Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Wednesday, 19 December 2018

NAZARI AKAN:•Najibkhan NB Srk & Ummy Sani Yahya


NAZARI AKAN (NAJIBKHAN NB SRK &UMMY SANI YAHYA)
Part 3
By Dr Ishayu Magic Brigade

Ciwon kai ke damuna wallahi,Amma har kullum tunanin rayuwa nakeyi Halin kasarmu "Nigeria",Da halin mutane hakan kan karawa Al"umna ciwon kai akwai mutanen kirki "Ummee Sany Yahya". Yarinya ce mai kaifin hankali kaffa kaffa da jamaa tsantsenin kula da lura sanin yakamata kaifin basira Ga iya zama da mutane Kai mijin "Umme". Ya more wallhi da yarinya mai hankalin maza namijin ma sai namiji idan na waiwayo daya barin sai na tuno da. 

  1. *SARDAUNA:•Nawa ya mallaka.?
  2.  *TAPAWA BALEWA:• Nawa ya mallaka?.
  3. *MALAM AMINU KANO:•Nawa ya mallaka? Babu amma Sun bar kyakkyawan halin dayafi dukiya da dukiyar ce ma da yanzu an cinye an manta dasu. Saboda haka Yarona wajen kirkirar fasaha ya wallafa *Littafin hikiya* yana nan fitowa wato......

★"NajibkhanNB Srk" .
Yaro ne haziki fasihi bazan manta da "Group" dinmu ba chakde india duk daga nan wadannan yaran suka fito wato "Ummee & Najib". $ai ni kuma magic brigade,

Part-4
NAZARI KAN (Najibkhan NB Srk & Ummy Sani Yahya)
 Alkalamina zai ci gaba shi Dai mai wannan sunan "NAJIB" ba mamaki be san haka halinsa yake ba na kirki. Amma ta wannan hikaya tawa watakil ya fahimta ya kara kwazo. Alkalamin "MAGIC" ya nutsa da yin iwo cikin bincike yanayin rubutun da yakeyi, ya girmi kwakwalwarsa dan haka alkalamin ya gano "Baiwa" ce, Hikayoyin daya ke antayowa masu karatu Manya-Manya ne wanda sa'annin shekarunsa da wuya kaga sunyi haka, wannan ma "Baiwa" NE, Rashin surutu da taka Tsan-tsan gareshi ya zamarmai jiki, wannan ma "Baiwa" ne. San shiga jama'a "HODIJAM", Wajen kirkirar labarai yakan tuno min marubucin Nan
★ABUBAKAR IMAM" zanyi waiwaye in juya baya na hango sister dinmu "UMMEE SANI YAHAYA PAKAR PRIYANKA" yarinya da halin maza fasihiya hakuri, da yakana bari in ruga da gudu in koma kan labarin alkalamina amma lash,, ku dakacen a "Part 5 Na hikayar MAGIC.

Comment
•Dan Dallaje Khan
Nice story
at 9:41 PM

•Basiru Koguna
SANNU DA AIKI MAJIC
10 hours ago

•Musa Sani Khan
NAJIB IS SHREWD AND PRODIGY,HE HAS A BRIGHTER FUTURE
 4 hours ago

         Najibkhan NB Srk
Masha Allah Godia Muke Megirma Dr Allah Yakara Basira.
November 24 /2018

•Nafiu Sulaiman Priyanka
Allah yasaka Majic
 Nov 24

•Aminu Samuel
Hhhh, magic kake, hikayoyinka fa suna matukar kayatarwa.

•Sadiq Hassan Sarkin Basu
Masha Allah
Allah ya Kara Xumunci
 · Friday at 3:07 PM.

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a