JARUMI AAMIR KHAN
*****************************
1. Aamir Khan Yana Da Ra'ayi Sosai Akan
lawn tennis Ayayin Lokacin Da Yake
Makaranta, Bai Kasance Dan Wasa Maras
Kyauba, Yana Wakiltar Makarantarsu Yayin
Gudanar da lawn tennis AJihohi Da Daman.
Roger Federer Shine Matsayin Danwasansa Na
tennis.
.
2. Yana Dan Shekaru 16, Aamir, tare da
Abokinsa Aditya Bhattacharya (Dan Gidan Mai
Shiya Fina-finaiBasu Bhattacharya), Yayi
Wani Sanyayyen Naxarin Film Wanda
Yakirawo da Paranoia. Wanda Yasamu Daga
Dr Sriram Lagu.
.
3. Khan Da Ya Jone da Gungun Al'amuran
Gabatar da Kallon Fina-finai da Ake Kira da
Suna Avantar Inda Yayi Aiki dasu tsawon
Shekaru Biyu. Daga Bisani Ne Ya Yanke
Shawarar Xama Jarumi Sa6anin Ra'ayin
Mahaifinsa.
.
4. Film din Da Yaxamo Nafarko Ga Aamir
Yafito tare da Ketan Mehta (Holi) Ya Samu
Damar Shiryawa Daga students of Film da
Television Institute of India. Yayi Aiki Aciki.
.
5. Holi Shine Film Na Farko Ga Aamir Kuma
Shirin da Yafito dashi da Sunan Aamir
Hussian Khan. Wand Yabada Umarnin Shirin
Lagaan Maisuna Ashutosh Gowariker Shima
Yafito A Muhimmiyar role Cikkin Wannan film.
.
6. Aamir yahadu da Reena Dutta Kafin Asaki
Shirin Holi Acikin Shekarata 1984. Su Biyun
Sunyi Aure Acikin Shekara t 1986 Adai
Wannan Ranar Yayin da Javed Miandad Ya
Anataya Qwallonsa Na Qarshe don Antaye
Qasarhe India Cikin Sharjah. ReenaTafito
Acikin Wani Shot Guda Daya Cikin Babban
Shirin Jarumi Aamir Maisuna Qayamat Se
Qayamat Tak.
.
7. Aamir da Raj Zutshi Sun Hadu Amatsayin
Ma'aikan Al'umma Wajen Rarraba Taswirar
Shirin Qayamat Se Qayamat Tak Awajen
Motoci da Jiragai Duk Da Cewa Wannan film
Anyimasa Qaramin Budget. Shi Dakansa
Yafadawa Mutane Cewa Shine Jarumin
Wannan film.
.
8. Aamir Khan da Juhi Chawla Sun Xamo
Abokai Na Kusa Ayayin Gudanar da Aikin
Shirin QSQT (1988), Amma Abokantakarsu Ta
Sauya Yayin Gabatar da Aikin Shirin Ishq
Cikin Shekara ta 1997 Yayin da Aamir Yafito
Amatsayin Prank. Basu Sake Wani Film ba
tare Tun Daga Lokaci. Kafin Ishq, Aamir da
Juhi Sun Fito Acikin Fina-Finai Guda 7, Inda
Daga Cikinsu Guda 5 Suka Xama flops.
.
9. Aamir Koda Yaushe Baya Kula da
Al'amuran Kushe Da Suka Shafi Kyaututtuka
Sai Acikin 1990 Yayin Da Ya Rasa Best Actor
award Inda aka Bayar Da Ita Ga Jarumi Sunny
Deol Cikin Ghayal. Inda Akayi nominated
Nashi tare da film dinsa Maisuna Dil. Ixuwa
Yanxu Anyi Nominated Nashi Sau 17 Na
Kyautar Filmfare Award. Duk Da Cewa Baya
Kushe Kyautar Oscar Awards.
.
10. Kamar Yadda Yaxo Daga Matarsa Kiran
Rao, Cewa Aamir Yana Fama da EAting
disorder.
No comments:
Post a Comment
Comment