°
°°
°°°
°°°°
°°°°°♠♠♠
Daparko Sunansa Nagaskiya *"(Vinod Khanna)"* Wanda Akapi Sani Da *"Sexy Sanyasi"*.Kamar Yanda Tarihi Yabayyana Jarumi (Vinod Khanna) Babban Jarumi Me A Masana'antar Shirya Fina-Finai Na "Bollywood" Bayada Haka (Vinod Khanna) "Puro
dusa/Producer.Ne Kuma Yasha Hara Afagen Siyasa...."Vinod Khanna" Anhaipe Shine Aranar Shida 6 Gawatan (October) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Arba'in Da Shida (1946) Daga 1946 Xuwa Lokacin Daya Mutu 2017 Jimillar Shekarunsa Sunkama Shekararsa *(70yr$)*...Masana Kimiyyar Fasahar Sanin Halittar Dan Adam Sun Tabbatar Dacewa Kalar Idon Jarumi "Vinood-Khanna" Ruwan Kasane Me Duhu wanda Aturance Ake Kira Da (Dark Brown) Sunkara Dacewa Kalar Gashinsha Shine (Salt & Pepper colour).Haka Xalika
Garin Da'aka Haipe Shi Shine . *Peshawar, North West Frontier Province, British India (now Khyber Pakhtunkhwa, Pakistan)*..Adireshinsa Shine. *13/C Elpallazo, Little Gibbs Road, Malabar Hills, Mumbai*
.Baya Dahaka Jarumi "Vinod Khanna" Ya Mutu Ne Aranar Ashirin Da Bakwai 27 Gawatan (April) Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Bakwai 2017..Bisa Bincikin Da Mujiyar Tamu Tayi Tagano Muku Ciwon DaYa Haddasa Mutuwar Jarumi "Vinod Khanna" Shine Ciwon kansa (Cancer) Wanda Ciwon Yakama Ilahirin (Mapu Tsararsa/Bladder).Asibitin Daya Mutu Aciki Sunansa *"HN Reliance Foundation and Research Centre, Girgaon,"*.Wanda Ke Cikin Garin *"Mumbai"* Dake Kasar "India".Kapin Jarumi "Vinod Khanna" Ya Mutu Yana Xaune Ne Acikin Garin *(Mumbai, Maharashtra)*....Tarihi Yabayyana Mana Makarantun Da Jarumi Vinod khanna Yayi Sune Kamar Haka *"St. Mary's School, Mumbai"* Dakuma
*'St. Xavier's High School, Fort, Mumbai Delhi Public School, Mathura Road, Delhi Barnes School, Deolali, Nashik"*.Baya Dahaka Yadora Da Karatunsa Nagaba Da Sakandare/Secondary Acikin Wata Kwaleji/College.Wacce Akeyiwa Lakabi Da *"Sydenham College, Delhi"*..Hakazalika Yanada Shedar Kammala Karatunsa Yayi Digiri/Degree Aban Garen Kimiyyar Sanin Kasuwanci Wato *"Commerce"*...Vinod Khanna Yabayyanawa Mane Labarai Film Din Dayaparayi Arayuwarsa Shine. *"Man KavMeet"* Wanda Akayi A Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Sittin Da Tara
(1969).Kamar Yanda Na Ambata Abaya Jarumi Vinod Khanna Yashahara Afagen Siyasa.To Yashiga Harkar Siyasa Ne Ashekarar Alip 1997 Wanda Takaida Yasami Nasara Awannan Shekarar.Yalashe Xaben Dayapito Acikin Wata Jam'iyya Wacce Akewa Lakabi Da
*(Bhartiya Janta Party (BJP)* Acikin Shekarar Alip 1997....Baya Dahaka Filin Namu Ya Kokarin Wajen Nemo Muku Sunan Ahalin Iyayen Jarumi "Vinod Khanna" Wanda Takai Da Munsamu Nasara Daparko Sunan Mahaipinsa *"Kishancha Khanna"* Yakasance Daya Daga Cikin Masha Huran Yankasuwar Kasar "India"...Sunan Mahaipiyarsa *"Kamla Khanna"*...Sannan Yanada Wani Dan Uwa Wanda Ake Kirada *(Pramod Khanna)*.....Labari Yabayyana Mana Cewa Addinin *_Hinduism_* Shine Addinin Da "Vinod-Khanna" Yai Imani Dashi Arayuwarsa...Bisa Binciken Da Mujiyar Tayi Tagano Irin Abubuwanda Jarumin Yapi So Arayuwarsa.Daparko Daraktocin Dayapi So Wanda Babu Kamarsu Agurinsa Sune Manyan Daraktocin Nan Wadanda Suka Kware Wajen Gudanar Da Kafcen Ayukansu Daga Ciki Akwai *"Prakash Mehra, Mahmohan Desai, Raj Khosla, Feroz Khan"*..Haka Xalika Vinood Khanna Yaxabi Shahararren Jarumin Nan Watot *"Dilip Kumar, Da Marlon Brando"* Amatsayin Jaruman Dasukapi Burge Shi Saboda Irin Yacce Suke Gudanar Da Pina Pinan Su Cikin Iyawa Da Kwarewa Acikin Kowanne Irin Salo....Vinood Khanna Yabayyanawa Manema Labarai Film Dayapi So Arayuwasa Shine *Mughal-E-Azam (1960)"*..Haka Xalika Yakara Dacewa Kalar LauninnKayan Dasuka Pi Burge Shi Shinen Launin (Baki/Black)...Mujallar Wallapha Labarai Ta Sanarwa Da Duniya Cewa Matan Da "Vinood" Ya Aura Susu Uku 3 Ne.Sunan Matarsa Ta Parko *"Amrita Singh"*.Ya Aureta Ne Alip 1971 Xuwa 1785.Sannan Tarihi Yabayyana Matarsa Ta Parko Itams (Jaruma) Ce..Sai Matarsa Ta Biyu Sunanta *"Gitanjali"* Ya Aureta Ne Tun A Alip (1971 Xuwa 1985)...Daga Baya Duk Sun Rabu Da Juna Sai Matar Sa Ta Uku Itace Wacce Suka Xauna Tare Har Xuwa Lokacin Da Yakoma Xuwa Ga Allah .Ita Kuma Sunanta *(Kavita Daftary,)*.Takasance Daya Daga Cikin Mashahuran Mata Yan Kasuwa.Ya Aureta Ne Aranar 15 Gawatan (May) Acikin Alip (1990)....Sannan Yana Da Ya"ya Babban Dansa Shine (Rahul Khanna) Sai Na Biyun Shine (Akshaye Khanna) Sai Na Ukun Shine (Sakshi Khanna)..Duka Wadannan Ya"yan Yasamesu Ne Daga Matarsa Ta Parko....Sai Kuma Abangaren Matarsa Ta Biyu Yanada "Ya" Me Suna (Shraddha
Khanna)....
*
*_WASU KARIN BAYANAI AKAN JARUMI {VINOOD-KHANNA)_*
*
_*"Vinod-Khanna"* Anhaipeshine ACikin Kabilar Dangin *Punjabi family.*,,Bayan Wasu Lukuta Kadan Da Haihuwasa Iyayensa Suka Baro Kasar Su *"Peshawar"* Xuwa Garin "Mumbai"...Vinood Yaso Yaxama Injiniya Amma Mahaipinsa Ya Chanxa Masa Ra'ayi Da Yakaranci Fanni Kasuwanci Wato (Commerce) .Haka Vinood Khanna Ya Hakura Yabi Umarnin Mahaipinsa Wanda Takai Da Har Yanada (Digiri/Digree) Awannan Fannin Na Kasuwanci...Kamar Yanda Na Ambata Abaya Jarumi "Vinood" Yashiga Fage Na Siyasa Ne Tun A Alip 1997, Acikin Wata Jam'iyya Wacce Ake kirada *Bharatiya Janata Party (BJP)*..Anxabe Shine Amatsayin Jagora Me Jan Ragamar Duk wasu Al"amura Na Shege Da Pice Nawani Kauye Wanda Ake Kira Da (Gurdaspur)..Shidai Wannan Kauyen Yana Cikin Garin (Punjab) Ne...Baya Dahaka Acikin Watan (July) Ashekar (2002).Ankara Zabarsa Amatsayin (Union minister for culture and tourism)..Bayan Watanni Shida Ne Yakoma *(ministry of external affairs (MEA)*...Haka Xalika Yaleshe Xaben Xama *(Minister of State.)* Ashekar 2004.Acikin Kauyen Dana Ambata Abaya Wanda Yake Cikin Garin "Punjab"..Said a Takai Jarumi "Vinood khanna'" Yana Samu Nasara Aduk Zabukan Dasuke Gudana Akasar "India" ..Amma Kashh Sai Aka Wayi Gari Besamu Nasaraba Ba A Babban Xaben Da"aka Gudanar A Alip 2009...._
*
_Wannan Shine Kadan Daga Cikin Bayanai Akan Jarumi' Venod-Khanna_
*
_Jarumi *Vinod Khanna"* Yayi Fina-Finai Da Dama Wasu Daga Ciki Shine Yajagoren CE Su Wasu Kuma Yayi Fitowa Ta Musamman Aciki.Gajerin Jadawalan Pina-pinansa Wanda Ya Kafta Arayuwarsa Dundaga Sanda.Yapara Film Har Ixuwa Lokacin Daya Sheke_
*
```1- Dilwale (2015)
2- Koyelaanchal (2014)
3- Dabangg 2 (2012)
4- Players (2012)
5- Tell Me O Kkhuda (2011)
6- Dabangg (2010)
7- Red Alert (2010)
8- 99 (2009)
9- Arasan (2009)
10- Fast Forward (2009)
11- Wanted (2009)
12- Risk (2007)
13- Alag (2006)
14- Pehchaan (2005)
15- Kranti (2002)
16- Leela (2002)
17- Deewaanapan (2001)
18- Dhaal (1997)
19- Dus (1997)
20- Himalay Putra (1997)
21- Muqadama (1996)
22- Hulchul (1995)
22- Janam Kundli (1995)
23- Eena Meena Deeka (1994)
24- Ekka Raja Rani (1994)
25- Pyaar Ka Rog (1994)
26- Insaniyat Ke Devta (1993)
27- Kshatriya (1993)
28- Parampara (1993)
29- Nishchaiy (1992)
30- Police Aur Mujrim (1992)
31- Waqt Ka Badshah (1992)
32- Dharam Sankat (1991)
33- Farishtay (1991)
34- Khoon Ka Karz (1991)
35- Lekin (1991)
36- CID (1990)
37- Jurm (1990)
38- Kaarnaama (1990)
39- Maha Sangram (1990)
40- Muqaddar Ka Badshaah (1990)
41- Pathar Ke Insan (1990)
42- Chaadni (1989)
43- Mahaadev (1989)
44- Suryaa (1989)
45- Aakhri Adaalat (1988)
46- Dayavan (1988)
47- Faisla (1988)
48- Rihaee (1988)
49- Insaaf (1987)
50- Satyamev Jayate (1987)
51- Ustaad (1986)
52- Daulat Ke Dushman (1983)
53- Daulat (1982)
54- Raaj Mahal (1982)
55- Rajput (1982)
56- Taaqat (1982)
57- Ek Aur Ek Gyarah (1981)
58- Jail Yatra (1981)
59- Khuda Kasam (1981)
60- Kudrat (1981)
61- Bombay 405 Miles (1980)
62- Garam Khoon (1980)
63- Qurbani (1980)
64- The BurmingTrain (1980)
65- Zalim (1980)
66- Do Shikaari (1979)
67- Lahu Ke Do Rang (1979)
68- Meera (1979)
69- Sarkari Mehmaan (1979)
70- Yuvraaj (1979)
71- Aakhri Daku (1978)
72- Daku Aur Jawan (1978)
73- Khoon Ka Badla Khoon (1978)
75- Main Tulsi Tere Aangan Ki (1978)
76- Muqaddar Ka Sikandar (1978)
77- Aadha Din Aadhee Raat (1977)
78- Amar Akbar Anthony (1977)
79- Chor Sipahee (1977)
80- Hatyara (1977)
81- Inkaar (1977)
82- Jallian Wala Bagh (1977)
83- Khoon Pasina (1977)
84- Maha Badmaash (1977)
85- Parvarish (1977)
86- Hera Pheri (1976)
87- Lagam (1976)
88- Nehle Pe Dehla (1976)
89- Shankar Shambhu (1976)
90- Shaque (1976)
91- Prem Kahani (1975)
92- Qaid (1975)
93- Sewak (1975)
94- Zameer (1975)
95- Aarop (1974)
96- Chowkidar (1974)
97- Farebi (1974)
98- Haath Ki Safai (1974)
99- Imtihan (1974)
100- Kunwara Baap (1974)
101- Patthar Aur Payal (1974)
102- Achanak (1973)
103- Anokhi Ada (1973)
103- Dhamkee (1973)
104- Gaddaar (1973)
105- Kuchhe Dhaage (1973)
106- Paanch Dushman (1973)
107- Pyaar Ka Rishta (1973)
108- Do Yaar (1972)
109- Ek Hasina Do Diwane (1972)
110- Ek Khilari Bawan Pattey (1972)
111- Parchhaiyan (1972)
112- Parichay (1972)
113- Sub Ka Saathi (1972)
113- Dost Aur Dushman (1971)
114- Elaan (1971)
115- Guddi (1971)
116- Hungama (1971)
117- Jaane Anjaane (1971)
118- Memsaab (1971)
119- Mera Gaon Mera Desh (1971)
120- Mere Apne (1971)
121- Preetam (1971)
122- Rakhwala (1971)
123- Reshma Aur Shera (1971)
124- Aan Milo Sajna (1970)
125- Mastana (1970)
126- Purab Aur Pachhim (1970)
127- Sachaa Jhutha (1970)
128- Nateeja (1969)
129- Man Ka Meet (1968)```
*
_Wadannan Sune Jerin Gwanon Fina-Finan Dayayi Arayuwarsa Kimanin Wajen Su *129 -130*..._
*
_Jarumi *"Vinod Khanna"* Yasamu Nasaro Daban Daban Wanda Lokaci Bazai Shini Ba Nazayyana Su Gaba Daya Ba Sai Dai Nafado Kadan Daga Cikin Kambunan Kyaututtukan Daya Samu ..Gajerin Su Kamar Haka_
*
*Filmfare Awards and
nominations*
.
Vinod Khanna won his first filmfare award
for Haath Ki Safai .
1975 – Filmfare Best Supporting Actor
Award for Haath Ki Safai
1977 – Filmfare Nomination as Best
Supporting Actor for Hera Pheri
1977 – Filmfare Nomination as Best
Actor for Shaque
1979 – Filmfare Nomination as Best
Supporting Actor for Muqaddar Ka
Sikander
1981 – Filmfare Nomination as Best
Actor for Qurbani
1999 – Filmfare Lifetime Achievement
Award
2005 – Stardust Awards – Role Model
for the Year
2007 – Zee Cine Award for Lifetime
Achievement
*
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Nasarori Da Jarumi "Vinod Khanna" Yasamu_
––––———-------------------------------
Kassh Laipin Dadi Karewa Anan Zan Dakata Sai Allah Yakaimu Wani Lokacin Domin Jina Dauke Da Wani Sabon Labarin....Kuhuta Lapiya
•
By
*{Najibkhan NB Srk}*
No comments:
Post a Comment
Comment