Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Tuesday, 13 March 2018

FILIN RAYA FURE (HADADDUN MASOYA)

*_🌼☘❣SOYAYYA DACE NE MASOYA❣☘🌼_*
         *_🌹☘ Daga:Hadaddun Masoya Group☘🌹_*  
                     *_🌺Tare da:Muhievert India🌺_*
             _____________________________________________

        *🌾☘🌷🌼RAYA FUREN MASOYA💐🍁🌻🌹*
                      *~<<<<Abdulmalik&Dr fatymer>>>>~*
             🍀💐🌼🍁🌾☘🌷🍁🌻🌿🌸🍁🌷☘
                                           *~A Karo Na1⃣~*


*→→→♥Abdulmlik Muhd:*
                  ``` kalamanki sukan rikirkita ni naji ni tamkar Ina Kan Karagar Mulki Bana jin tsoro komai Akan sonki har da zumuditunaninki nakeyi Ba dare ba Rana Nakamu da ciyonda Bayada magani sai naki Nazo gareki domin samun saukin ciyon kitausaya WA rayuwarta  Daman shine Aikinki na Likkitanci```

*→→→♥Dr Fatyma :*
        ``` ina mae farin cikin isuwarka greni abin alfaharina dafatan kaxo da kalamae masu riketa xukata```

*→→→♥ Abdulmalik Muhd :*
                   ```Gani a gabanki na duka baransoyayyarki nake
 ki bani da na dara mahassadanmu sai dai su kare a kushe da sara tuni mun haye tsauni mun barsu a Rafi suna harara
ke ce daya gimbiya Qamshin jikinki ya zarce almiski
kin tsiyayemin idanu wurin kallon dirin jikinki
a yau ba kyakkyawar fuska sai taki
muryarki da dadi wane Alkaki
da ke nake alfahari😘```

*→→→♥Dr Fatyma :*
               ``` Kmar ydda kakiji aranka ina tunanin kamar nafika domin duk wni futar numfashina inajin kaunarka acikinsa Hmm ae wnnan nice nafi cancanta da naemaka maganinsa kada kadamu rabi raina kuma nawa nakani```

*→→→♥ Abdulmalik Muhd :*
                  ``` wohoho Dadi ina zan Sa Kaina Da ace nasameki da Nadace Babu baqinciki ba zogi ba Radadi Samun irinki Baiwar Allah ce```

*→→→♥Dr Fatyma:*
                  ```Inajin kunya idan kana furt Wnnan kalmar kada kamanta ni da kai munxama tamkar laila majnun sbd xabar kaunar juna Haka xalika nema ba wnda xangani y burgeni idan vakaeba```

*→→→♥Abdulmalik Muhd:*
                  ``` A soyayyrm😍 ba tintiben baki ko harshe
ko yawunki ya zuba ni zan lashe ke ce farko a raina kuma ke ce karshe Daga Ke Ba Qari soyayyarki ta girma a raina har tai reshe begenki shi ne numfashina Fatima Kyauta daga Allah```

*→→→♥Dr Fatyma:*
                  ```Haba masoyina kadena cewa daace kasameni ai tuni kariga da kasamen kai fa nawane nikuma takace dan haka akoda yaushe karinka sawa aranka naxama taka```

*→→→♥Abdulmalik Muhd:*
                  ```Zo Bani Hannunki nakaiki Lambun soyayya
Gimbiyata 😘 sarewa da Algaita Sune kadai sautin da ke tashi Zan Kaiki gefen rafi musha soyayya
Domin Ni dake mundace har a misali```

*→→→♥Dr Fatyma:*
                  ``` Hmm godia nake abun alfaharina.. Wlh aduk lokacin danake tare dakai rabuwa ce kawai bana so taxo idan inajin muryarka bana iya saurarar takowa Tam masoyina gani naxo```

*→→→♥ Abdulmalik Muhd :*
                   ```Hmm Jinjina gareki Sarauniyar kyawawa Lallai ko gida ma Anshaida Banada Kalmomi sai na kiran Sunanki Nashiga Zuciyarki nai Dashe kuma yakama Dausayin Qaunarki yasa Ko Banruwar Dashen banayi Burina a rayuwa mutuwarmu tazomana a tare domin bana iya rayuwa idan baki Taka a sanun sanun Gimbiyata Kalla a samanki tsuntsaye namiki busa Idan Bakiyi Alfahari daniba Toh Dawa zakiy
Ni nakane Ke tawace munzama daya Dole nai Alfahari dake Dr Fatima Sunanki da dadin Fada Zo Manta da "yan Gambara```

*→→→♥ Dr Fatyma:*
                ``` 😊 sweetyna kenan kalamanka suna sani farinci akoda yaushe```

*→→→♥Abdulmalik Muhd:*
                  ``` Zo Muje gefen Qorama Na baki Kyauta ta musamman```

*→→→❤Dr Fatyma:*
                ``` Godia nake sweetyna 💋💋```


           🍁☘🌾🌿🌹💐🌷🌻🌿🌼🍀🍁🌾🌿🌹🍁☘
*_Gaisuwa Ga Masoya, Gaisuwa ga Qawaye 'Ya'Yan Mumcy, Gaisuwa Ga Kyawawa Na Hadaddu, Gaisuwa Ga Abokai da Qawaye Duk Na Hadaddu, Gaisuwa Ga Hadaddu Gaba1,Muhievert India /Er India/Er love/Er Mumcy._*
~HADADDUN MASOYA WHTSAPP & FB GROUP~

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a