Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 8 March 2018

JHANVI KAPOOR YAR (SRIDEVI) XATA FARA FILM

.
Jaruman Da Sukafi Burgeta
Salman Khan, Shahid Kapoor
.
Jarumar Da Tafi Burgeta
Kareena Kapoor
.
Fina-finan Da Sukafi Burgeta Dilwale Dulhania
Le Jayenge, Hum Dil De Chuke Sanam
.
.
*. Jhanvi Tare Da Dan Gidan Jarumi Shahrukh
Khan Maisuna Aryan Khan Sun Amshi Horo
Na Musamman Afagen Acting A Makarantar
Koyon Fina-Finai Da Take Qasar USA Maisuna
‘The Lee Strasberg Theatre & Film Institute’.
Jarumii Ranbir Kapoor Shima Shima Ya
Halarci Wannan Makarantar Horarwa Ta Fina-
Finai.
.
*. Acikin Shekara ta 2015, Jhanvi Tasamu
Damar Yin Aiki Tare Da Shahararren Telegu
superstar Maisuna Mahesh Babu, Amma Sai
TaQi Amsar Wannan Damar.
.
*.Sridevi Batayi Farin Cikin Shawarar da
Jhanvi Ta Yanke Nafara Aikinta tare
Bollywood Saboda Tanason 'yarta tayi Aure
Kuma Batason Yadda Take Shige da Fice
Acikin Bollywood.
.
*. Ta Shirya Tsaff don Gabatar da Shirinta
Nas Bollywood Karo Na Farko Tare Film din
'Karan Johar‘ Maisuna ‘Dhadak’ (2018) Tare
Da Dan'uwan Shahid Kapoor Maisuna Ishaan
Khattar.
.
*. Burin Mahaifiyarta Shine Taga Shirin Yarta,
Amma Hakan Bata Kasanceba, On 24
February 2018, Yayin Da Ta Hallarci Wajen
Wani Biki Acikin Qasar Dubai, Anan Ne Ta
Tattare Kayanta Ta Bar Duniya Baki Daya.
Kamar Yadda Rahoto Yaxo Cewa Ta Rasa
Rayiwarta Sakamakon Mushkilar Shigar Ruwa
  1. ta Hanyar da baikamataba Ajikin Dan'Adam.By Najibkhan NB Srk

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a