Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 2 May 2018

TARIHIN JARUMA {AISHWARYA-RAI-BACHCHAN}


*
**
Wwwnajibkhan.blogspot.com
*
Daparko Sunanta Na Gaskiya *"Aishwarya Rai Bachchan"* Sunan Da:ake Mata LaQabi Dashi Sune *"Ash & Gullu..Kamar Yanda Alkhalima SuQa Nuna *Ashwarya* Babbar Masha Huriyar Jaruma Ce A Masana'antar "Bollywood".Ita Dai Wannan Jaruma Takware Aduk Wani Chaskale Wanda Akabata Umarni Tapito Acikin Film.Ayanxu Haka Bata Da Sana'arda Tapi Yin Alphari Da Ita Kamar Sana'ar Gudanar Da Kafcen Film...Sanannu A Bangaren Sanin Halittar Dan Adam Sun Bayyana Cewa Qalar Idon Jarumar *"Shudi Ne Me Daukeda Da Wata Zaiba Me Burgewa"* A Turance Akan Kira Wannan Kalar Da "Hazel Green Blue".Sannan SunQara Dacewa Kalar Launin Gashinta *Baki/Black* Ne.."Aishwarya Rai" Anhaipetane Aranar Daya 1 Gawatan (Nuwamba) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Uku (1973).Wanda Daga Lokacin Da'aka Haipeta 1973 Zuwa Shekarar Dubu Biyu Da Sha Bakwai 2017 Jumillar Jadawalan Adadin Shekarunta SunQama Shekararta Arba'in Da Hudu *(44yrs)* Aduniya..Kamar Yanda Taswirar Tarihinta Tanuna Anhaipeta Ne Acikin Wani Gari Da'akewa LaQabi Da *"Mangalore"* Shi Dai Wannan Gari Yana Cikin Jahar *"Karnataka"* Dake Qasar  *India* Ne..Amma Ayanxu Haka Tana Zaune Ne Acikin Garin *"Mumbai, Maharashtra"*.Hhhh Naga Abokaina Irinsu #Abbdullahi_Rabi'u_Nahuce Da #Zayyan_Nayak Da #Khadija_Sulaiman Sai Faman Muzurai Suke Domin Sun Kagu Suji Napadi Adireshinta Hhhh.Loz To Bari Dai Na Pada Muku Saboda Da Kuntashi Zuwa Gurinta Basai Kunsha Wahala Ba.Hhh Adireshinta Shine. *Jalsa, B/2, Kapol Housin Society, VL Mehta Road, Juhu, Mumbai* ..Rahotanni Sun Nuna Cewa MaQarantar Da Jaruma *Ashwarya* Taparayi Sunanta
*"Arya Vidya Mandir Mumbai"*.Bayan Tagama Wannan Makaranta Ne Daganan Ta Dora Da Karatunta A Cikin Wata Kwaleji Wacce Ake Kira Da. *"Jai Hind College, Mumbai"* &
*"D. G. Ruparel College of Arts, Science and Commerce, Mumbai"*..Wanda Ayanxu Haka Jaruma *Ashwarya* Tanada Takardar Shedar Kammala Qaratunta ...Kamar Yanda Masarrapin Fitar Da Sauti Na Ya Ambata Abaya Nacewa Jaruma *Ashwarya* Fasihiyar Jaruma Ce Wacce Take Dauke Da Abubuwan Ban Al'ajabi Da Ban Mamaki.Kapin Taparayin Film A Masana"antar "Bollywood" Sai Da Tayi Wani Film Me Suna *"Iruvar"* Wanda Akayishi Ashekarar (1997) Shidai Wannan Film Masana'antar (Tamil film) Sune Wadanda Suka Shirya Mata Wannan Kayataccen Shiri Kapin Taparayin Film A "Bollywood"..Daga Bisani Sai Tayi Wani Film Me Suna *"Aur Pyaar Ho Gaya"* Acikin Masana'antar Bollywood Shima Film Din Anyisane Ashekarar Datayi Film Din *(Iruvar)* Dukansu Ashekara Daya Akayi Sai Dai Yar Tazara Da Take A Tsakanin Su..Masu Iya Magana Sunacewa Waiwaye Adon Tapiya.To Bari Filin Namu Yayi Durar Mikiya Kan Sunayen Ahalin Danginta.To Daparko Sunan Mahaipinta *★Krishnaraj Rai* Shidai Mahaipinta Yakasance (Army biologist) Wato Masani Me Nazari Akan Halittar Sojoji Ko Kuma Wanda Yake Duba Lapiyar Su Yayinda Aka Gwabza Yakin Zamowa Machaskali Namba Daya Idan Kuma Ansamu Matsala Na Saba Lamba Ansanbadeka Memakon Kakaiwa Mazgawa Wani Toshi Anan Yapi Kwarewa Wajen Duba Lafiyar Abubuwanda Da Suka Shapi Sojoji Na Qasar *India* Hhhhhh...Baya Dahaka Sunan Mahaipiyarta *★Vrinda Rai"* Ita Kuma Ta Shaharane Wajan Sanya Kayan Qawata Dakuna Wanda Akan Kira Masu Wannan Sana'ar Da (Homemaker)..Sannan Tanada Dan Uwa Wanda Ake Kira Da *★Aditya Rai"* Shidai Shahararren Injiniya Ne Abangaren Abubuwanda Suka Shapi Sojojin Ruwa Yakan Gimtse Duk Wata Matsala Yayinda Akasamu Tangarda Dangane Da Jirgin Ruwa Na Sojojin Ruwa Wato (Navy)...Addinin _*Hinduism*_ Shine Addinin Da Wannan Jaruma Tai Imani Dashi..Bisa Binciken Da Mujiyar Tamu Tayi Daga Cikin Abubuwanda Sukapi Burge Jaruma *Ashwarya* Take Gudanar Dasu Akwai *Karance-Karance Da Kallon Fina-Finai..Abangaren Abinci Kuma Wadanda Sukapi Shiga Ranta Ko Kuma Nace Kayan Sanyaya Harshe Cikin Kogin Nishadi Sune *"Chicken Curry and Chocolates"*..Akwai Wani Gidan Jarida Me Zaman Qansa A Qasar #Nigeria Wanda Ake Masa LaQabi Da #ZAUREN_INDIA . Munsamu Wani Rahoto Na Musamman Daga Wannan Kapa Wacce Ta Bayyana Jaruman Da Jaruma *Ashwarya* Take So Daga Ciki Akwai Sirikinta Wato *Amintabh Bachchan* Kowa Yasan Waye "Amintabh" Sannan Yasan Wacce Iriyar Rawa Yataka A "Bollywood" Domin Ganin Ansamu Ci Gaba A Masana'antar Ta "Bollywood" Bayan Shikuma Akwai Kwararren Machaskalin Jarumin Nan Wanda Ake Kirada *Raj-Kapoor*..Sannan Abangaren Jarumai Mata Ba'abarta Abayaba Domin Ta Bayyanawa Manema Labarai Cewa Jarumar Da Tapi Burgeta Itace Babbar Jarumarnan Wacce Tai Shura Azamanin Ta Wato Jaruma *(Nargis)*..Baya Dahaka Film Din Dayapi Burgeta Wanda Masana"antar "Amurka" *Hollywood* Tayi Shine
 *"Casablanca (1942)"*....Haka Zalika Abangaren Masu Bada Umarni Daraktan Dayapi Burgeta Shine *"Mani Ratnam & Sanjay Leela Bhansali.....Littafin Dayapi Burgeta Yayinda Take Qarantashi Shine *(The Alchemist)* Wanda Shahararren Marubucin Nan Me Suna (Paulo Coelho) Ya Wallapa.Sai Gameda Launin Sanparin Kayanda Sukapi Burgeta Akwai Kalar (Baki,Kore,Fari)...Tooo!!! Wata Sabuwa ..Kamar Yanda Tarihi Yanuna Daga Cikin Kashahen Da Jaruma *Ashwarya* Tapi So Bayan Qasar Landan/Lodon Sai Kudancin Kasar *"AFIRIKA"* Wato Kenan Hakan Yana Nupin *"Ashwarya"* Ta Taba Zuwa Qasar *Africa*.??.Da'alamun Hakan Tunda Daga Cikin Kasashen Datapi So Akwai Qasar #Africa ...Sannan Daga Cikin Abokananta Wanda Zance Abaya Sunyi Soyayya Da Juna Akwai *"Rajeev Mulchandani"* & *"Vivek Oberio"* Sai Kuma Babban Jarumin Nan *"Salman Khan"* Wanda Kawancen Su Yapara Tundaga Shekarar (1999) Har Zuwa (2001) Idan Anhade Wannan Kasapin Linsapin Guri Daya Shekararsu Biyu *(2yrs)* Suna Tare Da Juna...Wanda Dukkan Su Babu Wanda Yasami Damar SanQameta Zuwa Gidansa Inna Nupin Aurarta Sai Jarumi *"Abhiskek Bachchan"* Dan Gidan *"Amintabh Bachchan"* "Da" Ga *"Jaya Bachchan"*...Jarumi *Abhishek* Ya Aureta Ne Tun A Shekarar Dubu Biyu Da Bakwai (2007) Aranar Ashirin 20 Gawatan (Apurilu)....Wanda Ayanxu Haka Sunada "Ya" (Daughter) Wanda Ake Kira Da (Aaradhya) Ita Dai Anhaipeta Ne A Shekarar Dubu Biyu Da Sha Daya (2011)
..Kalar Launin Motar Da Jarumar Take Hawa Itace *Audi A8*....Kudin Da Take Samu Wanda Ake Kira A Turance *"Money Factor
Salary (approx.)
9-10 crore/film (INR)Wanda* Adadinsu Yakai Kimanin Dalar Amurka Mega Wat  Worth (approx.) Talatin Da Biyar $35 million"*
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Kamar Yanda Na'ambata Abaya Jaruma *Aishwarya* Tayi Fina Finai Da Dama Wanda Ayanxu Zan Lissapo Taswirorin Jadawan Fina Finan Da Ta Kapta Tun Daga 2016 Zuwa 1997.Gasu Nan Kamar Haka_
*
1- Ae Dil Hai Mushkil (2016)
2- Sarbjit (2016)
3- Advocate Anuradha Varma (2015)
4- Jazbaa (2015)
5- Action Replayy (2010)
6- Enthiran (2010)
7- Guzaarish (2010)
8- Raavan (2010)
9- Raavanan (2010)
10- Robo (2010)
11- Villain (2010)
12- Jodhaa Akbar (2008)
13- Sarkar Raj (2008)
14- Guru (2007)
15- Gurukanth (2007)
16- Provoked (2007)
17- Chokher Bali (2006)
18- Dhoom 2 (2006)
19- Dhoom II (2006)
20- The Mistress of Spices (2006)
21- Umrao Jaan (2006)
22- Bunty Aur Babli (2005)
23- Shabd (2005)
24- Balle Balle Amritsar to LA (2004)
25- Khakee (2004)
26- Kyun Ho Gaya Na (2004)
27- Raincoat (2004)
28- Chokher Bali (2003)
29- Dil Ka Rishta (2003)
30- Kuch Naa Kaho (2003)
31- 23rd March 1931 Shaheed (2002)
32- Hum Kisi Se Kum Nahin (2002)
33- Hum Tumhare Hain Sanam (2002)
34- Shakti (2002)
35- Albela (2001)
36- Dhaai Akshar Prem Ke (2000)
37- Hamara Dil Aapke Paas Hai (2000)
38- Josh (2000)
39- Kandukondain Kandukondain (2000)
40- Mela (2000)
41- Mohabbatein (2000)
42- Sanam Tere Hain Hum (2000)
43- Aa Ab Laut Chalen (1999)
44- Hum Dil De Chuke Sanam (1999)
45- Taal (1999)
46- Jeans (1998)
47- Aur Pyaar Ho Gaya (1997)
48- Iddaru (1997)
49- Iruvar (1997)
_Wadannan Sune Jerin Gwanon Fina Finan Da Tayi_
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Tab!!! Banma San Ta Ina Zan Faraba Gameda Kyautittikan Da Jara "Ashwarya" Tasamu A Rayuwarta Wasu Ma Ba'ata Harkar Film Ta Samesu Ba.Bari Mugani Ko Zan Iya Lissapo Su Daparko Gajerin Jadawalan Kyaututtukan Da Tasamu Yayinda Akayi Gsar Kyau Ta Duniya

            *Miss World*
Winner
1994 – Miss World 1994 .
1994 – Miss World Continental Queen of
Beauty − Asia and Oceania .
1994 – Miss Photogenic
2000 – Most Beautiful Miss World of All
Times-Received the highest score of
9.911.
2010 – She was selected as The Most
beautiful Miss World ever for the second
time in 2010 by Global Beauties
Magazine.
2014 – Declared as the Most Successful
Miss World of All Times by Miss World
Organisation.
2014 – Lifetime Beauty With a Purpose
Award for charitable work by Miss World
Organisation

          *Filmfare Awards*
The Filmfare Awards is one of the oldest
and most prominent Hindi film award
ceremony. They are presented annually by
The Times Group to honour both artistic
and technical excellence.
Winner
2000 – Filmfare Best Actress Award for
Hum Dil De Chuke Sanam
2003 – Filmfare Best Actress Award for
Devdas
Nominated
2000 – Filmfare Best Actress Award for
Taal
2001 – Filmfare Best Actress Award for
Hamara Dil Aapke Paas Hai
2001 – Filmfare Award for Best
Supporting Actress for Mohabbatein
2005 – Filmfare Best Actress Award for
Raincoat
2007 – Filmfare Best Actress Award for
Dhoom 2
2008 – Filmfare Best Actress Award for
Guru
2009 – Filmfare Best Actress Award for
Jodhaa Akbar
2011 – Filmfare Best Actress Award for
Guzaarish
2017 – Filmfare Best Actress Award for
Sarbjit

          *Stardust Awards*
Winner
2007 – Stardust Star of the Year Award
- Female for Dhoom 2
2011 – Stardust Award for Best Drama
Actress for Guzaarish
2015 – Power-packed Performer of the
Year for Jazbaa
2016 – Editor’s Choice Most Iconic
Performance of the Year for Sarbjit
Nominated
2008 – Stardust Star of the Year Award
- Female for Guru
2009 – Stardust Star of the Year Award
- Female for Sarkar Raj
2009 – Stardust Star of the Year Award
- Female for Jodha Akbar
2011 – Stardust Star of the Year Award
- Female for Guzaarish
2016 – Stardust Best Supporting Actress
Award for Ae Dil Hai Mushkil
2016 – Performer of the year (Female)
for Sarbjit

         *Star Screen Awards*
Winner
1997 – Star Screen Award Most
Promising Newcomer - Female for Aur
Pyar Ho Gaya
1997 – Star Screen Awards – Discovery
of the year
1999 – Star Screen Award Best Actress
for Hum Dil De Chuke Sanam
2002 – Star Screen Award Jodi No. 1 for
2002 (shared with Shahrukh Khan)
2002 – Star Screen Award Best Actress
for Devdas
2009 – Star Screen Award for Best
Actress (Popular Choice) for Jodhaa
Akbar
2011 – Star Screen Award Jodi No. 1 for
Guzaarish (shared with Hrithik
Roshan) [118]
Nominated
1998 – Star Screen Award Best Actress
for Taal
2000 – Star Screen Award Best Actress
for Hamara Dil Aapke Paas Hai
2000 – Star Screen Award Best
Supporting Actress for Mohabbatein
2004 – Star Screen Award Best Actress
for Raincoat
2006 – Star Screen Award Best Actress
for Dhoom 2
2006 – Star Screen Award Jodi No. 1 for
Dhoom 2 (shared with Hrithik Roshan )
2007 – Star Screen Award Best Actress
for Guru
2008 – Star Screen Award Best Actress
for Jodhaa Akbar
2008 – Star Screen Award Jodi No. 1 for
Jodha Akbar (shared with Hrithik Roshan )
2010 – Star Screen Award Best Actress
for Guzaarish
2016 – Star Screen Award for Best
Actress (Popular Choice) for
Jazbaa .
2017 – Star Screen Award Best
Supporting Actress for Ae Dil Hai Mushkil

        *International Indian Film Academy Awards*
Winner
         *IIFA Awards*
2000 – IIFA Best Actress Award for Hum
Dil De Chuke Sanam
2003 – IIFA Best Actress Award for
Devdas
2005 – IIFA Global Indian Media
Personality Award
2007 – IIFA Glamorous Star Award
2007 – IIFA Most Searched Personality
on MSN India
2009 – IIFA Star of the Decade –
Female
2009 – IIFA Outstanding Achievement by
an Indian in International Cinema [124]
Nominated
2000 – IIFA Best Actress Award for Taal
2005 – IIFA Best Actress Award for
Raincoat
2007 – IIFA Best Actress Award for
Dhoom 2
2008 – IIFA Best Actress Award for Guru
2009 – IIFA Best Actress Award for
Jodhaa Akbar
2011 – IIFA Best Actress Award for
Guzaarish

        *Zee Cine Awards*
Winner
2000 – Lux Face of the Year
2000 – Zee Cine Award Best Actor-
Female for Hum Dil De Chuke Sanam
2003 – Zee Cine Award Best Actor-
Female for Devdas
2003 – Zee Cine Awards - True Indian
Beauty Award
2005 – Zee Cine Critics' Best Actor
Award- Female for Raincoat [126]
2011 – Zee Cine Critics' Best Actor
Award- Female For Guzaarish [128]
Nominated
2000 – Zee Cine Award Best Actor-
Female for Taal
2007 – Zee Cine Award Best Actor-
Female for Umrao Jaan
Producers

          *Guild Film Awards*
Winner
2010 – Critics' Choice Cinematic
Excellence Best Actress for
Guzaarish[129]
2013 – HTC Honour (Won Along with
Abhishek Bachchan )
Nominated
2008 – Best Actress In a Leading Role
for Guru
2009 – Best Actress In a Leading Role
for Jodha Akbar ,
2011 – Best Actress In a Leading Role
Guzaarish

          *BIG Star Entertainment
Awards*
Winner
2010 – BIG Star – Film Actor (Female)
of the Decade
Nominated
2010 – BIG Star – Most Entertaining
Film Actor (Female) for Guzaarish
2015 – BIG Star – Most Entertaining
Actor in an Action Role - Male/Female
for Jazbaa

          *BIG Zee Entertainment Awards*
Winner
2017 – BIG Zee Most Entertaining Actor
in a Drama Film – Female for
Sarbjit
2017 – BIG Zee Most Entertaining Actor
in a Romantic Film – Female for Ae Dil
Hai Mushkil
Nominated
2017 – BIG Zee Most Entertaining Actor
(Film) – Female for Sarbjit
Washington DC Area
Film Critics Association
Awards
Nominated
2005 – WAFCA Award Best
Breakthrough Performance for Bride and
Prejudice

           *Femina Miss India*
Winner
1994 – Miss India World
1994 – Miss Catwalk
1994 – Miss Miraculous
1994 – Miss Photogenic
1994 – Miss Perfect Ten
1994 – Miss Popular
1994 – Most Photogenic Face
Other Awards and
Recognitions
2000 –

        *Zee Gold Best Actress Award*
 for
Taal[137]
2000 – Zee Gold Best Actress in a
sensational role for Taal[137]
2000 – Zee Gold Critics Best Actress
Award for Hum Dil De Chuke Sanam
2000 – Priyadarshini International
Award category – Best Actress for Hum
Dil De Chuke Sanam
2000 – Rupa Filmgoers Millennium Best
Actress Award for Hum Dil De Chuke
Sanam
2001 – BWSX Fantasy Award: Best
Supporting Actress for Mohabbatein
2002 – RACE Award: Best Actress for
Devdas
2002 – Sansui Best Actress Award for
Devdas
2003 – Bollywood Movie Award – Best
Actress for Devdas'
2003 – Anandalok Puraskar Award –
Anandalok Best Actress Award for
Chokher Bali
2004 – F Awards-For Excellence in
Indian Fashion - Female Celebrity Model
of the Year
2004 – Global Foreign Artiste
Debutantes to Mainstream Media Award
2005 – MTV Immies Best Performance in
a Song ("Kajra Re")
2006 – Zee Astitva Awards –
Outstanding Contribution to Cinema
2007 – MTV Lycra Style Awards: Most
Stylish Female for Dhoom 2
2007 – MTV Lycra Style Awards: Most
Stylish Couple along with Hrithik Roshan
for Dhoom 2
2008 – Reebok Zoom Glam Awards:
Glam Couple Award along with Abhishek
Bachchan [138]
2008 – Central European Bollywood
Awards: Best Actress Award for
Guru[139]
2008 – She was selected by Verve
Magazine in its list of the country's
most powerful women [140]
2009 – Indian Youth Icon Awards:
Global Face of the Year [141]
2009 – A poll conducted by the
newspaper Daily News and Analysis, she
was voted as one of India's most
popular icons.[142]
2010 – NDTV Awards: "Icon of 21 years
of Entertainment Award". [143]
2010 – GQ awards: "Global Indian
Woman" or woman of substance.
2010 – GQ Men of the Year Awards –
Excellence Award.
2010 – Masala Awards – Global Artist
Of The Year
2010 – DNA India Style Awards –
Beauty Icon Award
2010 – NDTV Indian of The Year Awards
– Indian Icon of the year
2010 – She ranked 2nd in The Times of
India 's 50 most desirable women [144]
2010 – 'Hello! Hall Of Fame' Awards:
Global Icon Award. [145]
2010 – Anandalok Puraskar Award –
Anandalok Award for Best Actress
(Hindi) for Raavan
2011 – Cosmopolitan Awards – Female
of All Time
2011 – Big Ima Music Awards – The
best Visualized Female Song – Udi
Guzaarish
2011 – She ranked 9th in The Times of
India 's 50 most desirable women. [146]
2011 – Vogue Beauty Awards – Global
Beauty Icon award.
2012 – Loreal Paris Femina Women
Awards – The Iconic Woman of Worth
Award.
2012 – Cosmopolitan Fun, Fearless
Awards – Power Couple (Aishwarya &
Abhishek).
2013 – Rai was voted as the "most
popular actress" in the Filmfare 100
years of cinema issue in 2013.
2013 – She was also listed in Filmfare
100 years of cinema issue list of top 5
'global Icon" at #2 also being the only
female in it.
2014 – Filmfare Glamour & Style Awards
for Global Icon of the year (Female) [147]
2014 – Filmfare Glamour & Style Awards
for Most Glamorous Real-Life Couple
(Abhishek Bachchan and Aishwarya Rai
Bachchan )[147]
2014 – Aishwarya Rai has topped the
list of 20 most searched successful
Indian women on Google. [148]
2014 – The Times Of India 's Forever
Desirable woman.[149]
2015 – HT Style Awards - The most
stylish couple of the year award (
Aishwarya Rai Bachchan & Abhishek
Bachchan )
2015 – HT Style Awards - Most Stylish
Global Icon of the Year (Female) [150]
2015 – Filmfare Glamour & Style Awards
for Global Icon of the year (Female)
[151]
2015 – Filmfare Glamour & Style Awards
.
_Wadannan Sune Jadawalan Kyautittikan Da Tasamu Daga Lokacin Da Tapara Film Zuwa Yanxu_
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Kassh Laipin Dadi Karewa Duka Duka Anan Zandakata Sai Allah Yakaimu Wani Lokacin Daukeda Wani Sabon Labarin.Sannan Adanyimin Afuwa Sakamakon Rashin Kawo Tarihin Wannan Jaruma Yanda Yakamata..Inna Alphahari Daku Abokaina Kuhuta Lapiya....!!!
*
©-2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a