NASARORI YASAMU KAFIN YA MUTU : Shi dai
asalin sunan shi shine M.S NARAYANA kuma
anhai feshi a garin mumbai kuma yasamu
award guda 110 a ciki a kwai National
comedy award guda 48 kuma yasamu best
film a 2011 award guda 30 sannan yasamu
best Director guda 20 kuma yasamu best of
the year guda 12 sune gaba daya guda 110
kuma yamutu a 23-1-2015 ranar da ya mutu
ranar film dinshi na karshe yafita mai suna
PATAAS wanda shida Jarumi N.T.R ne acikin
wannan film.
No comments:
Post a Comment
Comment