Leave a message

Breaking

Post Top Ad

| Latest News | Entertainment | Seince & Technology |Advertisement |Videos| Books | Love Quate & Others |

Friday, 18 January 2019

JARUMAI MATA:-Wadanda Sukapi Kudi A Masana'antar "Bollywood".

AISHWARIYA BACHCHAN, AMISHA PATEL, PREITY G ZINTA SUNFI KOWA KUDI A BOLLYWOOD.

*********************************************

Bollywood Actress

Duniyar Bollywood, da akwai jarumai mata da maxa wayanda a duk shekara suke hawa kan kujerar Ko kuma muce mulkin da sukafi kowa kudi da daukar salary a duk shekara, so yau munyi duba na tsanaki domin fayyace wa mai sauraro wayanda sukafi kowa kudi a masana'antar Bollywood da kuma Kudin da suka mallaka.

*PRIYANKA CHOPRA :-

Wannan jaruma Sananniya ce a masana'antar Bollywood da kuma Hollywood's, a estimates da akayi Jaruma Priyanka Chopra tanada kudi kimanin $8 Dollars. Ta lashe kyautar kyau daban-daban a qasar India.

* MALIKA SHREWAT :-

Itama wannan jaruma tashigo cikin list din da ake sakata a masu Kudin Bollywood. A shekarar dubu 2016, anyi estimate cewar tanada kudi kimanin $10 Million Dollars.

KARISMA KAPOOR :-

Wannan jaruma Sananniya ce a masana'antar Bollywood wacce tafito daga dangin Kapoor, Takasance yar gidan jarumi Rhandhir Kapoor da kuma Babita Kapoor. Tanada $12 Millions

Dollars. Film dinta mai taken "Prem Qaidi" shine shirin da ya futo da ita kuma yasamu nasara a Box Office yanda yakamata.

* ILEANA D'CRUZ :-

Wannan jaruma itama ta Kware kuma ta shahara a masana'antu daban-daban na qasar India Kama daga kan Bollywood har zuwa sauran masana'antun. Itama tasamu nasarar lashe kyautar Filmfare Award bayan aikin da tayi a shirin Telegu mai suna "Jalda" Wanda daga bisani taqara lashe kyautar Vogue Beauty Awards.Sananniya ce sosai a qasar India wanda ya bata daman mallakar kudi kimanin $12 millions Dollars.

* KAJOL DEVGAN :-

Nasan cewar duk mai bibiyar Bollywood yasan wacece jaruma Kajol Devgan especially indai yana kallon finafinan jarumi Sharukhan da kuma sauran 2khans din. Estimates ya nuna jaruma Kajol tanada kudi kimanin $18 Millions

Dollars.

* AMRITA RAO :-

Wannan jaruma itama shahararriya ce a masana'antar Bollywood kuma takasance tsohuwar matar jarumi Saif Ali khan. Tanada $20 Millions Dollars.

* PREITY G ZINTA :-

Tanada 30 millions Dollars.

* AMISHA PATEL :-

Itama tanada 30 $ million Dollars .

* AISHWARIYA RAi BACHCHAN.

$35 Millions Dollars.


By Auwal Isah Prabhas.

Please Share And Comment

No comments:

Post a Comment

Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot
+widget
a