancin Su,Dubada Yawan Masoya Da Al'umma Data Tara.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[RANAR HAIHUWA]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Jaruma "Anushka" Anhaipeta Ne A Ranar Daya 1 Ga Watan "Mayu/May" Acikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Takwas.Wanda Daga Shekarar Da Tazo Duniya Wato "1988" Zuwa Yanzu "2019" Jimillar Shekarunta SunQama Shekararta "Talatin Da Daya" Wanda Akapcen Atisayen Namba Yake Kamar Haka...(31yrs).Baya Dahaka Yankin "Ayodhya" Dake Cikin Jahar "Uttar Pradesh" A Kasar "India" Shine Mahaipar Wannan Jaruma "Anu" Ba'ada ZhaliQa Shine Garin Da Yazamto Mata Jigon Tapiyarda Atisayen Rayuwarta Amma Kapin Nan Jarumar Ta Girma Ne Acikin Garin "Bengaluru",Ayanzu Haka Tana Ci Gaba Da Rayuwarta Ne A Garin "Mumbai".Gamasu Bukatar Antayawa Zuwa Inda TaQe Adireshinta Shine:- "Badrinath Towers, 20th floor, Seven Bungalows, Andheri, Mumbai" .Sannan Tayi Qaratunta A Garin "Bengaluru' Acikin Wata "Makaranta" Da'ake Qira Da "School Army School, Bengaluru".Bayan Tagama Wannan Makaranta Ne Tai TattaQi Izuwa Wata "Kwaleji/College" Wacce Makaftan Magana Suke Lakaptawa Wannan Gwalleji Da "Mount Carmel College, Bengaluru".A Yanzu Matakin Karatunta Yana A Matsayin "Matashin Digiri" Wanda Tayi A Bangaren Qasafin Karatun (Arts) "Ba Da A" Ma'ana (Bachelor Of Arts B.A.).Amma Idan Mukai Waiwaye Bangaren Nazari Akan Karatun Da Tayi A Sashin Sanin Hikayoyin "Tattalin Arziki" Wato "Economics" Ta ZamtO HaziQa A Wannan Shinge Domin Tanada Qwarewa Dakuma "Satifiket/Certificate" Na Musamman Wanda Wasu Manazarta Dakuma Bincike Akan Tarihi Sukan Furta Cewa Tana Da "Masta/Masters" A Wannan Bangare Na Sanin Hikayoyin Tattalin Arziki Don Arxiki Yasamu Gurbi Dakuma Shahara Gamai Shi.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[GAMEDA FIM DIN DATA FARA]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Idan Quma Mukai Waiwaye Akan Fim Din Data Farayi A Rayuwarta,Wanda Idanuwanta Suka Fara Tozalin Kwallin Qasancewa Dashi Shine Babban Fim Din Nan Wanda Yai Shura Wajen Qayatarwa WatO "Rab Ne Bana Di Jodi' Fim Ne Wanda Aka Gansu Tareda Jarumin Nan Baban Raya Fure Wato "Shah Rukh Khan" Shidai Wannan Fim Anyisa Ne A Shekarar "Dubu Biyu Da Takwas" Ma'ana (2008).Sannan Fim Din Daya Zamtowa Linzamiwa Nasararta Shine Film Din "Jab Tak Hai Jaan" Wanda Akayi A Shekarar "2013'.Wanda Ya Zamto Shine Fim Wanda Tafara Samun Kyauta Ta Musamman Wacce Kowanne Jarumi Ko Jaruma Ke Alfahari Da Ita Wannan Kyauta Itace (Filmfire Award) Tasami Wannan Kambu Ne A Matsayin Me Temakawa Jarumi Acikin Fim Wato "Best Supporting Actress".Bayan Wannan Fim Sai Fim Dinta Me Suna "Band Baaja Bhaarat" Wanda Akayi A "2011" Wannan Fim YazamO Fim Wanda Take Matukar Qauna Saboda Yai Mata Sanadin Samun Kyautar Jarumar Datapi Kowacce Jaruma Ta Shekarar "2011" Wannan Gasa Masu Jajayen Qunne WatO Turawa SuQan Kirata Da {International Indian Film Academy Awards},Ma'ana "Kyautace Ta HadaQar Qasa Da Qasa Ta Fim".
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[ABUBUWAN DA TAFI SO]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇DaparkO Abincin Da Zuciyarta Tapi Muradi Shine Abincin Da Aka Sarrafa Shi Da Qayan Ganye Wato "Vegetarian Food".Sannan Tana MatuQar Sonyin Chaskale Wato Ma'ana "Rawa/Dancing".Daga Wani Bangaren Kuma Jarumar Ta Bayyanawa Al'umma Cewa Tana Son Yin Qaratu Akoda Yaushe.A Jarumai Tana Son Jarumin Nan Dan Qwalisa WatO "King Khan Shah Rukh Khan",A Jarumai Mata Kuma Ta Lazapta Jaruma "Rani Mukherjee" A Matsayin Tauraruwarta.Fina-finan Dasukafi Tasiriwa Kanta Sune Kamar Haka...
°•Jab We Met
°•Dilwale Dulhania Le Jayenge
°•Chak De! India
°•Dil Se
Kusan Wadannan Fina-finai Duk Na Jarumi "Shah Rukh Khan" Ne.Baya Da Haka Daga Masuburburdar Fina-finai Ta (Homeland) Wato "Hollywood" Fina-finan Dasukapi Qayatar Da Ita Sune Kamar Haka...
°•The Shawshank Redemption
°•Life Is Beautiful
°•In the Mood for Love
°•Fish Tank
Daga Sashin Qalolin Qawa Kuwa Kalar Kayan Dasukapi Burgeta Sune Kamar Haka...
• White=Fari
• Grey=Baki Me Haske
• Black=Baki
• Navy blue=Shudi Me Matsakaicin Haske.
Yankin Datapi Muradiwa Zuwa Shine "The Himalayas" Dake "Goa".
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[BAYANI AKAN DANGINTA]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Bari Muyi Durar Mikiya Izuwa Qan A Halinta Sunan Mahaifinta "Ajay Kumar Sharma" Shidin Yakasance "Ofisa/Officer" Ne Na Tawagar "Sojoji" Wato "Arm Officer".Ita Kuma Mahaipiyarta Ana Qiranta Da "Ashima Sharma".Sannan Tana Da Wani Dan Uwa Wanda Ake Qira Da "Karnesh Sharma" Yakasance "Sojan Ruwa" Ne Wato (Navy).
*
Hakha Zhalika Tabayyana Jarumai Irinsu...
°•Ranveer Singh
°•Zoheb Yusuf.
Amatsayin Abokai Na HaQiQa Wadanda Tapi ShaQuwa Dasu.Sa'annan Jaruma "Anuskha Sharma" Tana Da Aure Wacce Ta Auri Shahararren Dan Wasan "Kiriket/Cricket" Din Nan Me Suna "Virat Kohli" Sunyi Aure Ne A Ranar "11" Ga Watan "Dissamba/December" Acikin Shekarar "2017".Wanda Har Yanzu Dai Busu Samu Qaruwa Ba Sai Nan Zuwa Da Wani Lokaci.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[ASHE JARUMAR TANA TALLA?]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Akwai Wani Muhimmin Abu Ga Jaruma "Anu" Abin Kuwa Shine AfarkOn JigOn Kuruciyarta Kafin Tafara Fim Tana MatuQar Muradin Son Zamowa Me Talla A Kampanunuwa Wadanda Suka Shahara,Hakan Tasa Tai Tattaki Zuwa Garin "Mumbai" Domin Yiwa Wani "Kamfani" Me Suna "Lakme Fashion" Talla, Daga Nan Kuma Tayiwa Wani Kampani Mesuna "Wendell Rodricks" ,Ta Tallata Musu Hajar Kasuwancin Su MatuQa Hakan Ya Assasa Nasararta Zuwa Wani Mataki.Baya Dahaka Matashin Daraktan Nan Wato "Aditya Chopra" Dan Gidan Murgayi "Yash Raj Chopra" Shine Wanda Yafara Shirya Mata Fim Wanda Ake Kira Da Suna "Rab Ne Bana Di Jodi".Akwai Wata Magana Da Jarumi "Shah Rukh Khan" Yayi Gameda "Anushka" Akan Wannan Fim Dana Ambata,Abin Dakuwa Yace Shine (Wannan Fim Din 'Rab Ne Bana Di Jodi' Yazamto Wani Bigire Wanda Yazamto Fim Mafi Shahara Duba Da Jaruma "Anushka Sharma" Saboda Tayi Kokari A Matsayinta Na Sabuwar Jaruma).
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[HADUWARTA DA "VIRAT"]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Matashiyar Jaruma "Anushka" Ta Hadu Da Saurayin Data Aura Wato Shahararren Machaskalin Wasan "Kiriket/Cricket" Din Nan "Virat Kohli" A Wani Gurin Gyaran Gashi Wanda Ake Kira Da Suna "Shampoo Commercial, Daga Nan Kuma Har Takai Da Soyayya Ta Kullu Yanxu Suna A Matsayin Ma'aurata.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[BANASON KADANGARE]
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
❇Bisa Yanda Tarihi Yabayyana Jarumar Takasance Me Matsanancin Tsoron "Kadangare/Lizard".Baya Dahaka Daga Gepe Guda Kuwa Kunya Tayi Tasiriwa Halayyarta Domin So Dayawa Wasu Abubuwan Kunya Tana Hanata Gudanarwa,Hakan Tasa Wani Lokaci Aka Ta6a Yin Hira Da'ita Akan Kunyar Da Take Da'ita Ga Abinda Take Cewa "Ni Ba Irin Mutanen Nan Bane Masu Masu Karsashi,Domin Kuwa Natuna Lokacin Danazo Yin Wani Abu Acikin Wani Fim Nawa,Hakan Yasa Naji Qunya Sosai,Saida Nadau Lokaci Kafin Nai Abinda Aka Umarce Ni Dede.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[JERIN FINA-FINANTA]
⬜Jaruma "Anushka Sharma" Tayi Fina-finai Da Dama Wadanda Sukai MatuQar Girgiza Masana'antar Bollywood Wasu Sun Samu Nasara Gagaruma Wasu Kuma Sun Fadi,Ga Jerin Rukunan Fina-Finanta Data Kafta Sune Kamar Haka....
°•Rab Ne Bana Di Jodi 2008
°•Badmaash 2010
°•Band Baaja Baaraat 2010
°•Patiala House 2011
°•Ladies vs Ricky 2011
°•Jab Tak Hai Jaan 2012
°•Matru Ki Bijlee Ka Mandola 2013
°•PK 2015
°•NH10 2014
°•Bombay Velvet 2015
°•Dil Dhadakne Do 2015
°•Sultan 2016
°•Ae Dil Hai Mushkil 2016
°•Phillauri 2017
°•Jab Harry Met Sejal Sejal 2017
°•Pari 2018
°•Sanju 2018
°•Sui Dhaaga 2018
°•Zero 2018
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
[JERIN KYAUTITTIKAN TA]
⭐Jaruma "Anu" Ta Lashe Kyaututtuka Da Dama Wadanda Ga Jerin Jimmilar Su Kamar Haka...
*Annual Central European Bollywood Awards, India*
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actress
Band Baaja Baaraat (2010)
★
*Apsara Film Producers Guild Awards*
Apsara Award [Nominee] (2016)
Best Actress
NH10 (2015)
Apsara Award [Nominee] (2016)
Best Actress in a Supporting Role
Dil Dhadakne Do (2015)
Apsara Award [Nominee] (2015)
Best Actress - Movie
PK (2014)
Apsara Award [Nominee] (2013)
Best Actress In A Supporting Role
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Apsara Award [Winner] (2011)
Best Actress
Ishqiya (2010)
Band Baaja Baaraat (2010)
★
*Awards of the International Indian Film Academy"
Popular Award [Nominee] (2016)
Best Actress in a Supporting Role
Dil Dhadakne Do (2015)
Popular Award [Nominee] (2015)
Best Actress in a Leading Role
PK (2014)
Popular Award [Winner] (2013)
Best Actress in a Supporting Role
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Popular Award [Winner] (2011)
Best Actress in a Leading Role
Band Baaja Baaraat (2010)
Special Award [Winner] (2011)
Star Plus Hottest Pair
Band Baaja Baaraat (2010)
Bollywood Hungama Surfers'
★
*Choice Movie Awards*
Surfers' Choice Award [Winner] (2013)
Best Actress in a Supporting Role
Jab Tak Hai Jaan (2012)
★
*Filmfail Awards*
Filmfail Award [Nominee] (2018)
Worst Actress of the Year
Jab Harry Met Sejal (2017)
Filmfare Awards
Critics' Awards [Nominee] (2019)
Best Actress
Sui Dhaaga: Made in India (2018)
Main Award [Nominee] (2017)
Best Actress
Ae Dil Hai Mushkil (2016)
Main Award [Nominee] (2016)
Best Actress
NH10 (2015)
Main Award [Nominee] (2016)
Best Supporting Actress
Dil Dhadakne Do (2015)
Filmfare Award [Winner] (2013)
Best Supporting Actress
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Filmfare Award [Nominee] (2011)
Best Actress
Band Baaja Baaraat (2010)
Filmfare Award [Nominee] (2009)
Best Actress
Rab Ne Bana Di Jodi (2008)
★
*GQ Awards, India*
GQ Award [Winner] (2017)
Woman of the Year
★
*Nickelodeon Kids' Choice Awards, India*
Nickelodeon Kids' Choice Award [Nominee] (2016)
Best Actress - Movie
Sultan (2016)
★
*Screen Awards*
Screen Award [Nominee] (2019)
Best Actress - Critics
Pari (2018)
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Actress
Sultan (2016)
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Actress
Ae Dil Hai Mushkil (2016)
Screen Award [Nominee] (2016)
Best Actress
NH10 (2015)
Screen Award [Nominee] (2013)
Best Actress in a Supporting Role
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Screen Award [Nominee] (2011)
Best Actress
Band Baaja Baaraat (2010)
Screen Award [Nominee] (2009)
Best Actress
Rab Ne Bana Di Jodi (2008)
★
*Tehran International Sport Movies & TV Festival*
Honorary Diploma [Winner] (2017)
Best Actress of Long Narrative
Sultan (2016)
★
*The Ghanta Awards*
Ghanta Award [Nominee] (2013)
Worst Supporting Actress
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Ghanta Award [Nominee] (2011)
Worst Actress
Badmaa$h Company (2010)
★
*Zee Cine Awards*
Viewers' Choice Award [Nominee] (2019)
Best Actress
Sui Dhaaga: Made in India (2018)
Jury's Choice Award [Nominee] (2019)
Best Actress
Pari (2018)
Popular Award [Winner] (2017)
Best Actress
Sultan (2016)
Popular Award [Winner] (2013)
Best Actress in a Supporting Role
Jab Tak Hai Jaan (2012)
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actress
Band Baaja Baaraat (2010)
•Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Kyautittikan Data Samu.
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
No comments:
Post a Comment
Comment