Bollywood Tayi Rashin Hamshakiyar Jarumar Nan (Shridevi).Aranar February 24, 2018. Gabaki Daya Qasar India Sun Girgixa da Mutuwar Abar Qaunarsu, Wacce Suke Tutiya Da Ita Amatsayin Kadarar Qasar Tasu Wato Jaruma Sridevi Kapoor. Kama Daga Kan Yan Danginsu Har Da Masoyanta xasu Cigaba da Tuna Avar Qaunar Tasu Har Avada, Sun Saka Mata Jajayen Kaya Da Xinariyar Kanjeevaram saree, Jarumar Mai Dauke Da Karramawar Kyautar "Padma Shree" Tayi Hutuwarta Acikin Yankin Mumbai Ranar Laraba Da Yamma. Anci Gaba da Amsar Gaisuwar Fitacciyar Tauraruwar Marigayiyar, Jarumar A Yankin Malayalam Maisuna "Priya Prakash Varrier" Ta Xayyana Alhininta Sosai Abisa Wannan Rashi Da'akayi Na Jarumar Cikin Shirin "English Vinglish", Matashiyar Jarumar Tayi Rubutun Alhinin Marigayiyar Asalon Wata WaQa. Inda Tayi Rubutun Alhinin Ga Jaruma Sridevi Ta Hanyar Rera WaQa Kamar Haka "Kabhi Alvida Na Kehna" Daga Cikin Shirin Jarumi Shah Rukh Khan. Tayi Bangirma da Mutuntawarta Ga Sarauniyar Jarumar Maxan Jiya (Yesteryear diva), Priya Ta Dora video Ashafin Xumuntarta Na Twitter.
.
”History never really says goodbye. History says, ‘See you later,’” Haka Jarumar Cikin Shirin Oru Adaar Love Ta Rubuta.
.
.
Jaruman Bollywood Kamarsu Aishwarya Rai Bachchan, Deepika Padukone, Kajol, Ajay Devgn Sun MiQa Girgirmamawarsu Ta Qarshe Ga Jarumar. Harda Jaruman Kudancin India Kamar Irinsu Rajinikanth, Kamal Haasan, Chiranjeevi Sun Xiyarci Jana'Ixarta Da Akayi Acikin Mumbai.
.
TOKAR GAWAR SRIDEVI
.
Tokar Gawar Sridevi An Tashi Da Ita Sama Ixuwa Garin Rameswaram Don Shirye-Shiryen Xubar Da Ita A Wani Ruwa Mai Tsarki.
.
Mijin Sridevi Maisuna Boney Kapoor Yatashi Sama Acikin Jirgi Na Musamman Ixuwa Tsuburi Mae Tsarki (Holy Island) Don Shirin Bikin Birne Tokar Gawarta A Ruwa Mai Tsarki...
.
Jarumar Bollywood Ta Mutu Tana Da Shekaru 54 on 24 February Bayan Haka Ta Mutu Wajen Bikin Danginta AQasar Dubai.
.
Ansanar Da Mutuwarta Cewa Ta Mutu Sakamakon Bugawar Xuciya (Cardiac Arrest), Amma Bincike Da Ya Tsananta Ya Nuna Dalilin Mutuwarta Sakamakon Tsautsayin Nutsewar Shigar Ruwa Ba'abisa Qa'Idava.
.
.
Bayan Bincike Da Akayi Akan Gawarta daga Bisani Hukuma tabada Ixinin A Dauki Gawar Amayar Da Ita Ixuwa Mumbai Inda Qasar India Da Dubban Masoyanta Sukayi Chinchirindon Fitowa Bakin Titi don Gudanar da Jana'ixarta Inda Qasar India Ta Karammata Karammawa Ta Musamman.
.
Daga Bisani AnQoneta, Inda Tokarta Yanxu xa'a Xubata A Ruwan Teku Mai Tsarki.
Sati Daya Bayan Mutuwarta, Babbar Yar Sridevi Maisuna Jhanvi Tayi Jimami Sosai Inda Ta Kirawo Mahafiyarta ‘my everything’ Kuma Ta Bayyana Yanda Take Cikin Kadaici ‘hollow emptiness’ Sbd Wanna Rashin.
.
Tayi Rubutu Kamar Haka: ‘There’s a gnawing hollowness in my chest that I know I’ll have to learn how to live with. Even with all the emptiness, I still feel your love… Every time I close my eyes, I only have good things to remember.

No comments:
Post a Comment
Comment