Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Monday, 5 March 2018

JARUMI (AMINTABH-BACHCHAN) YAJI CIWO

Amitabh Bachchan yaji ciwo (1983)
Ashekarar 1983 jarumi amitabh bachchan ya
taka rawa a finafinai kamar su Mahaan,
Nastik, Andha da kuma film din dayafi kawo
kudi a shekarar wato coolie wanda a shooting
din film din yai rauni...........Inda abin yasamo
asali
A ranar 26 ga watan july na shekarar 1983
yayin daukar film din coolie yaji rauni bayan
wani scene da ya buqaci yai tsalle ya fada
kan wani teburi sannan ya fada kasa inda
fadawarsa ke da wuya wani sashe na jikin
teburin ya soke shi agefen ciki inda gurin ya
huje, ya zubar da jini mai yawa sannan ciwon
ya kusan taba masa hanji koma ya taba, inda
daga bisani akayi cire wannan scene
din.Wannan abin dai yafaru ne a cikin jamiar
bangalore,film din ya hada jarumai kamar su
amitabh , rishi kapoor, kader khan, waheeda
rahman dadai sauransu sannan manmohan
desai ne yabada umarni..........Film yazama
shirin da yafi kawo kudi a shekarar, Inda in
muka koma bangaren jarumi amitabh
bachchan yayi jinya ta watanni daga baya ya
warke inda jama’ sukai tamasa addu‘ar
samun sauqi inda jama‘a suke tururuwa a
kofar asibiti dan yin addu‘a agareshi , wasu
ma har wasu abubuwan suke saya sukai wa
abin bautarsu a matsayin kyauta dan amitabh
yasamu lafiya...........Bayan film din ya futa
sai jarumi amitabh bachchan yadau hutu a
harkar film inda ya koma harkokin siyasa
kuma bai dawo ba saida yayi yan shekaru,
wannan kenan ku tara wani lokacin dan
cigaban tarihin ANGRY YOUNG MAN wato
amitabh bachchan, sai anjima

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a