Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 19 December 2018

TARIHIN JARUMI (RANBIR KAPOOR)


RANBIR KAPOOR (Information)
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •
.  •
•     •
   •
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Daparko Sunansa Nagaskiya *"Ranbir Raj Kapoor"*.Sunayen Da'ake Masa LaQabi Da Su Sune *"Daboo & Ganglu"*.Kamar Yanda Masuburbudar Sanayyar Mu Tasani Jarumi *"Ranbir"* Yakasance Makapcin Jarumi Ne Medauke Da Salo Naban Mamaki Da Qawa Ta Burgewa Baya Dahaka Yakasance *"Purodusa"* Kamar Yanda Alkhaliman Tarihinsa Suka Nuna.Kapin Na Gimtse Magantuwa Akan Sana'arsa.Haka Zalika Dan Qasuwa Ne Ba Iya Sana'ar Film Ya Dogara Da'ita Ba.Masana Kimiyya A Pannin ZukulQula DogOn Bincike A Fannin Halitta Me Hankali Da Tunani WatO Dan Adam Sun Bayyana Cewa Launin Qalar IdOn Jarumin Yakasance Ruwan Qasa Ne Me Duhu Wanda A Yaren Bature Ake Cewa *"Dark Brown"*.Sannan Quma Gashinsa *Baki/Black* Ne.Jarumi "Ranbir Kapoor" Anhaipeshi Aranar Ashirin Da Takwas "28" Ga Watan *"Satunba/September"* Acikin Shekarar Alip Daya Da Dari Tara Da Tamanin Da Biyu *"1982"*.Daga LOkacin Da Aka ZuQulQulO Shi Duniya "1982" Zuwa Shekarar *"2017"* Jadawalan Kapatanin Alkibilar Shekarunsa SunQama Shekarar Sa "Talatin Da Biyar" *"(35Yrs)"* Kamar Yanda Kimiyyar Lissapin Qididdiga Ta Bayyana.Garin Da'aka Haipe Shi Shine *"Mumbai, Maharashtra"* Dake Qasar *India*.Wanda A Yanxu Haka Yana Nan A Mahaipar Sa Da Zama.Adireshin Sa Shine Kamar Haka *"Pali Hill, Bandra West, Mumbai (56 KrishnaRaj, Pali Hill, Bandra [W], Mumbai – 400050)"*.Mujiyar Tamu Tayi Bincike Gameda Al'amuran Dasuka Shapi Wannan Jarumi.Daparko Dai Sunan Makarantar Daya Fara Antaya Karatu Aciki Itace *"Bombay Scottish School, Mumbai"*.Bayan Yagama Wannan Makaranta Kai Tsaye Yapada Cikin Wata Kwaleji Wacce Ake Mata LaQabi Da *"H.R. College of Commerce and Economics, Mumbai"* Domin Yakara Inganta Zurpapar Qaratunsa Zuwa Matakin Shahara Akan Abinda Yasa A Gaba.Jarumi *"Ranbir"* Be Tsaya A Iya Nan Ba DOmin Yakara Antaya Kapcen Qaratunsa Acikin Wata Makaranta Wacce Ta Shapi *Film* Sunan Ta *"School of Visual Arts, New York
Lee Strasberg Theatre an Film Institute, New York"*.Wanda A Halin Yanxu Yasamu Shedar Kammala Karatunsa A Bangaren Hada Film Dakuma Ingatashi Dawasu Dabaru Na Musamman Masu Kyau Da Tsari.Baya Dahaka Film Din Daya Fara Yi A Rayuwarsa Shine *"Saawariya"* Wanda Akayi Shi Acikin Shekarar Dubu Biyu Da Bakwai (2007).Kamar Yanda Mugudanar Gudanar Da Kapce Sauti Na Suka Magantu A Baya Nacewa Jarumi *Ranbir* "Producer" Ne Tabbas Haka Yake.Film Din Daya Fara "Purodusin" Shine *"Jagga Jasoos"* Wanda Akayi Shi A Ashekarar Dubu Biyu Da Sha-Bakwai (2017)...Addinin _Hinduism_ Shine Addininsa Wanda Yai Na'am Dashi..Daga Cikin Abubuwanda Sukapi Burge Shi Akwai *"Tapiye-Tapiye Da Kuma KallOn Film. Haka Zalika Wasan KwallOn Kapa Yana Daya Daga Cikin Wasannin Dasuke Burge Shi Overrr...Sanna Akwai Wani Abu Wanda Yake Matukar So A Rayuwarsa Shine Yazaune Tare Da Danginsa *"Family"* Dinsa Sudau TsahOn LOkuta Suna Hira Da Wasa.Haka Zalika Ga AbOkansa.Abincin Dasukapi Burge Shi Sune *"Italian, Chinese, Home made Food especially Bhindi, Jungli Mutton, Paya"* A Kayan Marmari Kuwa "Fruits" Sune *"Mosambi, Bananas, Water-Melon"*.Gidan Abincin Dayapi Burge Shi Shine *"Gajalee, Ling’s Pavillion"*.Abangaren Jarumai Kuma Wadanda Sukapi Antayashi Nishadi Sune *"Rishi Kapoor & Akshaye Khanna"*.Amata Kuma *"Kajol Da Madhuri Dixit"*.Daga Masana'antar *"Hollywood"* Jaruman Dasukapi Soyuwa Aransa Sune Kamar Haka *"Dustin Hoffman, Al Pacino"*.A Mata Quma Akwai *"Jennifer Connelly, Natalie Portman"*.Film Din Dayapi Qayatar Dashi Wanda "Bollywood" Ta Shirya Shine *"Shree 420"*.Daga Masana'antar *Hollywood* Quma Shine *'Life is Beautiful'*.Aban Garen Sauti Quwa Wato WaQa Wacce Tapi Sa Shi Cikin Chakwalkwalin Nishadi Itace *"Kisiki Muskurahaton Pe Ho Nisaar (Anari), ‘The Boxer"* Wacce Shahararrun MawaQan Nan *"Simon and Garfunkel, Channa Mereya"* Suka Rera.Daga Cikin MawaQan Indiya Wanda Yapi So Shine *"A. R. Rahman"*.
Kalolin Dasukapi Jan Hankalin Sa Sune *"Ja,Baki,Fari"*.Sai Quma Littapi Wanda Yapi SOn Karantawa Anai Masa LaQabi Da *"Heavier Than Heaven"* Wanda *Charles R. Cross* Ya Wallapha.Baya Dahaka Yabayyanawa Manema Labarai Cewa Yana Matukar Son Tim Din *"Barcelona"*.Haka Zalika Dan Wasan Sa Shine *"Lionel Messi"*.Sannan Qasashen Dayapin SOn Zuwa Akwai *"New York, USA, Venice, Puglia in Italy"*.Daraktan Dayapi Soyuwa A Ransa Shine Babban ZaQaQurin Makapcin Fina-Finan Nan Wato *"Sanjay Leela Bhansali Dakuma Anurag Basu"*.....Baya Dahaka Yana Da Abokanai Mata Wadanda Suka Shaku SOsai Daga Cikin Su Akwai *"Nandita Mahtani"* (Fashio Designer).Sai Jaruma *"Deepika Padukone"* Abotar Su Taparane Daga (2007) Zuwa (2009).Sai Jaruma *"Katrina Kaif"* Itakuma Daga (2012) Zuwa (2016).A Halin Yanxu Quma Baida AbOkiya Kamar Matashiyar Jaruman Nan *"Alia Bhatt"*..To Jama'a Bari Mujiyar Tamu Tayi Durar Mikiya Ixuwa Kan A Halinsa Da Farko Sunan Mahaipinsa *"Rishi Kapoor"* Wanda Yakasance TsohOn Jarumi Ne Dan Gwagwarmaya A Fagen Harkallar Fina-Finai.Sannan Sunan Mahaipiyarsa *"Neetu Singh "* Itama Tarihi Yabayyana Cewa Jaruma Ce.Haka Zalikha JiQa Ne Ga *"Raj Kapoor"*.Hakama A Wajen *"Krishna Kapoor"*.Sannan Akwai Kawunnansa Daga Ciki Akwai *"Randhir Kapoor"* Dakuma *"Babita Shivdasani"*.Sannan Yana Da Qanwa Wacce Ake Kirada *"Riddhima Kapoor Sahani"*.Baya Dahaka Akwai Yan Uwansa Irinsu Jaruma *"Kareena Kapoor, Karisma Kapoor"*..Wannan Shine Sunayen Danginsa A Takaice.Jarumi *"Ranbir Kapoor"* Irin Qalar Motocin Dayake Hawa Sune *"Audi A8, Audi R8, Range Rover Sport, Mercedes-Benz G63"*.Sai Quma "Babur/Bike" Shine *"Harley Davidson"*.......!!!
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Jarumi *Ranbir Kapoor* Yayi Fina-Finai Masu Kyau MatuQa Ga Wasu Daga Cikin Jerin Films Dinsa Wanda Ya Kapta A Rayuwarsa_
1- Jagga Jasoos (2017)
2- Ae Dil Hai Mushkil (2016)
3- Bombay Velvet (2015)
4- Roy (2015)
5- Tamasha (2015)
6- Besharam (2013)
7- Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
8- Barfi! (2012)
9- Chillar Party (2011)
10- Rockstar (2011)
11- Anjaana Anjaani (2010)
12- Ajab Prem Ki Ghazab Kahani (2009)
13- Rocket Singh (2009)
14- Wake Up Sid (2009)
15- Bachna Ae Haseeno (2008)
16- Saawariya (2007)
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
_Baya Dahaka Jarumi *Ranbir-Kapoor* Yasamu Kyautittika Sosai Na Ban Girma Dakuma Yabawa Bisa Irin Qokarin Dayake A Fina-Finansa Ga Jerin Kyautittikan Daya Samu_
      *Apsara Film Producers Guild Awards*
Apsara Award [Nominee] (2014)
Best Actor
Apsara Award [Winner] (2013)
Best Actor
Apsara Award [Winner] (2012)
Best Actor - Movie
Apsara Award [Nominee] (2011)
Best Actor
Apsara Award [Nominee] (2010)
Best Actor
Apsara Award [Winner] (2008)
Best Male Debut
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Barfi! (2012)
Rockstar (2011)
Raajneeti (2010)
Wake Up Sid (2009)
Saawariya (2007)

      *Awards of the International Indian Film Academy*
[Nominee] (2018)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2016)
Best Actor in a Leading Role
Special Award [Winner] (2014)
Star Plus Hottest Pair
Popular Award [Nominee] (2014)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Winner] (2013)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Winner] (2012)
Best Actor in a Leading Role
Special Award [Winner] (2012)
Star Plus Hottest Pair
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2010)
Best Actor in a Leading Role
Popular Award [Winner] (2008)
Best Male Debut
Jagga Jasoos (2017)
Tamasha (2015)
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Barfi! (2012)
Rockstar (2011)
Rockstar (2011)
Raajneeti (2010)
Wake Up Sid (2009)
Saawariya (2007)

  *BIG Star Entertainment Awards, India*
Film Award [Nominee] (2013)
Most Entertaining Film Actor (Male)
Film Award [Nominee] (2013)
Most Entertaining Actor in a Romantic Film (Male)
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Bollywood Hungama Surfers' Choice

            *Movie Awards*
Surfers' Choice Award [Nominee] (2014)
Best Actor
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
CNN-IBN Indian of the Year
Indian of the Year [Winner] (2014)
Entertainment Category

           *Filmfare Awards*
Critics' Awards [Nominee] (2018)
Best Actor
Main Award [Nominee] (2017)
Best Actor
Main Award [Nominee] (2016)
Best Actor
Filmfare Award [Nominee] (2014)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2013)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2012)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2012)
Best Actor - Critics
Filmfare Award [Nominee] (2011)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2010)
Best Actor - Critics
Filmfare Award [Nominee] (2010)
Best Actor
Filmfare Award [Winner] (2008)
Best Newcomer - Male
Jagga Jasoos (2017)
Ae Dil Hai Mushkil (2016)
Tamasha (2015)
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Barfi! (2012)
Rockstar (2011)
Rockstar (2011)
Raajneeti (2010)
Wake Up Sid (2009)
Ajab Prem Ki Ghazab Kahani (2009)
Ajab Prem Ki Ghazab Kahani (2009)
Wake Up Sid (2009)
Saawariya (2007)

         *HT Café Film Awards*
HT Café Film Award [Winner] (2007)
Best Newcomer (Male)
Saawariya (2007)
NDTV Indian of the Year, IN
Entertainment Category [Winner] (2010)
Entertainer of the Year

  *Nickelodeon Kids' Choice Awards,
India*
Nickelodeon Kids' Choice Award [Nominee] (2013)
Best Dancing Star
People's Choice Awards, India
Movie Award [Winner] (2012)
Favorite Youth Movie Icon
Movie Award [Nominee] (2012)
Favorite Movie Actor
Rockstar (2011)

           *Screen Awards*
Screen Award [Nominee] (2017)
Best Actor
Screen Award [Winner] (2013)
Best Actor
Shared the award with Irrfan Khan
Screen Award [Winner] (2013)
Best Jodi
Screen Award [Winner] (2012)
Best Actor
Screen Award [Nominee] (2010)
Best Actor
Screen Award [Winner] (2008)
Most Promising Newcomer - Male
Ae Dil Hai Mushkil (2016)
Barfi! (2012)
Barfi! (2012)
Rockstar (2011)
Rocket Singh: Salesman of the Year (2009)
Saawariya (2007)

  *South Africa India Film and Television Awards*
Popular Award [Winner] (2013)
Actor of the Year - Male
Barfi! (2012)

          *The Ghanta Awards*
Ghanta Award [Nominee] (2016)
Worst Actor
Ghanta Award [Nominee] (2014)
Worst On-Screen Couple
Ghanta Award [Nominee] (2014)
That's Anything But Sexy
Ranbir Kapoor showing his butt crack in Besharam
... More
Ghanta Award [Winner] (2012)
Worst On-Screen Couple
Bombay Velvet (2015)
Besharam (2013)
Besharam (2013)
Rockstar (2011)

        *Times of India Film Awards*
Popular Award [Winner] (2013)
Best Actor
Barfi! (2012)

            *Zee Cine Awards*
Popular Award [Nominee] (2014)
Best Actor
Critics Choice Award [Winner] (2013)
Best Actor
Popular Award [Nominee] (2013)
Best Actor
Popular Award [Winner] (2012)
Best Actor
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actor
Popular Award [Winner] (2008)
Best Male Debut
Yeh Jawaani Hai Deewani (2013)
Barfi! (2012)
Barfi! (2012)
Rockstar (2011)
Raajneeti (2010)
Saawariya (2007)
•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•°•
Kaasshhh....!!! Laipin Dadi Qarewa Duka-Duka Anan Shirin Namu Zai Gimtse Magantuwa Yakuma SanQama Kapceciyar A Ya Agaba (....).Sai Quma Allah Yakaimu Wani Satin Daukeda Wani Sabon Shirin...Kuhuta Lapiya AbОkaina Inna Alpahari DaQu Oveeerrrr.Bissalam...!!!
•°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°• •°• •°•  •°•
©-2018•By
  1. *{Najibkhan NB Srk}* 


No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a