_Daparko Sunansa Nagaskia *(Amrish Lal Puri)* Sunan Da'akapi Saninsa Dashi Shine *"Mogambo"* Kamar Yanda Mukasani "Amrish-Puri" Yapi Ampani Da Wannan Sunan Acikin Fina-Finansa Dayayi Kamar Film Din (Mr. India) Wasu Suna Cewa Acikin Film Din "Mr India Yasami Wannan Inkiyar Ta (Mugyambo)...Sannan Sana'ar Film Itace Babbar Sana'arsa Wacce Yake Alpahari Da'ita Acikin Rayuwarsa Saboda Daukakar Dayasamu Aciki...Bisa Binciken Damasana Sanin Halintar Dan Adam Dasukayi Sun Tabbatar Dacewa Kalar Idonsa Ruwan Kasa Ne Wanda Aturance Ake Cewa *(Brown Eyes)* Sannan Gashin Kansaa Kuma Baki Ne Amma Kapin Yamutu Sai Da Kalar Gashinsa Yadawo Fari Fat Uwa Ba'ataba Halittarsa Da Bakin Gashi Ba.."Amrish-Puri Anhaipeshi Ne Aranar Ashirin Da Biyu 22 Ga Watan (June) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Talatin Da Biyu *1932*. Daga Lokancin Da Yamutu Xuwa Yanxu 2018 Jimillar Shekarunsa Sunka Shekara *(73yrs)* Anhaipe Shine Agarin *"Nawanshahr, Punjab,"*.Dake Kasar "India"..Acikin Wannan Garin Anan Yai Rayuwarsa Haka Xalika Ya Mutune Aranar 12 Ga Watan (January) Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Biyar (2005) wanda Daga Wannan Lokacin Daya Mutu Xuwa Yanxu 2018 Shekararsa Goma-Sha-Uku (13yrs) Da Shekawa Duniyar Da Ba'ataba Dawowa..Ya Mutune Achan Garin *"Mumbai, Maharashtra, India"* ...Cutar Da Ta Haddasa Mutuwarsa Anakiranta Da Suna
*(Cerebral Haemorrhage)* Cutar Ta Taba Wani Sashi Ne Acikin Cikinsa Wanda Ake Kiran Gurin *(Myelodysplastic Syndrome)*...Bisa Binciken Da Mujiyar Mu Tai Tagagara Gano Ainihin Makarantar Da Yaparayi Amma Duk Dahaka Munyi Kokarin Xakulo Muku Kwalejin Dayayi Sunanta *"B.M. College, Shimla, Himachal Pradesh"*..Yana Da Shedar Takardar Kammala Karatunsa Tsap.."Amrish Puri" Yayi Fina-Finai Acikin Masana'antun Shirya Fina-finai Da Dama.Film Din Daya Parayi Shine *"Prem Pujari"* Yayisane A Alip
(1970),Sannan Yayi Film Me SUna *"Kaadu*" Acikin Masana'antar (Kannada Film) Yayi Shine A Alip
(1973)..Haxalika A Masana'antar (Punjabi Film) Film Din Daya Farayi Shine *"Sat Sri Akal"* Yayi Sane A Alip (1977)..Sannan Yayi Film Me Suna *"Kondura"* A Masana'antar (Telugu Film) Yayi Shine A Alip (1978)...Film Din Da "Amrish" Ya Parayi Acikin Harshen Turanci Xallah Shine *"Gandhi"* Anyi Shine A Alip
(1982)...Sai Film Dinsa Nakarshe Wanda Daga Shi Be Karayin Wani Film Ba Shine *"Purab Ki Laila Paschim Ka Chaila: Hello India"*.......Kamar Yanda Labari Yaxowa Mujiyar Mu Sunan Mahaipinsa *Lala Nihal Chand Puri*..Sunan Mahaipiyarsa Kuma *Ved Kaur*...Yana Da Yan Uwa Guda Hudu 4 Wanda Da Uku 3 Daga Cikinsu Suna Amatsayin Yaiye Agareshi Sunan Yayansa Naparko *(Chaman Puri)*...Sai Yayansa Na Biyu Mesuna *(Madan Puri)* Kamar Yanda Kukasani Dukkansu Jarumai Ne A masana'antar Bollywood Kuma Sunbada Gudun Mawa Sosai Wajen Tapiyarda Harkallar Fina-Finan India..Sannan Yanada Kani Me Suna *Harish Puri*..Sai Kuma Yayarsa Me Suna *Chandrakanta*...Kamar Yanda Alkhalima Suka Nuna Addininsa Shine Addinin *_Hinduism_*...Bisa Binciken Da Mukayi Daga Cikin Abinda Jarumi "Amrish-Puri" Yapi So Akwai .Tapiye-Tapiye Da Kuma Saurarar Wakokin India Na Gargajiya...HakaXalika Yabayyanawa Manema Labarai Wannan Shahararren Me Hada Film Dinan Me Suna *"Subhash Ghai"* Yana Daya Daga Cikin Mutane Dasuke Burgeshi Arayuwarsa Bisa Kokari Da Jajircewar Dayake Akan Akinsa Na Shirya Film.Sai Kuma *"S. D. Burman, R. D. Burman"*. Wandanda Sukai Puce Wajen Bada Umarni A Fitar Da Duk Wasu Launuka Na Waka Da Salon Dake Ciki...Suma Suna Matukar Burge Shi Bisa Yacce Yaga Suna Aikinsu Yanda Yakamata Batare Da Sa Wasa Aciki Ba...Mawakan Dasukapi Burge Shi Wandanda Babu Kamar Su Agurinsa Sune *"K. L. Saigal & Kishore Kumar"*..."Amrish Puri" Yayi Aure Ne Ashekarar Alip (1957) Sunan Matar Daya Aura Shine *(Urmila Diveker)* Sunyi Xama Na Mutunci Da Ita Har Xuwa Lokacin Daya Koma Xuwa Ga Ubangiji.Sun Samu Yaya Guda Biyu Tare Da Matarsa Daya Namiji Daya Mace Sunan Namijin *"Rajiv"* Ita Kuma Macen Sunanta *"Namrata"*..Wadannan Sune Jimillar Ya"yanda Ya Mallaka Aduniya...Albashin Dayake Dauka Wanda Ake Kira Aturance *Money Factor Salary (average) 1 Crore INR/Film*
_
__
___
____
_____
______
*_WASU KARIN BAYANAI AKAN JARUMI {AMRISH-PURI}_*
•
_*"Amrish-puri "* Anhaipeshine Acikin Wata Kabila Wacce Ake Kiranta Da Suna "Nawanshahr.Punjab,".Haka Xalika Danginsa Suna Daya Daga Cikin Masu Fada Aji A Cikin Wannan Kabilar.Kamar Yanda Na Ambata Abaya Yanada Yan Uwa Guda 4 Biyu Daga Ciki Yaiyansane Sannan Suma Jarumai Ne A Masana'antar Bollywood.Sai Kuma Kanensa Dakuma Yayarsa Mace.Amrish" Yakasanxe Mutumne Mesan Motsa Jiki Wanda Takai Kullum Sai Ya Motsa Jikinsa/exercises.Sannan Shi Ma'abocin Karanta Takardar Wallafa Labarai Ne Wato (newspapers).Amrish Puri.Suriki Ne Gawani Babban Mawaki Kuma Jarumi Me Suna "K. L.Saigal.".Bayan (Amrish-Puri) Yagama Kammala Karatunsa Tsap Acikin *"B. M. College in Shimla,"* Sai Yatapi Garin "Bombay/Mumbai" Domin Yapara Gudanar Da Sana"arsa Yasamu Aikine Awani Guri Da'ake Kiransa Dasuna *"State Insurance Corporation Ministry of Labour and Employment (ESIC)."* "Ebrahim Alkazi" Shine Wanda Yasama Masa Wannan Aikin A Garin "Mumbai" Acikin Shekarar Alip 1961.Amrish Puri Yapara performing A Acikin Wani Shiri Wanda "Satyadev Dubey". shine Wanda Ya Rubuta Labarin Shirin Awannan Lokacin (Amrish puri) Yapito Ne Amatsayin Matemakin "Satyadev Dubey".Yaci Gaba Da Bawa (Satyadev) Girma Amatsayin Shugava Agareshi.Har Takai Yapara Aiki Tareda shi Tun Yana Dan Shekara (40yrs)Tundaga Wannan Lokacin (Amrish) Yazapi Sana'ar Film Akan Sana'ar Daya Parayi A garin (Mumbai) Akwana Atashi Yazamo Sananne A India Dama Duniya Baki Daya Saboda Irin *(Roll)* Din Dayake Fitowa Amatsayin Axxalumi Mara Imani Da Tausayi.Akwai Wata Zazzapar Magana Dayayi Acikin Wani Film Wanda Akayi Shi A Alip 1979 Wannan Magana Dayayi Taxama Abar Tunawa Dashi Har Bayan Ransa A India_
★
_Amrish puri Yayi Fina-finai Da Dama Wanda Adadadinsu Yakai Kimanin Guda Dari Da Talatin Da Hudu Xuwa Da Biyar 134-135.Gajerin Gwanonsu Kamar Haka...._
*
```1- Kachchi Sadak
2- Kisna (2005)
3- Hulchul (2004)
4- Aitraaz (2004)
5- Mujhse Shaadi Karoge
6- Garv (2004)
7- Lakshya (2004)
8- Taarzan (2004)
9- Police Force (2004)
10- Dil Pardesi Ho Gaya...
11- Khushi (2003)
12- Jaal (2003)
13- The Hero (2003)
13- Jaani Dushman
14- Shararat (2002)
15- Rishtey (2002)
16- Nayak (2001)
17- Yaadein (2001)
18- Gadar (2001)
19- Zubeidaa (2001)
20- Mohabbatein
21- Badal (2000)
22- Gair (1999)
23- Baadshah (1999)
24- Taal (1999)
25- Jai Hind (1999)
26- Zulmi (1999)
27- Aarzoo (1999)
28- Lal Baadshah (19...
29- Thakshak (1999)
30-Doli Saja ke Rakh...
31- China Gate (1998)
32- Barood (1998)
33- Sham Ghansham (...
34- Salaakhen (1998)
35- Jhooth Bole Kauw...
36- Chachi 420 (1997)
37- Pardes (1997)
38- Tarazu (1997)
39- Itihaas (1997)
40- Mahaanta (1997)
41- Koyla (1997)
42- Himalay Putra (19...
43- Ghatak (1996)
44- Diljale (1996)
45- Saza E Kala Pani...
46- Jeet (1996)
47- Jaan (1996)
48- Tu Chor Main Sip...
49- Vijeta (1996)
50- Vijeta (1996)
51- Beqabu (1996)
52- Sardari Begum (1...
53- Haqeeqat (1995)
54- Dilwale Dulhaniya me Jayenge...
55- Kartavya (1995)
56- Gundaraj (1995)
57- Hulchul (1995)
58- Paapi Devta (1995)
59- Prem (1995)
60- Maidan-E-Jung (1...
61- Karan Arjun (1995)
62- Oh Darling! Yeh H...
63- Pehla Pehla Pyar...
64- Paramaatma (1994)
65- Elaan (1994)
66- Virasat (1994)
67- Gardish (1993)
68- Sangram (1993)
69- Damini (1993)
70- Divya Shakti (1993)
71- Tahalka (1992)
72- Deewana (1992)
73- Zindagi Ek Juaa (...
74- Vishwatma (1992)
75- Suraj Ka Satvan G...
76- Phool Aur Kaante...
77- Saudagar (1991)
78- Benaam Badshah...
79- Ajooba (1991)
80- Jigarwala (1991)
81- Numbri Aadmi (19...
82- Aadmi Aur Apsara...
83- Aaj Ka Arjun (1990)
84- Ghayal (1990)
85- Muqaddar Ka Bad...
86- Naaka Bandi (1990)
87- Kishen Kanhaiya (...
88- Aag Se Khelenge (...
89- Jaadugar (1989)
90- Nigahen (1989)
91- Batwara (1989)
92- Tridev (1989)
93- Mujrim (1989)
94- Ilaaka (1989)
95- Farz Ki Jung (1989)
96- Do Qaidi (1989)
97- Ram Lakhan (1989)
98- Yateem (1989)
99- Mera Farz (1989)
100- Dayavan (1988)
101- Saazish (1988)
102- Mohabbat Ke Dus...
103- Waaris (1988)
104- Mr. India (1987)
105- Pyaar Karke Dekh...
106- Jawab Hum Deng...
107- Dadagiri (1987)
108- Nagina (1986)
109- Dosti Dushmani (...
110- Samundar (1986)
111- Jaanbaaz (1986)
112- Sultanat (1986)
113- Aap Ke Sath (1986)
114- Mera Dharam (19...
115- Meri Jung (1985)
116- Mohabbat (1985)
117- Patthar Dil (1985)
118- Mashaal (1984)
119- Hero (1983)
120- Andha Kanoon (1...
121- Mandi (1983)
122- Shakti (1982)
123- Ayaash (1982)
124-:Krodhi (1981)
125- Naseeb (1981)
126- Kalyug (1981)
127- Hum Paanch (1980)
128- Jaani Dushman (1...
129- Laakhan (1979)
130- Hamare Tumhare...```
_Wadannan Sune Jadawalan Fina-Finan Dayayi Tun Daga Parawar Film Din Sa Xuwa Lokacin Daya Sheka Barzahu Wato Ya Mutu_
★
_HakaXalika (Mugyambo) Yasamu Nasorori Na Kyautittika Masu Tarin Yawa Gajerinsu Nan Kamar Haka..._
.
Awards
Wins
1968: Maharashtra State Drama
Competition
1979: Sangeet Natak Akademi Award for
Theatre
1986: Filmfare Best Supporting Actor
Award, Meri Jung
1991: Maharashtra State Gaurav
Puraskar
1994: Sydney Film Festival , Best Actor
Award – Suraj Ka Satvan Ghoda
1994: Singapore International Film
Festival, Best Actor Award – Suraj Ka
Satvan Ghoda
1997: Filmfare Best Supporting Actor
Award – Ghatak
1997: Star Screen Award for Best
Supporting Actor – Ghatak
1998: Filmfare Best Supporting Actor
Award- Virasat
1998: Star Screen Award for Best
Supporting Actor – Virasat
2000: Kalakar Awards for Best
Supporting Actor
Nominations
1990: Filmfare Best Supporting Actor
Award – Tridev
1992: Filmfare Best Villain Award –
Saudagar
1993: Filmfare Best Villain Award –
Tahalka
1993: Filmfare Best Supporting Actor
Award – Muskurahat
1994: Filmfare Best Villain Award –
Damini
1994: Filmfare Best Supporting Actor
Award – Gardish
1996: Filmfare Best Villain Award –
Karan Arjun
1996: Filmfare Best Supporting Actor
Award – Dilwale Dulhania Le Jayenge
1999: Filmfare Best Villain Award –
Koyla
2000: Filmfare Best Villain Award –
Baadshah
2002: Filmfare Best Vil
*
_Wadannan Sune Jerin Kambunan Yabon Dayasamu Daga Cikin Fina-Finan Dayayi_
*
Wannan Shine Takaitaccen Tarihinsa Labaran Bollywood & Tollywood

No comments:
Post a Comment
Comment