WAKOKIN INDIA
Fassarar Waka Daga Cikin
Film Din Krrish 3
By Ismail_M_Ismail_Khan
An rera wannan wakar a daidai lokacin da.Kangna Ranaut ta kamu da son HrithikRoshan, duk da cewa ita ba mutum ba ce.Alisha Chinai da Zubeen Garg ne suka rera wakar, yayin da Rajesh Roshan ya Samar da kida.
.
Dil tu hi bataa kahaan tha chhupa?
Ya ke wannan zuciyar ki fada min inda ki
ka buya?
Kyun aaj suni teri dhadkan pehli baar?
Me ya sa yau nake jin bugunki a karo na
farko?
Haan! Dil ne mere sun li tere dil ki
pukaar.
Eh! Zuciya ta jiyo kiran da zuciyarki ke yi
min.
Dil tu hi bataa kahaan tha chhupa?
Kyun aaj suni teri dhadkan pehli baar?
Haan! Dil ne mere sun li tere dil ki
pukaar.
Duniya jhuti lagti hai.
Duniya na shirin yin min karya (yaudara
ta)
Sapna saccha lagta hai.
Duk da cewa mafarkina na iya kasancewa
gaskiya.
Chhup ke teri baahon mein sab kuch
accha lagta hai.
In kasance kan kafadunka (rungume da
kai) shi ya fi koma dadi.
Yeh aisi hawaa aisi lehar Jisme saare beh
jaate hain yahaan.
Wannan iska da ke kada (soyayya) kowa
ya na son jujjuyawa a cikinta.
Beh gayi main keh gayi mein jo bhi mujhe
kehna tha
Na dauki gabaran fadar duk abin da na ga
damar fadi.
Dil ne mere sun li tere dil ki pukaar
Dil tu hi bataa
Baahon mein falak hota hai.
Kafadarki ta zama tamkar sama (Ma’ana
idan tana rungume da shi yana jin kamar
yana yawo a sama)
Jannat ye zameen lagti hai
Wannan duniyar da zama tamkar
Aljannah
Kya pyaar mein ye hota hai?
Da ma haka tana kasancewa a cikin
soyayya?
Har cheez haseen lagti hai.
Na ga komai yana yi min kyau.
Dil khona hi tha hona hi tha.
Na rasa inda zuciya ta shige, haka abin
ya kasance.
Iss dil pe kisi ka bas hi kab chalaa?
Wane ne ya shige min zuciyata?
Chali main chali pyaar ki gali leke wafa ki
sadayein.
Zan ci gaba da tafiya a kan wannan
hanyar (Soyayya) ina mai dauke da
amana.
Dil ne mere sun li tere dil ki pukaar.
Dil tu hi bataa kahaan tha chhupa .
Kyun aaj suni teri dhadkan pehli baar.
Dil ne mere sun li tere dil ki pukaar.
*
Please Share And Comment.
No comments:
Post a Comment
Comment