Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 14 March 2018

SHIN KUNSAN WACECE (KAJOL MUKHERJEE)


A Shekara Ta 1997 Jaruma KAJOL Itace
Takasance Jaruma Mace Ta Farko Da Akafara
Sa Sunanta A Jerin Sunayen Wadanda
Za'azaba A 6angaren Jaruman Da Sukafi
Nuna Mugunta Acikin Films, Ta Kasance Itace
Jaruma Ta Farko.
.
Sannan Jaruma KAJOL Ta Kasance Jaruma
Mace Ta Farko Da Tafara Yin Nasaran Amsan
Kyautar Lambar Yabo A6angaren Nuna
Mugunta Acikin Film Wato (Best Villain) Itace
Jaruma Mace Data Fara Kafa Wannan Tarihin
.
Kai Jaruma KAJOL Fa Duk Wani Tunani Da
Kake/Kike Yi Akanta Ta Wuce Haka A Duniyar
Film.
.
Jaruma KAJOL Itace Jarumar Da Manyan
Jarumai Maza Da Mata Suke Girmamata
Saboda Baiwar Da ALLAH Yabata Na Iya Film.
.
Jaruma KAJOL Itace Jarumar Da
.
Writers
Singers
Directors
Producers
Musicians
.
Suke Girmamata Saboda Baiwar Da ALLAH
Yabata Na Iya Film, Itace Jarumar Da Mutane
Ke Qaunarta Har Yanzu Saboda Baiwar Da
ALLAH Yabata Na Iya Acting
.
Ina Roqon ALLAH (SWT) Yasa Ta Musulunta
Tare Da Mijinta Da Yaranta Da Zuri'arsu Baki
Daya, Ameen
.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a