Sunan Waka: Tu Milade
Sunan Fim: All Is Well
Shekarar Fita: 2015
Hada Sauti: Himesh Reshammiya
Rubuta Waka: Mayur Puri
Sunan Kamfani: T-Series
Mawaki: Ankit Tiwari
Mai Fassara: NAJIBKHAN NB SRK
Ooo Oooo...
* Bekasi Hai, Bebasi Hai, Beqaraar Hai Aarzoo
Akwai Rashin samun taimako, akwai
Tilastawa, kuma Muradai na sun Gaza Hutawa
* Rabba Mere Tu… Rabba Mere Tu…
Ya Ubangiji na!
* Zara Sa Tu Aasra De
Ka Agaza Min
* Zara Sukoon Tu Dila De
Ka bani Sukuni
* Meri Duaa Ko Tere Karam Se
Addu'a ta da girman zatin ka
* Mere Khuda Ab Tu Mila De
Ka hadasu ya ubangiji na (Amsa min Addu'a
ta/ka biya min bukata ta)
* Tu Milade…
Ka hada su
Ooo Oooo...
* Dard Bhi De, Par Dawa De
Ka hadani da cuta, amma ka bani maganin
ma
* Arzyion Ko Honsla De
Ka Bani Kwarin Guiwa akan Addu'a ta
* Meri Duaa Ko Tere Karam Se
Addu'a ta da girman zatin ka
* Mere Khuda Ab Tu Mila De
Ka hadasu ya ubangiji na (Amsa min Addu'a
ta/ka biya min bukata ta)
* Tu Milade…
Ka hada su
Ooo Oooo...
* Aashiyaana, Har Thikana, Mera Tanha
Masauki na, da duk inda na zauna yanzu cike
yake da kadaici.
* Raahaton Ka, Mil Saka Na, Ek Lamha
Na kasa zaune na kasa tsaye
* Tanhaayi Parchhai Hoke Aayi Mere
Roobarooo
Kadaici ya zamo inuwa ta kuma gashi ya tare
ni gaba da gaba.
* Rabba Mere Tu… Rabba Mere Tu…
Ya ubangiji na!! Ya ubangiji Na!!
* Soona Jo Dil Hai Phir Basa De
Ka Maida Zuciya ta wacce take cike da
kadaici ta zamo wuri wanda ya Cancanci
zama
* Jeene Ki Ab To Koi Wajah De
Ka bani dalilin ci gaba da rayuwa
* Meri Duaa Ko Tere Karam Se
Addu'a ta da girman zatin ka
* Mere Khuda Ab Tu Mila De
Ka hadasu ya ubangiji na (Amsa min Addu'a
ta/ka biya min bukata ta)
* Tu Milade…
Ka hada su
Ooo Oooo...
* Boond Bhar Ki, Pyaas Meri, Tu Hai Dariya
Kishirwa na bai wuce na digo ba, Yayinda Kai
Kuma Tamkar Kogi ne
* Mera Hissa, Hoga Kitna, Ek Ka
No comments:
Post a Comment
Comment