_*RANAR JUMA'A DA FIFIKONTA AKAN
SAURAN KWANAKI*_
Copied
_Ranar Juma'a Ranace Daga Ranakun Mako,
Sai dai Ubangiji Ya Fifitata Akan sauran
Ranakun. Hadisi Ya Tabbata *Manzon Allah
(ﷺ )* Yana Cewa:_
* ﻭﻋﻦ ﺃﻭﺱ ﺑﻦ ﺃﻭﺱ : ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ
ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ : ( ﺇِﻥَّ ﻣِﻦْ ﺃَﻓْﻀَﻞِ ﺃَﻳَّﺎﻣِﻜُﻢْ ﻳَﻮْﻡَ ﺍﻟْﺠُﻤُﻌَﺔِ ، ﻓِﻴﻪِ
ﺧُﻠِﻖَ ﺁﺩَﻡُ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ﺍﻟﺴَّﻠَﺎﻡ ، ﻭَﻓِﻴﻪِ ﻗُﺒِﺾَ ، ﻭَﻓِﻴﻪِ ﺍﻟﻨَّﻔْﺨَﺔُ ،
ﻭَﻓِﻴﻪِ ﺍﻟﺼَّﻌْﻘَﺔُ ، ﻓَﺄَﻛْﺜِﺮُﻭﺍ ﻋَﻠَﻲَّ ﻣِﻦْ ﺍﻟﺼَّﻠَﺎﺓِ ﻓَﺈِﻥَّ ﺻَﻠَﺎﺗَﻜُﻢْ
ﻣَﻌْﺮُﻭﺿَﺔٌ ﻋَﻠَﻲَّ ، ﻗَﺎﻟُﻮﺍ : ﻳَﺎ ﺭَﺳُﻮﻝَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ، ﻭَﻛَﻴْﻒَ ﺗُﻌْﺮَﺽُ
ﺻَﻼﺗُﻨَﺎ ﻋَﻠَﻴْﻚَ ﻭَﻗَﺪْ ﺃَﺭَﻣْﺖَ - ﺃَﻱْ ﻳَﻘُﻮﻟُﻮﻥَ ﻗَﺪْ ﺑَﻠِﻴﺖَ - ﻗَﺎﻝَ
: ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﺰَّ ﻭَﺟَﻞَّ ﻗَﺪْ ﺣَﺮَّﻡَ ﻋَﻠَﻰ ﺍﻷَﺭْﺽِ ﺃَﻥْ ﺗَﺄْﻛُﻞَ ﺃَﺟْﺴَﺎﺩَ
ﺍﻷَﻧْﺒِﻴَﺎﺀِ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﺍﻟﺴَّﻼﻡ ) . ﺭﻭﺍﻩ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ (١٠٤٧ )
ﻭﺻﺤﺤﻪ ﺍﺑﻦ ﺍﻟﻘﻴﻢ ﻓﻲ ﺗﻌﻠﻴﻘﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻨﻦ ﺃﺑﻲ ﺩﺍﻭﺩ
( ٤ /٢٧٣ ) . ﻭﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺃﺑﻲ ﺩﺍﻭﺩ
٩٢٥ ) .*
_An Kar6o Daga *Ausi bn Aus*, Daga *Annabi
(ﷺ )* Yace: *{Lallai Mafifiyar
Ranakunku itace Ranar Juma'a, A Cikinta Aka
Halicci Annabi Ãdam, a Cikinta Ya Rasu, a
Cikinta Aka Fitar dashi Daga Aljannah, Ku
Yawaitamin Salati a Cikinta, Domin Salatinku
Abin Bijirowa ne a Gareni. Sai Sukace Ya
Manzon Allah( ﷺ) taya Za'a
Bijirar da Salatin mu Gareka Alhalin Ka
rududduge? Sai Yace: "Lallai Allah Ya
Haramtawa Kasa Cin Jikkunan Annabawa"}*.
(Abu-Daud:1047), *Ibnul Qayyum* Ya
Ingantashi a Cikin Ta'a liqinsa._
_Har Wayau Hadisi Ya Inganta Daga *Abi-
Hurairah (ra)* Game da Fifikon Ranar Juma'a
Akan Sauran Ranaku:_
* ﻭﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ
ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : ( ﺧَﻴْﺮُ ﻳَﻮْﻡٍ ﻃَﻠَﻌَﺖْ ﻋَﻠَﻴْﻪِ
ﺍﻟﺸَّﻤْﺲُ ﻳَﻮْﻡُ ﺍﻟْﺠُﻤُﻌَﺔِ ، ﻓِﻴﻪِ ﺧُﻠِﻖَ ﺁﺩَﻡُ ، ﻭَﻓِﻴﻪِ ﺃُﺩْﺧِﻞَ
ﺍﻟْﺠَﻨَّﺔَ ، ﻭَﻓِﻴﻪِ ﺃُﺧْﺮِﺝَ ﻣِﻨْﻬَﺎ ) . ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ ١٤١٠ ) .*
_An Kar6o Daga *Abi-Hurairah (ra)* Yace:
*Manzon Allah(ﷺ )* Yace: *
{Mafi Alkhairin Yinin da Rana take fitowa a
Cikinta Itace Ranar Juma'a, a Cikinta Aka
Halicci Annabi Ãdam, a Cikinta Aka Shigar
dashi Aljannah, a Cikinta Kuma Aka Fitar
dashi Daga Aljannar}.* (Muslim:1410)._
_Sannan Hadisi Ya
No comments:
Post a Comment
Comment