Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Friday, 11 May 2018

TARIHIN JARUMA {FARIDA-JALAL}

Daparko Sunanta Na Gaskiya *"Farida Jalal"* Sunan Da'ake Mata LaQabi Dashi Shine *"Farida"*,,Kamar Yanda Muka Sani Jaruma *"Farida"* TaKware Ne Wajen Fidda Salon Sanya Al'umma Nishadi Dubada Yanda Take Fitowa A Matsayin Jaruma Me Ban Dariya Sannan So Dayawa Mukan Ganta Tana Pitowa A Matsayin Mahaipiyar Wani Jarumin Ko Jarumar Masu Kallon Fina-Finanta Zasu Tabbatar Da Hakan...Haka Zalika San@'ar Film Itace Babbar Sana'arta Wacce Take Alphahari Da Ita Akoda Yaushe Kapin Takoma Zuwa Ga "Allah".Masana A Panni Salon Kimiyya Da Fasaha Na Sanin Halittar Dan-Adam Sun Bayyanawa Manema Labarai Cewa Kalar Idonta Ruwan Qasa Ne Wanda Yake Dauke Da Launin Duhu,Wato *"Dark Brown"* Sannan SunQara Dacewa Kalar Gashinta Wani Irin Launin Gashi Ne Wanda Yake Da Santsi Uwa Zaren Kwakwa Ana Kiran  Wannan Fasalin Launin Aturance *"Salt & Pepper"*...*"Farida-Jalal"* Anhaipeta Ne Aranar Sha-Hudu 14 Ga Watan (March) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Arba'in Da Tara (1949) Daga Lokacin Da Aka Haipeta 1949 Zuwa Shekarar 2016 Jimillar Jadawalan Shekarunta Sun Qama Shekararta "Sittin Da Bakwai" *"(67Yrs)"*....Garin Da Aka Haipeta Shine Babban Birnin Nan Na Qasar "India" Wato *"New Delhi, India"*.Wanda A Wannan Gari Ne Ta SanQama Rayuwarta Kapin Ta Koma Zuwaga Mahalicci..Mujiyar Tamu Ta Samu Rahoto Na Musamman Daga Bakin Fasihin ZaQaQurin Dan Jaridar Nan Me Suna #Musa_Sani_Kingkhan ,Wanda Yabaiyana Mana Sunan Makarantar Da Jaruma "Farida-Jalal" Tayi.Gadai Abin Da Yace.To Masha Allah Kamar Yanda Masana Tarihi Suka Wallapa Makarantar Da Jarumar Taparayi Itace Shahararriyar Makarantar Nan Wacce Ake Mata LaQabi Da *"St Joseph's Convent , Panchgani, Maharashtra"*..Madallah Muna SanQamo Godia Da Wannan Gudun Mawar Taka...To Bari Shirin Na Mu Yadora..Munso Musamu Karin Bayani Gameda Da Al'amuran Da Suka Shapi Karatunta Kama Tundaga Kwalejin Da Tayi Xuwa Kan Matakin Karatunta Amma HaQan Mu Ya Kaasa Tadda Ruwa..A Gaparce Mu Bisa Hakan..Bisa Binciken Da Muka Zukulkula Mungano Sunan Film Din Da Jaruma "Farida" Tapara Kaptawa Arayuwarta Shidai Wannan Qayataccen Shiri Anai Masa LaQabi Ne Da *"Taqdeer"* Anyi Shine Tun A Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Sittin Da Bakwai (1967)...Sannan Bayan Film Da Takeyi Tana Wasan Kwaikwayo Agidan *"TV"* Masana Abangaren Zakulo Tarihin Mutum Sun Bayyana Cewa Shirin Da Taparayi A Gidan "TV" Ana Kiransa Da *"Yeh Jo Hai Zindagi"* Tapara Suburbuda Wannan Shirin Ne Acikin Shekarar.(1984)..Munso Samun Gamshashshen Bayani Gameda Danginta Amma Hakan Besamu Yiwuwa Saboda Munsami Taskoran Matsala Gameda Masarrapin Antaya Binciken Mu Anan Ma Dai Muna Neman Apuwarku...Sai Dai Munsamu Rahoto Daga Wasu Gidan Jarida Wadanda Suke Kasar #Nigeria Anaiwa Wadannan Gidan Jarida LaQabi Da #ZAUREN_INDIA Dakuma #ZEEAFLAM_CHAKDE_INDIA .. Sun Bayyana Mana Cewa ...Hakika Anboye Sunan Dangin Jaruma *Farida* A Dukkanin Kapapen Yada Labarai Da Gidajen Jaridu Wanda Bawanda Yasan Dalilin Hakan Har Yanxu Abu Daya Aka Bari Wato Shine Sunan Dan Uwanta Wanda Ake Kira Da *"Khalid"*..Sannan Addininta Shine Adinin Gaskiya Wato *"Musulunci"*..Kamar Yanda Hankalin Mu Da Tunanin Mu Suka Sani Dukkan Wani Dan Adam Yana Da Abunda Yapi So Da Gudanarwa Arayuwarsa...To Anan Ma Jaruma *Farida* Ta Bayyanawa Manema Labarai Cewa Daga Cikin Abubuwan Da Sukapi Burgeta Akwai *"Kallon Fina-Finai Da Kuma Rawa"* Haka Zalika Ta Qara Dacewa Abangaren Jarumai Jarumar Da Tapi Antayawa Cikin Ranta Wacce Babu Kamarta Awajenta Itace Shahararriyar Jarumar Nan Murgayya *"Meena Kumari"*..Sannan Abangaren Launin Kalar Taswirar Kayan Datapi So Sune *"Fari Da Shudi Hadi Da Pink Colour"*...Baya Dahaka Jaruma *"Farida-Jalal"* Tayi Aurene Tun A Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Saba'in Da Takwas (1978) Zuwa 2003 Ta Auri Wani Mutum Wanda Shima Aka Bayyana Cewa Jarumi Ne Sunansa *"Late Tabrez Barmavar"* Haka Zalika Sun Sami Karuwa Ta "Da" Namiji Ana Kiransa Da *"Yaseen Jalal"*
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
*_KARIN BAYANI AKAN JARUMA {FARIDA-JALAL_*
*
*"Farida Jalal"* Tsohuwar Jarumar "India". Ce Kamar Yanda Muka Sani Tapi Gudanar Da Harkallar Fina-Finanta A Masana'antar Shirya Fina-Finai Ta "Bollywood"..Sannan Jaruma Ce Wacce Take Dauke Da Fikirar Salon Tapiyar Da Dukkan Wani Roll Da'aka Dorata Akai.Kamar Yanda Masarrapin Fidda Sautina Ya Ambata Abaya An Haipeta Ne A Cikin Garin *"New Delhi"* Ta Taso Ne Akarkashin Inuwar Kakarta Tawajen Mahaipiya Dama Mahaipiyar Tata Kapin Takoma Zuwaga Allah..Sannan Jarumar Tapara Film Ne Ashekarar 1967 Acikin Wani Film Me Suna *"TaQdeer"* Tayi Pina-Pinai Da Dama Wanda Adadin Su Ya Kere Kimanin Dari Biyu 200 Kamar Yanda Masa Tarihi Suka Bayyana.. Tayi Fice Da Suna Tun A Shekarar 1990s Duba Da Yanda Take Fitowa A Matsayin Uwa Ta Gari Acikin Fina-Finanta..Baya Da Haka Tayi Shiri Kala-Kala Agidan *TV Serial*.Daga Cikin Shirye-Shiryen Datayi Wanda Suka Samu Karbuwa Da Yabawa Awajen Al'umma Sune Kamar Haka *"Dekh Bhai Dekh & Shararat"* .Acikin Shekarar 2005.Sannan Abaya Na Fada Muku Cewa Ta Auri Wani Mutum Me Suna *Tabrez* Wanda Shima Jarumi Ne Sun Taba Haduwa Da Matar Tasa *Farida Jalal* Acikin Wanin Film Me Suna *"Jeevanrekha"*..Haka Zalika Sunyi Aure Ne Acikin Watan (Nuwamba) Wanda Takaida Sun Samu Karuwa Atsakanin Su Ta "Da" Namiji Me Suna *"Yaseen"* .Haka Zalika Mijinta *"Tabrez"* Yanada Kata Fariyar Masana'anta A Cikin Garin *"Bangalore"*...Jaruma Farida Tasamu Nasarar SanQame Kyautar Filmfare Awards Guda 5 Sannan Tasami Kyautar Gwarxuwar Jaruma Wacce Ake Kiran Kyautar Da *"Harlem International Film Festival( 2012) "*,Acikin Film Dinta  *‘A Gran Plan’*..Ba'a Iya Nan Ta Tsaya Ba Domin Ta Lashe Kyaututtuka Da Dama..
.
_Wannan Shine Kadan Daga Cikin Karin Bayani Akanta_
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Kamar Yanda Masana Suka Bada Tabbacin Cewa Fina-Finan Da Jaruma "Farida-Jalal" Tayi Yawansu Yakai Kimanin Dari Biyu 200 .Gajerin Kadan Daga Cikin Taswirar Jadawalan Fina-Finan Da Ta Kafta A Rayuwarta_
*
```1- Taqdeer
2- Baharon ki Manzil
3- Mahal
4- Aradhana
5- Puraskar
6- Naya Raasta
7- Gopi
8- Devi
9- Paras
10- Khoj
11- Amar Prem
12- Pyar Ki Kahani
13- Zindagi Zindagi
14- Rivaaj
15- Buniyaad
16- Heera
17- Bobby
18- Achanak
19- Raja Rani
20- Loafer
21- Naya Din Nai Raat
22- Jeevan Rekha
23- Majboor
24- Uljhan
25- Sankalp
26- Khushboo
27- Kala Sona
28- Do Jasoos
29- Dhoti Lota Aur Chowpatty
30- Dharmatma
31- Aakraman
32- Shaque
33- Sabse Bada Rupaiya
34- Koi Jeeta Koi Haara
35- Bandalbaaz
36- Kasam Khoon Ki
37- Alaap
38- Abhi To Jee Lein
39- Aakhri Goli
40- Shatranj Ke Khiladi
41- Palkon Ki Chhaon Mein
42- Naya Daur
43- Ganga Ki Saugand
44- Jurmana
45- Dhongee
46- Patthar Se Takkar
47- Chambal Ki Kasam
48- Abdullah
49- Jwala Daku
50- Yaarana
51- Salam e Mohabbat
52- Pushpak
53- Henna
54- Paayal (1992 film)
55- Bekhudi
56- Kal Ki Awaz
57- Dil Aashna Hai
58- Gardish
59- Mammo
60- Laadla
61- Krantiveer
62- Elaan
63- Dulaara
64- Andolan
65- Jawab
66- Veergati
67- Dilwale Dulhania Le Jayenge
68- Shastra
69- Rajkumar
70- Loafer
71- Dushman Duniya Ka
72- Raja Hindustani
73- Angaara
74- Ajay
75- Saat Rang Ke Sapne
76- Mrityudaata
77- Mohabbat
78- Judaai
79- Zor
80- Lahoo Ke Do Rang
81- Ziddi
82- Dil To Pagal Hai
83- Aflatoon
84- Salaakhen
85- Duplicate
86- Jab Pyaar Kisise Hota Hai
87- Soldier
88- Kuch Kuch Hota Hai
89- Dil Kya Kare
90- Hindustan Ki Kasam
91- Khoobsurat
92- Kaho Naa... Pyaar Hai
93- Hey Ram
94- Dulhan Hum Le Jayenge
95- Pukar
96- Khauff
97- Kya Kehna
98- Bichhoo
99- Tera Jadoo Chal Gayaa
100- Gaja Gamini
101- Farz
102- Zubeidaa
103- Chori Chori Chupke Chupke
104- Lajja
105- Moksha: Salvation
106- Kabhi Khushi Kabhie Gham...
107- Pyaar Diwana Hota Hai
108- The Legend of Bhagat Singh
109- Badhaai Ho Badhaai
110- Kuch Tum Kaho Kuch Hum
111- Kahein
112- Deewangee
113- Pinjar
114- Aapko Pehle Bhi Kahin Dekha Hai
115- Kaise Kahoon Ke... Pyaar Hai
116- Main Prem Ki Diwani Hoon
117- Jaal
118- Garv: Pride and Honour
119- Taarzan: The Wonder Car
120- Pyaar Mein Twist
121- Barsaat
122- Big Brother
123- Aryan
124- Laaga Chunari Mein Daag
125- Dhol
126- Aashayein
127- Krantiveer – The Revolution
128-:Love Breakups Zindagi
129- Chala Mussaddi... Office Office
130- Chaar Din Ki Chandni
131- Student of the Year
132- A Gran Plan
133- Bezubaan Ishq
134- Tina Ki Chaabi```
.
_Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Fina-Finan Da Ta SanQama Arayuwarta_
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Gajerin Sunayen Shirye-Shiryen Datayi Agidan *"TV Series"*_

*1• Dolly Aunty Ka Dream Villa*
*2• Yeh Jo Hai Zindagi*
*3• Dekh Bhai Dekh*
*4• Aashiqui*
*5• Shararat*
*6• Star Yaar Kalakaar*
*7• Balika Vadhu*
*8• Ammaji Ki Galli*
*9• Hero Bhakti Hi Shakti Hai*
*10• Jeannie Aur Juju*
*11• Junoon*
*12• The Great Maratha*
*13• Comedy Nights with Kapil*
*14• Satrangi Sasural*
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
_Baya Dahaka Ta SassanQame Kyaututtuka Da Dama Daga Ciki Akwai....._

          *Filmfare Awards*
Filmfare Award [Winner] (1996)
Best Supporting Actress
Filmfare Award [Winner] (1995)
Best Performer - Critics
Filmfare Award [Winner] (1992)
Best Supporting Actress
Filmfare Award [Winner] (1972)
Best Supporting Actress Dilwale Dulhania Le Jayenge (1995)
Mammo (1994)
Henna (1991)
Paras (1971)
 ★
     *Harlem International Film Festival*
Hi Award [Winner] (2012)
Best Actress
A Gran Plan (2012)

   *Los Angeles Independent Film Festival Awards*
LAIFF April Award [Winner] (2015)
Best Actress
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Kasshhh Laipin Dadi Karewa Duka-Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtse Sai Allah Yakaimu Wani Lokacin Bi'izinillah....Inna Alfahari Daku Abokaina Kuhuta Lapiiijyaaaa..!!!
*
©-2018•By
*{Najibkhan NB Srk}*
 

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a