MUKOYI YAREN INDIYA
*************************
SHIRI KARO NA FARKO (1) CIKIN 2019
.
TARE DA NI MAI GABATARWA YUSUF ISYKU TSAMIYAR KARA # SULTAN
***************************************
.
Talata 15, January 2019
************************
Jama'a Barkanmu Da Sake Saduwa A Cikin Wannan Shirin Naku Mai Farin Jini Na Koyon Yaren Hindi Bayan Tsawon Lokaci Da Aka Ji Mu Shiru, Hakan Ta Faru Sakamakon Tsaiko Da Muka Samu Mussanman Ma Dai Ni Naje Hutu Mai Tsayi Da Fatan Dai Kuna Biye Damu Domin Kuwa In Sha Allahu Shirin Ya Dawo Zamu Ke Kawo Muku Shi A Duk Ranar Talata Kamar Yadda Aka Saba Tare Da Ni Da Abokan Aiki Darasinmu Na Yau Ya Ta'aalaka Ne Kacokan Akan Kalmar Aikatau Wato (Verb) Domin Dai Sake Farfado Da Abun Da Aka Sani A Baya Saboda A Tunawa Da Mai Karatu.
Wannan Aikatau Ne Wanda Aka Riga Akayi Aikin Wato (Past) Wannan Zai Taimaka Wajen Fahimtar Darasin.
Ni (I)
°°°°°°
*Main Bola = Nayi Magana
*Mainne Likha = Na Rubuta
*Mainne chalaya =Na TuQa
*Main Pyar Karta Tha = Nayi Soyayya
*Mainne Liya = Na Karba
*Mainne Diya = Na Bayar
*Main Muskuraya = Nayi Murmushi
A KULA:
~Muskuraya (Namiji)
~ Muskuraai (Mace)
•___________________°°___________________•
Shi Ita (He/She)
~~~~~~~~~~~
*Vah Bola =Yayi Magana
*Usane Likha = Ya Rubuta
*Vah Chalaya = Ya Tuka
*Usane Pyar Kiya = Yayi Soyayya
*Usane Siya = Ya Bayar
*Vah Muskuraya = Yayi Murmushi
*Vah Le liya = Ya Karba
•_________________~__________________•
Mu (We)
•••••••••••
*Hamane Baat Ki = Munyi Magana
*Hamane Likha = Mun Rubuta
*Hamane Chalaya = Mun Tuka
*Hamane Pyar Kiya = Munyi Soyayya
*Hamane Diya = Mun Bayar
*Ham Muskaraaye = Munyi Murmushi
*Hamane Liya = Mun Karba
•________________**____________________•
.
Kash Laifin Dadi Karewa Anan Shirin Zai Dasa Aya Ku Biyomu A Mako Mai Xuwa Domin Jinmu Da Cigaban Wannan Darasi Ni Da Na Shirya Nake Cewa "*Phirmilenge*"
Please Share And Comment.
No comments:
Post a Comment
Comment