Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Monday, 5 March 2018

TARIHIN JARUMI (ANIL-KAPOOR) Mr India


_Daparko Sunansa Nagaskia *{Anil Kapoor}*.Wanda Akapi Sani Da *{Mr. India & Lakkhan}*.Yasami Wannan Inkiyar Ne Acikin Fim Din Dayayi Mesuna (MR.INDIA)...Kamar Yanda Mukasani "Anil-Kapoor" Babba Jarumi Ne A Masana'antar Bollywood Dama Sauran Kungiyoyin Shirya Fina-Finai wadanda Suke Kasar "India".Irinsu *Telegu Film,Kannada Film,Tamil,Film,Malayalam Film,Hollywood Film.Hakaxalika (Purodusa/Producer) Ne.Sana'ar Film Itace Babbar Sana'ar Daya Rike Arayuwarsa..Alkalima Sun Nuna Cewa Kalar Idon Jarumi "Anil" (Ruwan Qasa Ne Me Duhu) Ma'ana (Dark Brown)..Kalar Gashinsa Baki Ne "Black"....Anhaipe Shi Aranar Ashirin Da Hudu 24 Gawatan *December*  Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Hamsin Da Shida 1956..Daga 1956 Xuwa 2017 Jimillar Shekarunsa Sunkama Shekararsa *(62yrs)*.Adunia.Garin Da'aka Haipe Shi  *Mumbai,Maharashtra,*Dake KaXar *India*..Ayanxu Haka Yana Garinsa Na Haihuwa Da Xama Wato *Mumbai, MaharasIndia India*.Gamasu Son Xuwa Inda Yake Tooo Abine Me Sauki Ga Adress Dinsa Kamar Haka *31 Shrinagar, 7th Road,JVPD Scheme, Mumbai*....Masana Bincike Akan Tarihin Dan Adam Sun Bayyana Sunan Makarantar Dayayi Itace *"Our Lady of Perpetual Succour High School,Mumbai"*..Haka Xalika Yaci Gaba Dakaratunsa Wanda Yai Wata Kwaleji/Collenge" Me Suna *"St. Xavier’s College,Mumbai"*..Kamar Yanda Na Ambata Abaya Na Cewa Jarumi "Anil-Kapoor" Yayi Fina-Finai Acikin Masana'antun Shirya Film Da Dama.Film Dinsa Na Parko A Bollywood Shine_ *"Hamare Tumhare"* Wanda Yayisa A (1979).Sai Kuma A "Telegu" Shine *"Vamsa Vruksham"* Yayi Shine A  (1980),A "Kannada Film" Kuma Shine *"Pallavi Anu Pallavi"* Yayi Sane A Alip (1983)...A Masana'antar "Malayalam Film" Film Din Daya Parayi Shine *"Chandralekha"* Wanda Yayi A Alip (1997)...Haka Xalika Be Tsaya Iya "India" Ba Dayin Fina-Finansa Tarihi Ya Bayyana "Anil"  Yatsallaka Xuwa Kasashen Ketare Domin Gudanar Da Harkallar Fina-Finansa Film Din Daya Parayi A Kasar "Birtaniya" $hine *"Slumdog Millionaire"* Yayi Sane A Alip
(2008)..Haka Xalika Yayi Film Mesuna *"Mission: Impossible – Ghost Protocol"* A Kasar "Amurka" Amasana'antar (Hollywood) Wanda Yayi  $hi A Alip (2011)...Sannan Film Din Dayapara Pitowa Amatsayin "Producer" Shine *"Badhaai Ho Badhaai"* Wanda Akayi A Alip (2002)...Bugu Dakari Tarihi Yabayyana Mana Cewa "Anil-Kapoor" Akwai Wani Shiri Dayake Jan Ragamarsa Wanda Gidan (TV) Na Amurka Ke Gabatarwa Sunan Shirin (TV 24) Yana Gudanar Da Shirin Ne Agidan (TV) Mesuna (American TV Series) Yapara Gabatar Dashi A Alip  (2010).....Sunan Mahaipinsa Murgayi "*Surinder
Kapoor*" Wanda Shima (Producer) Ne Kamar Yanda Tarihi Yanuna..Sunan MahaipiyarXa *"Nirmal Kapoor*"..Sannan Yanada Yan Uwa Maza Guda Biyu 2 Dakuma Mace Guda 1.Sunan Yayansa *"Boney Kapoor"*.Shima (Producer),Ne.Sai Kuma KanenXa Mesuna "*Sanjay-Kapoor*" Shikuma Yana Amatsayin Jarumi Ne...Sai Kanwarsa Me Suna *"Reena Kapoor"*......Hakan Yanaima Nuni Dacewa Harkar Film Ajininsu Take Domin Duk kusan A Halinsa Suna Gudanar Da Harkallar Fina-Finai..Addinin *Hinduism* Shine Addininsa....Kamar Yadda Alkhalima Suka Nuna Abinda Jarumi "Anil-Kapopr" Yapi So Yayi Shine Daga Ciki Akwai *Tapiye-Tapiye Da Fenti Na Zane Da gymming,*...Kalar Abincin Dayapi So Sune *"Grilled chicken/fish, Baingan ka bharta, Mool paranthas, Gujarati thali Teriyaki"*....Jaruman Dasukapi Burgeshi Wayanda Babu Kamarsu Awajen Sa Daga Ciki Akwai
*Raj Kapoor, Da ,Charlie Chaplin*...A Jarumai Mata Kuwa Akwai
*Rekha , Sridevi , Katsidelined*....Fina-finan Dasukapi Burge Shi Sunhada Da *"Woh Saat Din, Parinda, Pukar, Virasaat, Mr. India, Khoobsurat"*...Daraktocin Dayapi So Sune Manyan Daraktocin Nan *"Christopher Nolan , Davi Fincher, Darren Aronofsky, Danny Boyle"*....Abangaren Wakoki Ma Ba'abarshi Abaya Ba Yabayyanawa Manema Labarai Irin Wakar
Dayapi so kuma tapi  Shiga RanXa Itace *"Rock On"* Zindagi Milegi Na Dobara""* Wacce Mawakinnan Me Suna *Farhan
Akhtar* Ya Rera @cikin Film 'Rock On'....Kalar Kayan Dasukapi Burge Shi Sune "Fari,Baki,Jah"....Gameda Wasa Kuwa Wasan Dayapi Soyuwa AranXa Shine Wasan *Cricket*....Haka Xalika Be Tsaya Anan Ba Wajen Padin Abubuwan Dasukapi Burgeshi Arayuwarsa .Gidan Abincin Dayapi So Shine *Restaurants in Mayfair* Wanda Yake Akasar (London)...Bisa Binciken Da Mujiyar Mu  Tayi Mungano Kasar Da Jarumi *Anil-Kapoor* Yapi Son Xuwa Wannan Kasa Itace Kasar "Landan/London".....Mujiyar Tamu Batatsaya Anan Ba Sai Da Tagano Muku Manyan Abokanan "Anil Kapoor" Daga Ciki Akwai Shahararrun Manyan  Jaruman Nan Daga Ciki Akwai *Madhuri Dixit, Da .Kimi Katkar.* Saikuma
*Sunita Bhavnani Kapoor* Wacce Ita Kuma Sana'arta Shine Kawata Kayan Kwalliya Ma'ana Meyin Ado Ga Mata Wajen Antaya Musu Kayayyakin Dazasu Sa Su Suyi Kyau Matuka.....Anil Kapoor Yayi Aure A Ranar 19 Ga Watan (May) A Shekarar Alip (1984).Ya Auri *Sunita Bhavnani Kapoor* Wanda A HalinyanXu Sun Haipi Ya'ya 3 Biyu Daga Ciki Mata Ne Sunan Wance Aka Para Shekowa Dunia Itace Wannan Shahararriyar Jarumannan Wacce Ayanxu Tauraruwarta Take Haskawa Wato Jaruma *Sonam-Kapoor* Anhaipeta Ne A Alip (1985).Sai Kuma Wacce Take Binta Tsakaninta Da Ita Taxararsu Shekara 2 Sunanta *Rhea-Kapoor* Ita Kuma "Producer" Ce Anhaipeta A Alip (1987)..Sai Nakarshen Wato Kaninsu Wanda Shikuma Yake Amatsayin Jarumi/Actor Sunansa *Harshvardhan Kapoor* Anhaipeshi A Alip (1990).Wadannan Sune Sunan Ya'Yan Da Jarumi (Anil-Kapoor) Ya Mallaka Adunia..Irin Kalolin Motocin Da Yake Hawa Sune *Audi RS7, Mercedes
ML350, BMW 7-Series
760 Li, W222 Mercedes
Benz S-Class*....Sai Kudin Dayake Dauka Wato Salary Wanda Ake Kira A Turance *Money Factor
Salary
(approx.)
3-4 crore/film (INR) Wadanda Nauyin Su Yakai Nega Wat Miliyan $12 A kudin Amurka..
Wannan Shine Kadan-Daga Cikin Tarihin Jarumi (Anil-Kapoor)
*~----------------__<<0>>__-----------------~*
_Jarumi Anil-Kapoor Yayi Fina-Finai Da Dama Gajerin Jadawalan Fina Finansa Dayayi Tundaga 2017 Zuwa Shekarar Daya Para Film Gasunan Kamar Haka_
.
*1- Mubarakan (2017)*
*2- Dil Dhadakne Do (2015)*
*3- Welcome Back (2015)*
*4- Race 2 (2013)*
*5- Shootout at Wadala (2013)*
*6- Tezz (2012)*
*7- No Problem (2010)*
*8- Tees Maar Khan (2010)*
*9- Short Kut (2009)"*
*10- Slumdog Millionaire (2009)*
*11- Wanted (2009)*
*12- Black & White (2008)*
*13- My Name is Anthony Gonsalves (2008)*
*14- Race (2008)*
*15- Tashan (2008)*
*16-Yahan Ke Hum Sikander (2008)*
````17- Yuvvraaj (2008)
18- Salaam E Ishq (2007)
19-Welcome (2007)
20- Darna Zaroori Hai (2006)
21- Humko Deewana Kar Gaye (2006)
23- Bewafaa (2005)
24- Chocolate (2005)
25- My Wifes Murder (2005)
26-No Entry (2005)
27- Musafir (2004)
28- Armaan (2003)
29- Calcutta Mail (2003)
30- Badhaai Ho Badhaai (2002)
31- Om Jai Jagadish (2002)
32- Rishtey (2002)
33- Lajja (2001)
34- Nayak (2001)
35- Bulandi (2000)
36- Hamara Dil Aapke Paas Hai 37- Karobaar (2000)
38- Pukar (2000)
39- Biwi No. 1 (1999)
40- Hum Aapke Dil Mein Rehte Hain (1999)
41- Mann (1999)
42-Taal (1999)
43- Gharwali Baharwali (1998)
44- Jhooth Bole Kauwa Kaate (1998)
45- Kabhi Na Kabhi (1998)
46- Deewana Mastana (1997)
47- Judaai (1997)
48- Virasat (1997)
49- Loafer (1996)
50 Mr Bechara (1996)
51- Rajkumar (1996)
52- 1942 A Love Story (1994)
53- Andaz (1994)
54- Laadla (1994)
55- Mr Azaad (1994)
56- Dil Tera Aashiq (1993)
57- Gurudev (1993)
58- Roop Ki Rani Choron Ka Raja (1993)
59- Apradhi (1992)
60- Beta (1992)
61- Heer Ranjha (1992),
62-  Humlaa (1992)
63- Khel (1992)
64- Zindagi Ek Juaa (1992)
65- Benaam Badsha (1991)
66- Jigarwala (1991)
67- Lamhe (1991)
68- Pratikar (1991)
69- Amba (1990)
70- Awaargi (1990)
71- Ghar Ho To Aisa (1990)
72- Jamai Raja (1990)
73- Jeevan Ek Sanghursh (1990)
74- Kishen Kanhaiya (1990)
75- Aag Se Khelenge (1989)
76- Abhimanyu (1989)
77- Eeshwar (1989)
78- Joshilaay (1989)
79- Kala Bazaar (1989)
80- Parinda (1989)
81- Rakhwala (1989)
82- Ram Lakhan (1989)
83- Inteqam (1988)
84- Kasam (1988)
85- Ram Avtar (1988)
86- Sone Pe Suhaaga (1988)
87- Tezaab (1988)
88- Vijay (1988)
89- Hifazat (1987)
90- Itihaas (1987)
91- Mr India (1987)
92- Thikana (1987)
93- Aap Ke Saath (1986)
94- Chameli Ki Shaadi (1986)
95- Insaaf Ki Awaaz (1986)
96- Janbaaz (1986)
97- Kahan Kahan Se Guzar Gaya (1986)
98- Karma (1986)
99- Pyaar Ka Sindoor (1986)
100- Pyar Kiya Hai Pyar Karenge (1986)
101- Meri Jung (1985)
102- Mohabbat (1985)
103-Saaheb (1985)
104- Yudh (198
105-Andar Baahar (1984)
106- Laila (1984)
107- Love Marriage (1984)
108- Mashaal (1984)
109- Pallavi Anu Pallavi (1983)
110- Rachna (1983)
111- Woh 7 Din (1983)
112- Shakti (1982)
113- Vakil Babu (1982)
114- Ek Baar Kaho (1980)
115- Hum Paanch (1980)
116- Vamsa Vriksham (1980)
117- Hamare Tumhare (1979)```
.
_Wadannan Sune Fina Finansa Baki Daya_
*~----------------__<<0>>__-----------------~*
_Ga Kadan Daga Cikin Nasarorin Daya Samu_
*
2009 - Stardust Awards for Special Award
2009 - Stardust Awards for Best Actor in a
Negative Role for Tashan
*_Awards of the International Indian Film Academy_*
.
2000 - Award for Artistic Excellence - Actor
in a Supporting Role for Taal (1999)
2000 - Award for Artistic Excellence -
Performance in a Comic Role for Biwi No. 1
(1999)
    *_National Film Awards, India_*
2001 - Silver Lotus Award - Best Actor for
Pukar (2000)
2000 - Filmfare Award - Best Supporting
Actor for Taal (1999)
1998 - Filmfare Award - Best Actor Critics
for Virasat (1997)
1993 - Filmfare Award - Best Actor for Beta
(1992)
1989 - Filmfare Award - Best Actor for
Tezaab Is Acid (1988)
1985 - Filmfare Award - Best Supporting
Actor for Mashaal (1984)
2000 - Screen - Best Supporting Actor for
Taal (1999)
1998 - Screen - Best Actor for Virasat (1997)
2000 - Popular Award - Best Supporting
Actor for Taal (1999)
*
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Jerin Gwanon Nasarorin Daya.Samu .Duduka Anan Nakawo Karshen Wannan Tarihi Na Jarumi (Anil-Kapoor) Sai mun kara Haduwa Wani Lokacin.........!!!!_
.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot