Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Saturday, 31 March 2018

TARIHIN JARUMA {KARISHMA-KAPOOR}


Daparko Sunanta Nagaskia *"(Karisma Kapoor)"*.Sunan Da'ake Mata LaQabi Dashi Shine *{Lolo}*..Kamar Yanda Kuka Sani *"Karishma Kappoor"* Gawurtacciyar Mashahuriyar Jaruma Ce A Masana'antar "Bollywood".Hakaxalika Sana'ar Film Itace Babbar Sana'arta Wacce Take Alpari Da ita Dama Danginsu Baki Daya.......Masana Kimiyyar Sanin Halittar Dan Adam Sun Tabbatarwa Da Dunia Cewa Kalar Idonta Yakasance (Shudi Le Me Haske) Wanda Ake Kira Aturance *"Light Blue"*...Sannan Kalar Gashinta Baki Ne Wato  *Black Colour*"...Jaruma "Karishma-Kapoor" Anhaipeta Ne Aranar Ashirin-Da-Biyar 25 Ga Watan (June) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Hudu (1974)...Daga Lokacin Da'aka Haipeta 1974 Xuwa Yanxu 2017 Jimillar Jadawalan Shekarunta Sun Kama Shekararta *(43yr$)* Adunia.Garin Da'aka Haipeta Shine *"Maharashtra, Mumbai,"* Wanda Ke Kasar "India"...Ayanxu Haka Tana Xaune Ne A Garinta Na Haihuwa Wato "Maharastra,Mumbai".....Filin Namu Yayi Kokarin Wajen Kutsawa Lungu Da Sako Dan Ganin Cewa Yasami Tabbacin Cikakken Gamshasshiyar Amsa Akan Makarantun Da Jaruma *Karishma* Tayi ..Yanxu Alhamdulillah Bamu Dau Wani Lokaci Me Tsahoba Wajen  Bincike Ba Mun Sami Labarin Ne Daga Wata Kapa Ta Wallapa Labarai..Sunan Makarantar *"The Cathedral & John Connon School, Mumbai"*....Haka Xalika ...Taci Gaba Daga Inda Tatsaya Danganin Cewa Itama Taxama Wani Abu Arayuwa.Ma'ana Inna Nupin Taci Gaba Da Karatunta Acikin Wata Kwaleji/College Wacce Akewa LaQabi Da *"Sophia College,Mumbai"*....Ayanxu Haka Jarumar Tanada Shedar Takardar Kammala Karatunta Tasamu Kwarewa Ne A Wani Fanni Wanda Ake Kiransa A Turance *"Dropout"*.......Bisa Binciken Da Mujiyar TaMu Tayi Tasami Cikakken Bayani Akan Film Din Da Jaruma *"Karina-Kapoor"* Tafarayi Arayuwarta Sunansa *(Prem Qaidi)* Anyi Shine A Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Chassa'In Da Daya (1991).....Baya Da Haka Sunan Mahaipinta *"Randhir Kapoor"* Wanda Shima Yakasance Jarumi Ne Kuma Dan Gwagwar Maya Wajen Ganin Sana'ar Film Taci Gaba A Kasar "India".....Sunan Mahaipiyarta *"Babita"* Kamar Yanda Tarihi Yanuna Itama Mahaipiyarta Takasance Jaruma Ce.....Tana Da Qanwa Wacce Takasance Daya Daga Cikin Jaruman Da "India" Ke Alpari Dasu Wannnan Jaruma Bakowa Bace Illa Xakakurar Jarumar Nan Kuma Gwana Abangaren Kimiyyar Sannninn Makamar Aiki Wato (Bebo) Inna Nupin *(Kareena-Kapoor)*.....Addini *_Hinduism_* Shine Addinin Da Jarumar Tai Imanin Dashi......Haka Xalika Jarumar Ta Bayyanawa Manema Labarai Cewa Akwai Abubuwanda Suke Burgeta Acikin Dunia Wadanda Idan Inna Gudanar Dasu Suna Sani Cikin Nishadi Sosai Daga Cikin Abubuwan Nan Akawai.Wasan Motsa Jiki Da Ninkaya Acikinn Ruwa Ma'ana (Swmming).....Haka Xalika Jaruma *"Karishma Kapoor"* Takara Da Cewa Afagen Abubuwanda Suka Shapi Rayuwar Yau Da Kullum Kalar Abincin Danapi So Suna Dayawa Amma Daga Ciki Wadanda Sukapi Shiga Raina Sunhada Da *"Cakes, fried chips and biryani"*....Sai Kuma Afage Na Nishadantarwa Jaruman Danapi So Wadanda Babu Kwatankwacin Irinsu Agurina Sune Manyan Jaruman Nan Wanda Dunia Take Magana Akansu Sannan Tayarda Da Kwarewaarsu Wajen Sanin Kimiyya Da Fasahar Nishadantar Da Mutane Dama Saka Wani Darasi Wanda Yake Da Ampani Ga Al'umma Acikin Fina Finansu...Hhhhhhh Dagajin Haka Nasan Kimiyyarku Xata Fahimci Inda Na Dosa Amma Bari Kawai Napada To Nafarkon Shine *"Sharukhan"* Sai Na Biyun Kuma Shine *Amirkhan* ....Sai Kuma Dan Karamin Su Wato *Brad Pitt* Wadannan Sune Jiga Jigan Mashahuran HamshaQan Jaruman Dasukapi Burge Jaruma *Karishma*..Anbangaren Jarumai Mata Ma Ta Bayyyanawa Mujiyar Tamu Jaruman Dasukapi Soyuwa ACikin Zuciyarta Sune Manyan Jaruman Nan Wadanda Suka Sha Padi Tashi Danganin Bollywood Takawo Matsayinda Take Dashi Ayanxu Wato *"Nargis and Meena Kumar"*....Filin Namu Yayi Bincike Na Tsanaki Wajen Ganowa Al'umma Shin Wacce Kasa Jarumar Tapi So Taje.Mun Samu Nasara Gameda Hakan Kasar Da Tapison Xuwa Daga Ciki Akawi Kasar *(London & Paris)*.....Baya Da Haka Daga Cikin Manyan Jiga Jigan Abokananta Sun Hada Da Manyan Jaruman Nan  Wato (Ajay Devghan) Wanda Da Tuni Dashi Xa'a Hada Su Aure Saboda Irin Dangantakar Dake Tsakaninsu Da Mahaipiyarta Matsalar Da'akasamu Akwai Alkawarin Aure Atsakaninsa Da Jaruma (Kajol)...Sai Sauran Abokanan Nata Sun Hada Da  *"Abhishek Bachchan"* & *"Sandeep Toshniwal"* Wanda Shikuma Yakasance Babban Dan Kasuwa Ne Akasar "India"....Tayi Aure Tun Ashekar (2003) Wanda Daga Baya Suka Rabu Da Mijin Nata Me Sun@ *"Sanjay Kapur"* Acikin Shekarar (2014) Ataikaice Dai Yanxu Bata Da Aure Tana Amatsayin Sakakkiyane Wato Bazawara (Widow)....Awannan Xaman Dasukayi Ita Da Mijinta Sun Samu Karuwa Ta "Ya" Mace Da "Da" Namiji Sunan Macen *"Samiera Kapoor"* Namijin Kuma *"Kiaan Raj Kapoor"*....Adadin Kudin Datake Dauka Wanda Ake Kira Aturance  *"Money Factory Salary"* Idan Aka Aunasu  Amixani Mapi Dacewa To Adadin Yawansu Yakai Kimanini Dalar "Amurka" Miliyan *$12 million*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*_KARIN BAYANI AKAN JARUMA (KARISHMA-KAPOOR)_*
_*Karisma-Kapoor* Anhaipe Tane Acikin Dangin (Kapoor Family) Mahaipinta Yakasance Dan Kabilar (Punjab) Sunan Da:akapi Sanin Mahipinta Da SHi Shine (Randhir Kapoor) Amma Ainihin Sunansa Shine (Siddhima)..Sannan Jikace Ga Babban Jarumin Nan Wato (Raj Kapoor)_
.
Wannan Shine Takai Taccen Dan Bayani Akan Ta
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Haka Zalika Jaruma "Karishma-Kapoor" Tayi Fina Finai Da Dama Gajerin Taswirar Fina-Finan Kamar Haka_
*
```1- Dangerous Ishhq (2012)
2- Housefull 2 (2012)
3- Zamaanat (2007)
4- Mere Jeevan Saathi (2006)
5- Baaz (2003)
6- Haan Maine Bhi Pyaar Kiya (2002)
7- Rishtey (2002)
8- Shakti (2002)
9- Aashiq (2001)
10- Ek Rishtaa (2001)
11- Zubeidaa (2001)
12- Chal Mere Bhai (2000)
13- Dulhan Hum Le Jayenge (2000)
14- Fiza (2000)
15- Hum To Mohabbat Karega (2000)
16- Premanuragam (2000)
17- Shikari (2000)
18- Biwi No. 1 (1999)
19- Haseena Maan Jaayegi (1999)
20- Hum Saath Saath Hain (1999)
21- Jaanwar (1999)
22- Silsila Hai Pyar Ka (1999)
23- Dil To Pagal Hai (1997)
24- Hero No. 1 (1997)
25- Judwaa (1997)
26- Lahoo Ke Do Rang (1997)
27- Mrityudaata (1997)
28- Ajay (1996)
29- Bal Bramhachari (1996)
30- Jeet (1996)
31- Krishna (1996)
32- Megha (1996)
33- Papi Gudia (1996)
34- Raja Hindustani (1996)
35- Rakshak (1996)
36- Saajan Chale Sasural (1996)
37- Coolie No. 1 (1995)
Maidan E Jung (1995)
38- Aatish (1994)
39- Anari (1994)
40- Andaz (1994)
41- Andaz Apna Apna (1994)
42- Dulaara (1994)
43- Khuddar (1994)
44- Prem Shakti (1994)
45- Raja Babu (1994)
46- Suhaag (1994)
47- Dhanwaan (1993)
48- Jaagruti (1993)
49- Muqabla (1993)
50- Sangram (1993)
51- Shaktiman (1993)
52- Deedar (1992)
53- Jigar (1992)
54- Nishchaiy (1992)
55- Police Officer (1992)
56 Sapne Sajan Ke (1992)
57- Prem Qaidi (1991)```
*
_Wadannan Sune Jerin Gwanon Fina Finan Data Kapta Tun Daga Sanda Tapara Film Xuwa Yanxu_
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°° _Jaruma Karishma Kapoor Tasamu Kyaututtuka Da Dama Ga Kadan Daga Cikin Jadawalan Kambun Kyaututtukan Data Samu_
*
        *National Film Awards*
Winner
1998: National Film Award for Best Supporting Actress ; Dil To Pagal Hai

           *Filmfare Awards*
Winner
1997: Filmfare Best Actress Award; Raja Hindustani
1998: Filmfare Best Supporting Actress Award ; Dil To Pagal Hai
2001: Filmfare Best Actress Award; Fiza
2002: Filmfare Critics Award for Best Actress; Zubeidaa
Nominated
2000: Filmfare Award for Best Actress;
Biwi No.1
2002: Filmfare Best Actress Award;
Zubeidaa
2003: Filmfare Award for Best Actress;
Shakti:
         *The Power Screen Awards*
Winner
1998: Screen Award for Best Supporting Actress; Dil To Pagal Hai
2001: Screen Award for Best Actress; Fiza

           *Zee Cine Awards*
Winner
1998: Zee Cine Award for Best Actor in a Supporting Role – Female ; Dil To Pagal Hai
2001: Zee Premiere Choice – Female ; Fiza
Nominated
2002: Zee Cine Award for Best Actor – Female; Zubeidaa

           *IIFA Awards*
Winner
2001: IIFA Award for Best Actress; Fiza
Nominated
2000: IIFA Award for Best Actress; Biwi No.1
2003: IIFA Award for Best Actress; Shakti: The Power

        *Bollywood Movie Awards*
Winner
1997: Bollywood Movie Award - Best Supporting Actress ; Dil To Pagal Hai
2001: Bollywood Movie Award - Best Actress; Fiza
2003: Bollywood Movie Award - Most Sensational Actress; Shakti:

           *The Power Other awards*
Winner
1997: Sansui Viewer's Choice Award for Best Supporting Actress; Dil To Pagal Hai
2000: Indo-American Society Young Achievers Award for Young Achiever Award
2001: Bengal Film Journalists' Association Award for Best Actress - Hindi Movies;
Fiza
2001: Sansui Viewers's Choice Award for Best Actress Jury; Fiza
2002: Smita Patil Memorial Award Receiver for outstanding contribution to film industry'
2011: Hello! Hall Of Fame Award for Most Stylish Woman of the Year
.
Wadannann Sune Kadan Daga Cikin Gwala Gwalal Kyaututtukan Da Jarumar Ta Lashe
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Kashhh!!!!! Laipin Dadi Karewa Anan Nakawo Karshen Wannan Dan Takaitaccen Tarihin Akan Jaruma *Karishma Kapoor*....Sai Allah Yakaimu Wani Lokacin Daukeda Wani Sabon Labarin Kuhuta Lapiyaaaa........_
*
©-By
{Najibkhan NB Srk}

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a