Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Thursday, 31 January 2019

Fassarar Wakar "Tere Sangh Yaara" Ta Fim Din "Rustom.

Bollywood Song

Song Name:-Tere Sangh Yaraa

Singer:-Atif Aslam

Movie Name:-Rustom

By:- Hauwa muhd khan.

"Tere sang yaara khush rang bahara turaat deewani main zard sitara"

Abota dake,takasance,yaduwar farin cikina,kin kasance abar kaunata.,ina zama tauraron dare.

"O karam khudaya hai ,tujhe mujhse milaya hai,tujhpe marke hi toh,mujhe jeena aaya hai."

ina godewa Allah daya hada ni dake,Nagano tayaya zan rayu idan bayan babuke a raye.

"O tere sanga yaara khushrang bahara, tu raat deewani main zard sitara"

Abota dake, ta kasance yaduwar farin farin cikina, kin kasance abar kaunata,ina zama kamar tauraro dadare.

"O tere sang yaara khushrang bahara,main tera ho jaun jo ku karde ishara"

Abota dake,ta kasance yaduwar farincikina,zan zamake idan muka zama abu daya.

"Kahi kisi bhi gali mein jaaun main teri khusbhu se takraun har raat jo aata hai mujhe woh khuab tu"

Duk sanda nazo muka hadu da kamshinki,da dare wane mafarki nake dashi,ke kadai ce.!

"Tera mera milna dostoor hai tere hone se mujhme noor hai main hoon soona sa ek aasman mehtaab tu"

Haduwar mu ni dake itace kadararmu,akwai haske a cikina saboda nazama ke,inaso na zama shru,domin kin zama hasken farin wata (dan daren sha biyu.).

"O Karam khudaya hai,tujhe maine jo paaya hai,tujhpe marke hi toh mujhe jeena aaya hai"

O wanann nasaratace,dana hadu dake,nagano cewa taya zan rayu bayan bakya raye.

"O tere sang yaara khush rang bahara tu raat deewani main zard sitara"

Abota dake ta kasance yaduwar farin cikina,a bar kaunata, ina zama tamkar tauraro da dare.

"O tere sang yaara khush rang bahara tere bin ah toh na jeena ganvara"

Abota dake takasance yaduwar farin cikina,bazan iya zama yanzu batare dake ba.

"maine chhode hai baki saare rastein bas aaya hun tere paas re meri ankhon me tera naam hai pehchaan le"

Bazan huta ba a hanyana yayin zuwa wajanki ke kadai,domin idanuna sun gane sunanki.

"Sab kuch mere liye tere baad hai sau baaton ki ik baat hai,main na jaunga kabhi tujhe chhode ke yeh jaane le"

Komai nawa bayan kene,(ma'ana komai zaiyi a rayuwa bayan ita ne),duk wanann shine wancan,domin bazan iya tafiya na barki ba (dole ki sani),

"O Karam khudaya hai tera pyaar jo paaya hai tujhpe marke hi toh, mujhe jeena aaya hai"

ina godewa Allah daya hadani dake,nagano cewa tayaya zan rayu bayan babuke a raye.

"O tere sang yaara kushrang bahara tu raat deewani main zard sitara"

Abota dake ta kasance yaduwar farin cikina,a bar kaunata,ina zamo tauraro da darn.

"O tere sang yaara khush rang bahara main behte musafir tu tehra kinars"

ni matafiyine me tafia a kogi,ke kuma a gabar kogi.

Please share and comment


No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a