Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Sunday, 18 March 2018

WANI MATASHI YAI KOKARIN KASHE KANSA


Wani matashi yanzu haka a kan saman karfen
gidan rediyo na Tukuntawa dake cikin birnin
Kano, ya ce ba zai sako ba sai Gwamnan
Zamfara ya zo. Hon.Dr.Abdul'aziz Yari
Abubakar (Shattiman ZAMFARA) sannan zai
sauko.
Ga takardar da ya bari nan kafin ya dare kan
karfen 'Service' din.
Allah ya kyau.
Yanzu haka kara sama yake lokacin 'yan
kwanakwana da 'yan sanda su ka bishi sama
sai kara yin saman karfen yake yi.
Sako: Daga Tijjani Adamu, na gidan Rediyon
Dala F. M Kano.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a